2025-10-13@17:59:28 GMT
إجمالي نتائج البحث: 107
«Yayinda»:
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas zai saki fursunonin ‘yan sahayoniyya guda 6 a madadin fursunonin Falasɗinawa 602 A cikin tsarin yarjejeniyar musayar fursunoni na Ambaliyar Al-Aqsa da kuma a cikin kashi na bakwai na matakin farko na shirin musaya … za a sako wasu sabbin fursunonin Isra’ila guda 6 da suke hannun dakarun...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yabawa tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) bisa irin gudunmawar da ya bayar ga ci gaban Najeriya. Shugaban kasar a bayyana hakan ne a lokacin kaddamar da tallafin, tarihin rayuwar Janar Babangida da gwagwarmayarsa yayin aiki, wanda aka gudanar a Abuja. A yayin da...
Ya ce harin da aka kai ta sama ya yi sanadin kashe ‘yan ta’adda da dama tare da dakile harin da suka kai wa jami’an rundunar ‘yansanda (PMF) da jami’an tsaro na cikin unguwanni (Community Watch Corps, CWC) na jihar Katsina. AVM Akinboyewa ya bayyana cewa, an kaddamar da harin ne a matsayin martani...
Alƙalin kotun ya umurci jami’an kotun da su sake aikewa wanda ake ƙara takardar umarni ta wasu hanyoyin sannan ya ɗage ci gaba da shari’ar zuwa ranar 27 ga watan Fabrairu.
Jami’ar Bayero Ta Shirya Bikin Yaye Ɗalibai Karo Na 39
Shugaban Max Air reshen Kano, Bello Ramalan, ya tabbatar da cewa duk fasinjoji sun tsira cikin koshin lafiya kuma ya nemi afuwar jama’a kan abin da ya faru. Hukumar binciken hatsarin jiragen sama ta Nijeriya (AIB) na gudanar da bincike kan musabbabin lamarin, wanda ake zaton ya faru ne sakamakon matsalar taya. Max Air ya...
Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Kabiru Bala ya roki Majalisar Dokoki ta kasa da ta yi gyare-gyaren doka don ware cibiyoyin ilimi daga zama hukumomi masu samarda kudaden shiga. Ya yi wannan roko ne a wajen bikin yaya=e dalibai karo na 44 da aka gudanar a dandalin Mamman Kontagora da ke...