2025-10-13@22:18:43 GMT
إجمالي نتائج البحث: 10146
«Majalisar Dokoki»:

Sisi: Samun zaman lafiya na gaskiya a Gabas ta Tsakiya ya dogara da kafa ‘yantacciyar kasar Falasdinu
Shugaban kasar Masar Abdel Fattah el-Sisi ya ce, “Za a samu zaman lafiya na gaskiya a yankin Gabas ta Tsakiya ne kawai idan an kafa kasar Falasdinu mai cin gashin kanta bisa ka’idojin kasa da kasa da kuma hanyar da za ta maido da hakkokin masu hakki.” A jawabin da ya yi na bikin cika...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2026 nan take, kuma ta fitar da sabon farashin cikin kwana biyu. Wannan na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan hukumar ta sanar da rafin kimanin N200,000 a kan farashin da maniyyata suka biya a bara....
Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kai farmaki a wata gonar wake, inda suka kashe wani mai gonar yana tsaka da aiki a Ƙaramar Hukumar Monguno da ke Jihar Borno. Shaidu sun ce makiyaya kimanin 10 ne suka kai harin bayan sun kutsa da shanunsu suka yi kiwo a wasu gonaki da misalin ƙarfe...
Wata Kotun Majistare da ke Kano ta bayar da umarnin a tura Ashiru Idris, wanda aka fi sani da Mai Wushirya, gidan gyaran hali na tsawon mako biyu saboda wallafa bidiyon batsa da ya shafi budurwa (dwarf) da ba a bayyana sunanta ba, a dandalin sada zumunta.Mai shari’a Halima Wali ta Kotun Majistare mai lamba...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baghaei ya soki kasashen Faransa, Jamus da kuma Burtania da yadda suka yi dirar mikiya a kan shirin Nkliyar kasar Iran a cikin yan watannin da suka gabata. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Bghaei yana fadar haka a yau Litinin, a taron da yan...
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyanawa kwamitin al-amuran harkokin waje na majalisar dokokin kasar iran kokarin da ma’aikatarsa take na kare muradun JMI na amfana da fasahar makamashin nukliya. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa an gudanar da taron ne, a ma’aikatar harkokin wajen kasar a jiya Lahadi....
Wani dan kasar Lebanon da matarsa sun yi shahada sanadiyyar hare-haren jiragen yakin HKI a kan motarsu a kauyen Zabdaini na kudancin kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Al-Mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto dan rahotonta a yankin yana cewa jiragen yakin HKI wadanda ake sarrafasu daga nesa sun kai hari a kan motar dan kasar...
Ma’aikatar yakin HKI ta tabbatar da halakar sojojinta fiye da dubu guda a yakin tufanul aksa, wanda aka fara a yanar 7 ga watan Octoban shekara ta 2023. Tashar talabijin ta Al-Mayadden ta nakalto kafafen yada labaran HKI na fadar cewa, ma’akatar da ce an kashe sojoji 1152 tun bayan fara yakin tufanul Aksa tsakanin...
Ya kuma tabbatar da cewa Gwamnatin Tarayya tana aiki don ƙirƙirar yanayi mai sauƙin zuba jari, da zaman lafiya don masana’antu, da haɓaka tattalin arziki mai dorewa. A ƙarshe, ya kira masu ruwa da tsaki da su fifita tattaunawa a wajen neman mafita maimakon rikici, yana cewa, “Nijeriya ƙasa ce mai girma da ke neman...

Habakar Yin Sayayya A Lokacin Hutu Ta Nuna Kirkira Da Irin Ci Gaban Da Tattalin Arzikin Kasar Sin Ke Samu
Manufofin da aka tsara sun karfafa kashe kudi. Kafin wannan hutu, gwamnatin tsakiya ta ware yuan biliyan 69 kwatankwacin dalar Amurka biliyan 9.7 a matsayin lamuni na musamman don tallafa wa hada-hadar kayayyakin masarufi, wanda hakan ya kai ga jimillar abin da ake warewa a shekara ta kai yuan biliyan 300. Daga watan Janairu...
A zaman da aka yi a yau, lauyan Ministan ya shaidawa kotu cewa an isar da takardun shari’ar ga dukkan waɗanda ake ƙara, yana mai zargin Shugaban Jami’ar UNN da saɓa umarnin kotu ta hanyar rubuta wasika ga jaridar yanar gizo Premium Times, inda ya ƙalubalanci ikirarin Nnaji na cewa tsohon ɗalibin jami’ar ne. A...

Nazari Ya Gano Falalen Dutse Na Yanki Mai Nisa A Duniyar Wata Ya Fi Tsananin Sanyi Fiye Da Na Yanki Na Kusa
Masana kimiyya na kasar Sin sun gano cewa, falalen dutsen cikin duniyar wata da ke yanki mai nisa ya fi tsananin sanyi fiye da na yanki na kusa. Sun bayyana hakan ne bayan yin nazari kan samfurin kasa na yankin mai nisa da na’urar binciken duniyar wata ta Chang’e-6 ta kasar Sin ta dauko daga...

Talaucin Da Ya Ninku Fiye Da Sau Biyu A Gwamnatin Tinubu, An Ƙuduri Aniyar Kawar Da Shi Nan Da Shekaru 5
A cewar Bankin Duniya, talauci a tsakanin mazauna karkarar Nijeriya ya kai kashi 75.5 cikin dari, wanda ke nuna ƙaruwar rashin daidaito da kuma tsananin matsin tattalin arziki a fadin kasar. Ministan ya ce, gwamnati ta kuma kuduri aniyar inganta hasashen tattalin arziki da inganta sauye-sauyen da zai sanya Nijeriya ta samu ci gaba...
Kwamandan Kare Juyin Juya Halin Musulunci ya jaddada cewa: Duk wani motsi na abokan gaba daga teku ko tsibirai zai gamu da martani mai tsanani A yayin da yake duba shirye-shiryen yaki a tsibiran Tekun Pasha, babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci (IRGC), Manjo Janar Mohammad Pakpour, ya jaddada cewa: Duk wani mataki...
Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta fitar da sanarwa game da shirin tsagaita wuta a Gaza Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar da sanarwa a yammacin jiya Lahadi dangane da shirin tsagaita bude wuta a zirin Gaza da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gabatar, inda ta jaddada cewa a ko da yaushe Iran tana...
Kungiyar Jihadul-Islami ta jaddada cewa: Za ta ci gaba da kare kasarsu da kuma neman kai wa ga dukkan hakkokin al’ummarsu Kungiyar Jihadul-Islami ta Falasdinu ta tabbatar a yau Litinin din nan cewa: Za ta ci gaba da daukar alkawarin kare al’ummarsu da wurarensu masu tsarki har sai sun kai ga samun ‘yancin kwato kasarsu,...
Shirin shugaban Amurka kan rikicin Gaza bai yi magana ba game da daurawa ‘yan mamaya alhakin take hakkin dan adam ba Kungiyar kare hakkin bil adama ta Human Rights Watch ta yi kira ga kasashe da su dauki matakin dakatar da cin zarafi da ake yi wa fararen hula a Gaza, inda ta yi nuni...
“Akwai malamai da yawa da ba su cancanta da koyarwa ba. Muna da masu koyarwa a ajujuwa amma ba su da cancantar koyarwa, musamman a makarantu masu zaman kansu,” in ji ta. Ta bayyana cewa, yayin da wasu mutane ke da sha’awar koyarwa da jikinsu da zuciyarsu, amma rashin amintattun shaidar koyarwa a...
Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya “WFP” ta bayyana cewa: Rage agajin jin kai na barazana ga miliyoyin mutane da suke fama da yunwa a Somaliya Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (WFP) ta yi gargadin cewa: Miliyoyin mutane a Somaliya na cikin hadarin fuskantar yunwa da rashin abinci mai gina...
Da yake jawabi yayin kaddamarwar, ministan ilimi na kasar Rwanda Joseph Nsengimana ya ce shirin na hadin gwiwa ya nuna kudurin kasar na samar da ilimin fasaha ba tare da barin kowa a baya ba. Shi ma babban sakataren ma’aikatar kula da fasahar sadarwa da kirkire-kirkire ta kasar, Eraste Rurangwa, cewa ya yi,...
Sanarwar ta ce, hare-haren kakkaɓe maɓoyar ‘yan bindigar na zuwa ne a karkashin shirin ‘Operation Lafiya Nakowa’, da nufin fatattakar ‘yan bindiga da sauran masu aikata laifuka a jihar Taraba. Ya kara da cewa, harin ya biyo bayan sahihan bayanan sirri kan ayyukan ‘yan ta’addan a kusa da Tarhembe, Tornyi, TY Farm, da...
Daga Abdullahi Usman, Kaduna Sardaunan Ikulu, Alhaji Dr. Isma’īl Yusuf Ashafa, ya kira mata da matasa a garin Ikulu da su shiga harkokin siyasa domin kawo ci gaba a yankinsu. Ya fadi hakan ne a lokacin Taron Ikulu da aka shirya a Kaduna karkashin jagorancin Ikulu Political Forum (IPF). Ya jaddada cewa babu wata al’umma...
Ya kara da cewa yan shekarun da suka gabata, an yi shakku kan dorewar wasan Hockey a Nijeriya, amma yanzu tawagarmu ta mata ita ce ta zo matsayi na 3 a Afirka, yayin da tawagar maza ke matsayi na 4, wadannan nasarorin sun nuna irin yadda muka himmatu wajen ganin mun kara inganta wannan...
Firaministan ƙasar Faransa, Sebastien Lecornu, ya yi murabus daga muƙaminsa kwana guda bayan ya kafa gwamnatinsa. Fira Minista Sebastien Lecournu ya sanar da ajiye mukaminsa ne a safiyar Litinin ɗin nan bayan ya yi wata da Shugaba Emmanuel Macron. Ya yi murabus ne washegarin da ya kafa majalisar ministocinsa domin tafiyar da gwamnati, kuma ƙasa...
Wani da ya sake shaida lamarin, Ameh Ejeh, ya ce da faruwar lamarin, masu iyo suka kaddamar da aikin ceto, sai dai duk yaran biyar an tabbatar da mutuwarsu bayan zakulo su. Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin...
Gwarzuwar gasr Big Brother Naija (BBNaija) ta wannan shekara, Imisi Eniola Ayanwalwe, ta ce ba ta san yadda za ta kashe Naira miliyan 150 da ta lashe a gasar ba. Imisi Eniola Ayanwale ce ta zama gwarzuwar BBNaija da aka kammala a daren Lahadi ne bayan kwanaki 70 ana fafatawa mai cike da ce-ce-ku-ce da...
Ana tsaka da Sallah ’yan bindiga suka karbe wani mutum har lahira sa’annan suka yi garkuwa da basarake a ƙauyen Rani Ramat da ke Ƙaramar Hukumar Patigi a Jihar Kwara. Al’ummar yankin sun ce maharan sun kai farmaki ne a kan babura a yayin da ake Sallar Magariba ranar Lahadi inda suka rika harbi babu...
Kwamandan dakarun kare juyin juya hali na kasar Iran (IRGC) Manjo Janar Mohammad Pakpour ya yi rangadi a sananonin sojin ruwa na kasa Iran da ke yankin Gulf, inda ya yi duba shirye-shiryen da suke yi na tunkarar kowace irin barazana daga waje a kan kasar. Da yake jawabi ga sojojin ruwa na kasar ta...
Kwamitin da Gwamnatin Jihar Bauchi ta kafa domin nazarin buƙatun ƙirƙirar sababbin masarautu da yankunan hakimai da dagattai, ya ba da shawarar ƙirƙirar masarautu 13, da hakimai 2 da dagattai 113 a fadin jihar. Wannan shawara na kunshe ne a cikin rahoton da shugaban kwamitin, Hamza Koshe Akuyam, ya miƙa wa Gwamna Bala Mohammed a ofishinsa...
A cewar Sakataren Zartarwa na Hukumar Fansho ta Jihar Kaduna, Ibrahim Balarabe, yace sabon rukuni na biyan kudi zai amfanar da tsofaffin ma’aikata 661 da iyalan waɗanda suka rasu a matakan Gwamnatin Jiha da ta Kananan Hukumomi naira biliyan 1.736 za a biya ga tsofaffin ma’aikata 511 karkashin tsarin ( CPS) sannan kuma naira...
Ministan Bunƙasa Harkokin Fasaha, Kimiyya da Ƙirƙire-ƙirƙire, Uche Nnaji, ya bayyana cewa Jami’ar Najeriya da ke Nsukka (UNN) ba ta taɓa ba shi takardar kammala karatun digiri ba. Nayanin ministan ya yi daidai da binciken shekaru biyu da kafar yaɗa labarai ta PREMIUM TIMES ta gudanar, wanda ya gano cewa ba jami’ar ba ce ta...
Iran ta sanar cewa tana goyon bayan “duk wani shiri” da zai ba da damar samar da ‘yancin kai ga al’ummar Falasdinu, gabanin tattaunawa da ake shirin farawa a Masar tsakanin Isra’ila da Hamas da nufin kawo karshen yakin zirin Gaza. A cikin wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar ta fitar, iran ta ce...
Babban mai shiga tsakani na kungiyar gwagwarmayar falasdinawa ta Hamas Khalil Al-Hayya ya isa Masar, inda ya jagoranci tawagar da ake sa ran za ta fara tattaunawa wacce ba ta kai tsaye ba da Isra’ila, a cewar kungiyar. Hamas ta ce za a fara tattaunawar ce kan “hanyoyin tsagaita bude wuta, da janye sojojin mamaya,...
Ofishin yada labarai na gwamnatin Gaza ya fitar da wani sabon rahoto kan cikar shekaru biyu da fara kaddamar da munanan hare-haren Isra’ila a kan al’ummar zirin, inda rahoton ya bayyana cewa har yanzu ayyukan kisan kare dangi na ci gaba da gudana a kan mutanen Gaza. A cewar sanarwar da aka fitar a wannan...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp

Yawan Mutanen Da Suka Yi Zirga-zirga A Rabin Farkon Hutun Bikin Kafuwar PRC Da Bikin Zhongqiu Ya Kai Biliyan 1 Da Miliyan 243
Bisa labarin da ma’aikatar kula da harkokin sufuri ta kasar Sin ta bayar, a ranar 4 ga wannan wata, yawan mutanen da suka yi zirga-zirga a kasar Sin ya kai miliyan 301 da dubu 291 da dari 1, wanda ya karu da kashi 6.1 cikin dari bisa na makamancin lokacin bara. Yawan mutanen da suka...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Shugaba Mahama ya kuma yabawa kamfanin Greenhouse International Development Group saboda irin ayyukan da ya gudanar a kasar tun daga shekarar 2011 da ya shiga Ghana, ciki har da yankin masana’antu na Bright International Industrial Park da masana’antu da dama masu samar da kayayyaki a farashi mai rahusa ga ‘yan kasar da samar da...
A ranar Talatar da ta shude ne dai aka ga gawar jakadan kasar Afirka Ta Kudu a kasar Faransa Nathi Matherhwa, da aka nuna cewa ya fado daga kan benen Hotel hawa na 22. Babban sufeton ‘yan sanan kasar ta Afirka Ta Kudu Fenni Masemola ya sanar da aikewa da tawagar masu bincike su biyar...
A karon farko a tarihin kwallon raga ta mata ta Iran ta zami lashe kofin zakarun Asiya, bayan samun galaba akan kawarta ta kasar Uzbakestan. An fara wasan fidda gwani a tsakanin kungiyoyin kwallon raga na mata na Asiya a ranar 2 ga watan nan na Oktoba, a birnin Tashqand wanda ya zo karshe a...
Jaridar Ma’ariv ta HKI ta buga labarin da yake cewa gwamantin HKI ta kwace kudaden gwamnatin kwarya-kwarya ta Faladinu da sun kai dala miliyan 7.54 ta rabawa wasu iyalan yahudawa 41 da su ka riya cewa hare-haren Faladinawa sun yi sadaniyyar kashe musu ‘ya’ya da dangi. Jaridar ta kuma kara da cewa; An rabawa iyalan...
A yau Lahadi sojojin na kasar Sudan su ka sanar da cewa, rundunar kai daukin gaggawa ta “RSF” ta kai hari akan cibiyoyin fararen hula a birinin al-Abyadh, wanda shi ne babbar cibiyar gundumar Jahar Kurdufan Ta Arewa. Bayanin na sojojin kasar ya kara da cewa; rundunar ta RSF ya kai hari da jiragen sama...
Wasu da ake zargin ’yan fashin daji ne sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara da ke Ƙaramar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne a yau Asabar, 4 ga watan Oktoba, 2025, inda aka tabbatar da mutuwar Malam Kabiru, wanda yake ɗaya daga cikin kwamandojin ƙungiyar maharba ta ƙasa,...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC), ta fara binciken Tsohon Gwamnna Jihar, Abdullahi Umar Ganduje, kan zargin karkatar da sama da Naira biliyan huɗu zuwa aikin Dala Inland Dry Port. Ana zargin kuɗin an kashe su wajen bayar da kwangila don samar da wasu abubuwan more rayuwa...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp