HausaTv:
2025-11-18@12:30:58 GMT

Kungiyoyin Kare Hakkin Bil’adam Sun Nuna Damuwarsu Da Halin Wadanda HKI Ta Tsare

Published: 3rd, October 2025 GMT

Daruruwan masu rajin kare hakkin bil’adama wadanda suka shiga hannun HKI bayan da jiragen ruwan  da suka kwace jiragen ruwan da suka kawo su suka kuma kamasu suka tsare. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa an tsare wadanda suke son karya killacewar da HKI tayiwa Gaza, a cikin gidan yari mafi tsaro a cikin HKI.

Sun kuma bayyana cewa za’a tsare su na lokaci mai tsawo.

Kasashen da dama sun bayyana rashin amincewarsu da tsarewar da HKI ta yi wa wadanda masu neman a kawo karshen kill ace gaza. Sun kuma bukaci a sake su da sauri.

Daga ciki akwai Cyril Ramaphosa  na kasar Afrika ta kudu wadanda ya bukaci a saki dukkan yan kasar wadanda HKI ta tsare daga ciki har dajikan madugun kwatar yencin bakaken fata Monda Mandela.

Kasar Kuwaita da Malasiya duk sun bayyana cewa akwai yan kasarsu da aka kama, kuma sun bukaci HKI ta sake su.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasar Beljium Ta Ce Bata Amince A Yi Amfani Da Kudaden Rasha Don Yaki Da Ita A Ukraine Ba October 3, 2025 Jam’iyyar PPRD Ta yi Tir Da Hukuncin Kisa Da Aka Yankewa Kabila Na Congo October 3, 2025 Iran: Mas’ud Pezeshkiyan Ya Isa Birnin Bandar Abbas Dake Kudancin Kasar October 3, 2025 Adadin Falasdinawa Da Suka Rasu Sakamon Harin Isra’ila A Gaza 66225. October 3, 2025 Iran Ta yi Tir Da Sanarwar Da Kungiyar G7 Ta Fitar Kan Maido Mata Da Takunkumi. October 3, 2025 Kasashen Duniya Sun yi Tir Da Matakin Da Isra’la Ta Dauka Kan Tawagar Sumud Flotilla. October 3, 2025 Kasar Rasha Ta Jaddada Aniyar Ganin Yarjejeniyar Da Ta Kulla Da Iran Zata Gudana Cikin Sauri October 2, 2025 Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Sun Jaddada Mayar Da Martani Mai Tsanani Kan Makiya October 2, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwa Da Ke Hulda Da Haramtacciyar Kasar Isra’ila October 2, 2025 Hukumar “UNRWA” Ta Ce: Sojojin Mamayar Isra’ila Suna Kashe Falasdinawa 100 Akalla Kowace Rana October 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

MDD ta amince da kudurin tura dakarun kasa da kasa zuwa Gaza

Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da daftarin kudurin Amurka, don ba da izinin kafa Rundunar Tsaro ta Kasa da Kasa (ISF) a Zirin Gaza.

Mambobi 13 daga cikin 15 na Majalisar sun amince da kudurin, inda Rasha da China suka kaurace wa kada kuri’ar.

Kudurin yana da nufin tura sojojin kasashen waje na wucin gadi don kula da tsaro, tallafawa sake ginawa da kuma kiyaye tsari a yankin. Daftarin ya yi kira ga rundunar ta yi aiki na tsawon shekaru biyu, tare da yiwuwar kara sabunta wa’adin aikinta wanda ya danganta ne da ci gaban da ake samu a kasa.

Kudurin ya kunshi abubuwa da yawa,  ciki har da kare iyakokin Gaza, kare fararen hula, kare hanyoyin jin kai, da kuma horar da sabbin ‘yan sandan Falasdinu da aka tantance. Hakanan ya ba da izinin amfani da “dukkan matakan da suka wajaba” don cimma wadannan manufofi, gami da wargaza kungiyoyi masu dauke da makamai da kwace makamai marasa lasisi.

Muhimmin fasali na kudurin shine ƙirƙirar hukumar wucin gadi, wacce wani lokacin ake kira “Hukumar Zaman Lafiya,” wacce za ta yi aiki tare da rundunar kasa da kasa don taimakawa wajen gudanar da harkokin Gaza. Shirin ya kuma yi kira da a shigar da cibiyoyin kuɗi na duniya, kamar Bankin Duniya, don ba da kuɗaɗen ayyukan sake ginawa da kuma kula da gudanar da asusun tallafi na musamman.

Daftarin kudurin ya jawo suka daga ƙungiyoyin Falasɗinawa, waɗanda ke bayayya cewa ya ƙunshi wani nau’i na mulkin mallaka da Rashin ‘yancin kai, daga cikin kungyoyin da suka nuna damuwa kan kudirin har da kungiyar Hamas.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Congo ta tsawaita haramcin fataucin ma’adinai a gabashin kasar November 18, 2025 Rasha: An dakile wani yunkurin kisan gilla kan Sakataren Majalisar Tsaron kasa November 18, 2025 Aref: Iran Tana Da Kyakkyawar Alaka Da Mambobin Kungiyar Hadin Gwiwa Ta Shanghai {SCO} November 17, 2025 Na’ini: Jagora Ne Da Kansa Ya Jagoranci Lamurra A Lokacin Yakin Kwanaki 12 Da Aka Kaddamar Kan Iran November 17, 2025 Mahukuntan Gaza Sun Yi Gargadin Bullar Bala’in Jin Kai A Yankin Da Ba A Taba Ganin Irinsa Ba November 17, 2025 Sheikh Na’im: Gwamnatin Lebanon Zata Yi Babban Kuskure Matukar Tabi Hanyar Sassauci November 17, 2025 Rushewar Ramukan Hako Ma’adinai Ta Kashe Mutane 32 A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango November 17, 2025 Alummar Kasar Ecodo Sun yi Watsi Da Batun Sake Dawo Da Sansanin Sojin Amurka A Kasar November 17, 2025 Sojojin HKi Sun Kashe Wasu Falasdinawa Guda 2 A Sansanin Yan Gudun Hijira November 17, 2025 Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya November 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Tsohon jami’an MDD Yayi Tir Da Amincewa Da Kudurin Amurka A Kwamitin Sulhu Kan Gaza
  • MDD ta amince da kudurin tura dakarun kasa da kasa zuwa Gaza
  • Congo ta tsawaita haramcin fataucin ma’adinai a gabashin kasar
  • Na’ini: Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Da Kansa Ya Jagoranci Yaki Kwanaki 12 Da Aka Kaddamar Kan Iran
  • Na’im Dassim: Gwamnatin Lebanon Zata Yi Babban Kuskure Matukar Tabi Hanyar Sassauci
  • Rushewar Ramukan Hako Ma’adinai Ta Kashe Mutane 32 A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango
  • An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli
  • Kanada Ta Tsare Tsohon Wakilin Majalisar Dinkin Duniya Mai Bincike Kan Laifukan Yakin Israila.  
  • AU ta sake nanata cewa “Babu kisan kare dangi a arewacin Najeriya
  • Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain