Radio Nigeria Kaduna Hausa:
2025-11-18@12:51:33 GMT

Gwamnatin Taliban Ta Katse Hanyoyin Sadarwa a Ƙasar

Published: 30th, September 2025 GMT

Gwamnatin Taliban Ta Katse Hanyoyin Sadarwa a Ƙasar

Mahukuntan Taliban a Afghanistan sun sanar da rufe dukkanin hanyoyin sadarwa a fadin kasar, makonni bayan da suka fara katse intanet, domin hana abin da suka bayyana a matsayin tabarbarewar tarbiyya.

Wata kungiya mai sa ido kan harkokin yanar gizo ta ce yanzu baki ɗaya ana fama da rashin intanet a kasar.

Wani jami’in Taliban ya ce rufewar za ta ci gaba har sai an bayar da wata sanarwa a nan gaba.

Shugaban Taliban, Hibatullah Akhund-zada, ya bayar da umarnin fara cire wayoyin sadawar dake ƙarkashin kasa na intanet tun a farkon wannan wata.

BBC ta rawaitu cewar kamfanin dillancin labarai na AFP ya ce ya rasa ji ta hanyoyin sadarwa daga ofishinsa na Kabul, ciki har da ta wayar salula.

উৎস: Radio Nigeria Kaduna Hausa

কীওয়ার্ড: Katsewa Sadarwa

এছাড়াও পড়ুন:

Na’im Dassim: Gwamnatin Lebanon Zata Yi Babban Kuskure Matukar Tabi Hanyar Sassauci

Babban sakataren Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta HIzbullahi ta kasar Lebanon  ya jaddada cewa: Gwamnatin Lebanon zata yi babban kuskure idan ta bi hanyar sassauci

Babban Sakataren Kungiyar Gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah Na’im Qassem ya bayyana cewa: Amincewa da yin shawarwari da gwamnatin mamayar Isra’ila da kuma amincewa da sharuddan da wakilin Amurka Tom Barrack ya gabatar ya zama sassauci, yana mai jaddada cewa: Gwamnati tana yin kuskure idan ta bi hanyar sassauci don kawo karshen zalunci kan kasar.

Qassem ya jaddada cewa: Kasar Lebanon, tare da dukkan cibiyoyinta, ita ce ke da alhakin tsara shirye-shirye don tunkarar zaluncin, yana mai jaddada cewa tura sojojin nanayar Isra’ila a yankin kudu da kogin Litani, duk da ci gaba da zalunci kan kasar Lebanon sassauci ne.

Wannan ya zo ne yayin da sojojin mamayar Isra’ila suka sanar a ranar Litinin cewa sun kashe wani dan kungiyar Hezbollah a kudancin Lebanon, a daidai lokacin da ake fargabar barkewar sabon rikici kusan shekara guda bayan tsagaita wuta ta fara aiki.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rushewar Ramukan Hako Ma’adinai Ta Kashe Mutane 32 A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango November 17, 2025 Alummar Kasar Ecodo Sun yi Watsi Da Batun Sake Dawo Da Sansanin Sojin Amurka A Kasar November 17, 2025 Sojojin HKi Sun Kashe Wasu Falasdinawa Guda 2 A Sansanin Yan Gudun Hijira November 17, 2025 Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya November 17, 2025 Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari November 17, 2025 Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza November 17, 2025 Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Najeriya ta Fara tattaunawa da Amurka kan zargin yi wa Kiristoci kisan kiyashi
  • Gwamnatin Sin Ba Ta Taba Bukatar Kamfanoni Su Tattara Ko Adana Bayanai Ba Bisa Ka’ida Ba Kuma Ba Za Ta Yi Hakan Ba 
  • Sace Ɗalibai: Gwamnatin Tinubu ba ta shirya kawo ƙarshen ta’addancin ’yan bindiga ba — Amnesty
  • Na’im Dassim: Gwamnatin Lebanon Zata Yi Babban Kuskure Matukar Tabi Hanyar Sassauci
  • Hauhawar farashi ya ƙara raguwa a Nijeriya — NBS
  • Sin Ta Gargadi Philippines A Kan Ci Gaba Da Tayar Da Zaune Tsaye A Tekun Kudancinta
  • Gwamnatin Gombe ta bai wa alƙalai da Khadi-Khadi kyautar sabbin motoci 16
  • Wata Ƙungiya Ta Fara Bin Digdigin Takardun Karatun Matawalle
  • Makiya Sun Kulla Makirci kan Kasar Labanon Irin Wanda Suka Kulla Kan Siriya
  • PDP ta kori Wike, Fayose, Anyanwu da wasu