A yau Jumma’a, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murna ga Grand Duke Guillaume na Luxembourg bisa hawa karagar mulki.

Xi ya yi nuni da cewa, tun bayan kulla huldar diflomasiyya tsakanin Sin da Luxembourg a cikin shekaru fiye da 50 da suka gabata, a ko da yaushe suna mutunta juna tare da daukar junansu a matsayin daidai, da kafa wani abin koyi na cimma nasarori a tsakaninsu da samun moriyar juna a tsakanin kasashen masu mabambantan girma, tsari da kuma matakan ci gaba.

Kazalika, ya ce, a halin yanzu, kasashen Sin da Luxembourg sun samu kyakkyawan hadin gwiwa a fannonin karafa, kudi, harkokin jigila da dai sauransu. Yana mai cewa, “Hanyar siliki ta sufurin jiragen sama” ta Zhengzhou zuwa Luxembourg ta ba da gudummawa wajen samun kwanciyar hankali da gudanar da al’amuran masana’antu ba tare da tangarda ba a tsakanin Sin da Turai.

Xi ya kuma ce, ina mai da hankali sosai kan bunkasa dangantakar da ke tsakanin Sin da Luxembourg, kuma ina son yin aiki tare da Grand Duke Guillaume, don ci gaba da daukaka alakar Sin da Luxembourg zuwa wani sabon matsayi, da kawo karin moriya ga jama’ar kasashen biyu. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

 An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Fi Sayarwa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza

Kungiyar  “Oil Change International” mai  zaman kanta ta bayyana cewa da akwai kasashe 25 da su ne su ka rika sayar wa da “Isra’ila” man fetur a tsawon lokacin yakin Gaza.

Rahoton wannan jaridar ya yi ishara da kasashe 25 da su ne madogarar Haramtacciyar Kasar Isra’ila” wajen samun makamashin da ta rika amfani da shi a motocinta nay akin Gaza.

Jaridar “al-Ahbar” wacce ta  buga wannan rahoton da kungiyar “ Oil   Change International” mai zaman kanta ta watsa a yayin taron da ake yin a muhalli a kasar Brazil, ta ce; Kasashen Azerbaijan da kuma Kazakhstan ne a gaba da su ka bai wa ‘yan sahayoniya kaso70% na man fetur din da motocinsu na yaki su ka rka amfani da su tun daga watan Oktoba 2023 zuwa2025.

Rahoton ya kuma ce, wadannan kasashen biyu suna da cikakkiyar masaniya akan cewa man fetur din da suke bai wa Haramtacciyar Kasar Isra’ila za a yi amfani da shi ne a yakin Gaza.

A dalilin hakan, kungiyar ta yi kira ga wadannan kasashen da su yi furuci da cewa da su aka yi laifukan yaki a Gza, musamman yi wa mutane kisan kare dangi.

Tun a farkon yakin ne dai kungiyar ta “Oil Change International” ta bai wa kamfanin tattara bayanai na “Data Disk” kwangiyar bibiyar yadda ake jigilar man fetur zuwa Haramtacciyar kasar ta Yahudawa. Kamfanin kuwa ya iya gano an yi jigilar man fetur din har sau 323, da nauyinsa ya kai miliyan 21.1.

Bayan wadannan kasashen biyu da akwai kasashen Rasha, Girka da Amurka a cikin jerin wadanda suke bai wa Haramtacciyar Kasar ta Yahudawa man fetur.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan November 15, 2025 Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba November 15, 2025 Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela November 15, 2025 Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana November 15, 2025 Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI November 15, 2025 Gaza: Amurka na matsin lamba ga kwamitin tsaro don amincewa da shirin Trump November 15, 2025 AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro November 15, 2025 Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Shugabar Tanzania Ta Bai Wa ’Yarta Da Sirikinta Muƙamin Minista
  • Ministan tsaron Iran na Ziyara a UAE don karfafa dangantakar tsaro tsakanin kasashen yankin
  • Sace Ɗalibai: Gwamnatin Tinubu ba ta shirya kawo ƙarshen ta’addancin ’yan bindiga ba — Amnesty
  • An Bude Taron Tattaunawa Kan Wayewar Kai Tsakanin Sin Da Kasashen Larabawa Karo Na 11 A Beijing
  • DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23
  • ’Yan Bindiga A Kano: Sanusi II ya ziyarci Faruruwa, ya buƙaci a tsaurara tsaro
  • Na kusa komawa APC – Gwamnan Taraba
  • An Gabatar Da Sabuwar Hanyar Raya Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Cinikayya A Tsakanin Sin Da Afirka
  •  An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Fi Sayarwa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza
  • Illolin Neman Kudi Ido Rufe Ba Tare Da Kula Da Halal Ko Haram Ba