HausaTv:
2025-11-18@14:02:58 GMT

Kungiyar RSF Ta Shigar Da Kara A Kotun ICC Kan Kisan Isra’ila A Gaza.

Published: 1st, October 2025 GMT

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar yan jarida da bata da iyaka a karon na biyar ta shigar da kara a babban kotun duniya mai hukumta laifukan yaki ICC kan kisan da HKI take yi wa yan jaridu a bakin aikinsu a yankin gaza.

A ranar talata ce aka sanar da sake shigar da karar,tun bayan harin 7 ga watan oktoba da isra’ila ta kaddamar a yankin gaza, inda ta kai hari kan yan jarida 30 daga watan mayu na 204 zuwa Augustan shekara ta 2025 ta kashe 25 daga ciki ta jikkata wasu gida biyar kuma.

Darakatan sadarwa na kungiyar ta RSF Antoine bernard ya bayyana cewa isra’ila a koda yaushe tana kokari ne wajen rufe bakin yan jarida,

Yace yana kira ga ICC ta dauki mataki duk da barazana da matsin lamba da takunkumi da take fuskanta, kuma tayi aikinta , tayi aikinta kawai dole ne a hukumta wadanda ke kashe yan jarida

Akwai Fatima Hassouna yar shekaru 25 da haihuwa  yar jarida ce an kasheta ne tare da wasu danginta guda 10 har  da wata yar uwarta mai dauke da juna biyu, mai suna Alaaa a wani hari da isra’ila ta kai a ranar 16 ga watan Aprilun shekara ta 2025.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasar Pakistan Tayi Gwajin  Makami Mai Linzami Na Fatah 4 Cikin Nasara. October 1, 2025 A gobe Ne Ake Sa Ran Tawagar Agaji Ta Sumud Flotilla Za ta Isa Gaza. October 1, 2025 Iran Ta yi Kira Da A Gaggauta Kakabawa HKI Takunkumi October 1, 2025 A yau Najeriya ke bikin cika shekaru 65 da samun yancin kai October 1, 2025 Aragchi: Za’a Fara Tattaunawa Ta Karshe Dangane Da Shirin Snapback October 1, 2025 Tinubu: Na Gaji Rusashen Tattalin Arziki A Sanda Na Karbi Ikon Kasar October 1, 2025 Iran: Dakarun Ruwa Na Iran A Shirye Suke Su Shiga Yaki Da Kowa Don Kare Kasa October 1, 2025 Pezeshkiya: Aiki Ta Kasar China Yana Da Matukar Muhimmanci Musamman A Wannan Halin Da Ake Ciki October 1, 2025 Tawagar Jiragen ‘Assumud’: Yahudawan Isra’ila Sun Kai Mana Hare-Hare Da Safe October 1, 2025 Shahadar Nasrallah Ta Gadar Da Juriya A Kan Gwagwarmaya Ga Al’ummomi Masu ‘Yanci October 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Mahukuntan Gaza Sun Yi Gargadin Bullar Bala’in Jin Kai A Yankin Da Ba A Taba Ganin Irinsa Ba

Wata sanarwa da gwamnati ta fitar a Gaza ta yi gargadin cewa: Akwai wani bala’i da ba a taba ganin irinsa ba a tarihin jin kai

Ofishin Yada Labarai na Gwamnati a Zirin Gaza ya fitar da Sanarwar Manema Labarai Mai Lamba (1021) a yau, Litinin, inda ya yi magana kan sabbin ci gaba da manufofin gwamnati, tare da mai da hankali kan rikicin jin kai da Falasdinawa da aka kora suka fuskanta sakamakon mummunan harin sojojin mamayar Isra’ila.

Sanarwar ta nuna cewa gwamnatin mamayar Isra’ila ta haifar da mummunan bala’in gidaje, inda sama da iyalai Falasdinawa 288,000 ke fuskantar mawuyacin hali saboda rashin kayan more rayuwa na yau da kullun. Gwamnatin mamayar Isra’ila ta kara ta’azzara bala’in da gangan ta hanyar hana shigar da kayan mafaka masu mahimmanci, ciki har da tanti, tarpaulins, katifu, barguna masu kariya daga zafi, kayan dumama yara da tsofaffi, wuraren tsafta na hannu, da kayayyakin samar da makamashi da hasken wuta.

Sanarwar ta yi gargadin cewa ‘yan gudun hijirar suna fuskantar hunturu ba tare da kariya ba, tana mai jaddada cewa yanayin jin kai a Zirin Gaza shine mafi muni tun farkon harin. Ta kuma bayyana cewa gwamnatin mamayar Isra’ila tana ci gaba da manufofinta na takaitawa, rufe hanyoyin shiga da kuma jinkirta aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta da yarjejeniyar jin kai.

Sanarwar ta yi kira ga ƙasashen duniya, ciki har da shugaban Amurka, ƙasashen da ke shiga tsakani, da kuma waɗanda suka tabbatar da yarjejeniyar, da su ɗauki matakin gaggawa don tilasta wa gwamnatin  mamayar Isra’ila ta cika wajibcinta na jin kai. Ta jaddada cewa samar da kayan masarufi na yau da kullun ga waɗanda suka rasa matsuguninsu aiki ne na doka, na ɗabi’a, da na jin kai wanda ba za a iya ɗagewa ba.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Na’im Dassim: Gwamnatin Lebanon Zata Yi Babban Kuskure Matukar Tabi Hanyar Sassauci November 17, 2025 Rushewar Ramukan Hako Ma’adinai Ta Kashe Mutane 32 A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango November 17, 2025 Alummar Kasar Ecodo Sun yi Watsi Da Batun Sake Dawo Da Sansanin Sojin Amurka A Kasar November 17, 2025 Sojojin HKi Sun Kashe Wasu Falasdinawa Guda 2 A Sansanin Yan Gudun Hijira November 17, 2025 Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya November 17, 2025 Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari November 17, 2025 Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza November 17, 2025 Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Najeriya ta Fara tattaunawa da Amurka kan zargin yi wa Kiristoci kisan kiyashi
  • Tsohon jami’an MDD Yayi Tir Da Amincewa Da Kudurin Amurka A Kwamitin Sulhu Kan Gaza
  • Masu shigar da kara na ICC sun bukaci hukuncin daurin rai da rai a kan kwamandan RSF
  • MDD ta amince da kudurin tura dakarun kasa da kasa zuwa Gaza
  • Aref: Iran Tana Da Kyakkyawar Alaka Da Mambobin Kungiyar Hadin Gwiwa Ta Shanghai {SCO}
  • Mahukuntan Gaza Sun Yi Gargadin Bullar Bala’in Jin Kai A Yankin Da Ba A Taba Ganin Irinsa Ba
  • Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar
  • Isra’ila Ta Kai Wa Sojojin MDD Hari A Kasar Lebanon
  • Lebanon za ta shigar da kara a kan Isra’ila a MDD game da gina Katanga a iyakarta
  •  An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Fi Sayarwa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza