An Yi Girgizar Kasa Mai Daraja 5 A Ma’aunin Richter A Kasar Habasha
Published: 12th, October 2025 GMT
An yi girgizar kasa mai karfin daraja 5.7 a ma’aunin Richter a kasar Habasha a jiya Asabar.
Cibiyar dake kula da ilimin kasa ta kasar Jamus ta bayyana cewa, an yi girgizar kasar ne da zurfin kilo mita 10 a karkashin kasa.
Girgizar kasar ta Jiya dai tana cikin jerin girgizar da aka yi ne a cikin kasar ta Habasha a lokuta mabanbanta a wannan shekarar.
Daga farkon wannan shekarar zuwa yanzu an yi girgizar kasa har sau 29 a cikin kasar ta Habasha, da karfin wasu daga cikinsu ya wuce daraja 5.
A ranar 3 ga watan Janairu an yi girgizar kasa har sau 11 a rana daya sannan kuma dutsen Dopin ya yi aman wuta.
Yankin Fantali na kasar Habasha yana cikin wuraren su ka fi fuskantar aman duwatsu a tarihin kasar. A 1820 an yi wasu jerin girgizar kasa wanda ya aman wuta ya biyo baya.
A halin yanzu dai hukumomin dake kula da kasa, suna ci gaba da sa ido akan abubuwan da suke faruwa tare da yin gagradin ga mazauna yanki da su kasance cikin fadaka.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Kasar Najeriya Ya Yi Afuwa Ga Wasu Mutanen Da Kotuna Su Ka Hukunta October 12, 2025 An Yi Musayar Wuta A Tsakanin Masu Tsaron Iyakokin Kasashen Afghanistan Da Pakistan October 12, 2025 Afirka Ta Kudu Ta Ce Babu Wata Makarkashiya A Mutuwar Jakadanta A Kasar Faransa October 12, 2025 Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza. October 11, 2025 Cuba Ta Bayyana Bada Kyautar Noble Ga ‘Yar Kasar Veunzuelas machado A Matsayin Abin Kunya. October 11, 2025 Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta October 11, 2025 Ammar Hakim Ya Gargadi Kasashen Yamma Da su Kiyayi Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Kasar. October 11, 2025 Sarkin Morocco Ya yi Magana Tun Bayan Barkewar Zanga-zanga A Kasar . October 11, 2025 Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Iran Ya Ja Kunnen Amurka Kan Taba Jiragen Dakon Man Kasa October 11, 2025 Bayan Yakin Kwanaki 12, Kifar Da Gwamnatin JMI Ya Fita Daga Zabin Makiya: Aref October 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: an yi girgizar kasa
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Yi Allawadai Da HKI Kan Hare-Haren Da Take Kaiwa Kudancin Lebanon
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Makaie ya tir da HKI saboda hare-haren da ta kai kan wasu wurare a kudancin kasar, Lebanon wanda ya sabawa da farko yarkeniyar tsagaita wutan da ta cimma da kungiyar Hizbulla a cikin watan Nuwamban shekara ta 2024 sannan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Baghaei ya bayyana cewa ci gaba da keta hurumin kasar Lebanon a kai a kai, da kuma shirun da kasashen duniya suka yi duk sun sabawa dokokin kasa da kasa wadanda HKI da wadanda suke riya daukar nauyin kola da cewa an dabbaka yarjeniyar MDD na kuduri mai lamba 1107.
Ya zargi kasashen Faransa da kuna Amurka wadanda suka gabatar da kansu a matsayin masu lamuni don aiwatar da yarjeniyar tsagaita wuta, amma ba’a jinsu a dai dai lokacinda HKI ta ke keta hurumin yarjeniyar,
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar ta Iran yayi kira ga kasashen duniya, su dauki matakan da ya dace kan HKI wacce bata iya kiyaye dokokin kasa da kasa kan kasar ta Lebanon, da kuma sauran kasashen yammacin Asiya,
Kafin haka kamfanin dillancin labaran NNA na kasar Lebanon ya bayyana cewa jiragen yakin HKI sun kai hare-hare kan lardunan Msayleh da Annajjariyya har sau 10, wanda ya lalata gine-gine da injuna masu yawa a yankin.
Manufat HKI ita ce hana mutanen kasar Lebanon sake gina wuraqren da ta rusa a yakin shekara 2023-24.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An Gudanar Da Taron ‘Farkawar Musulmi’ A Nan Tahren Inda Ka Tattauna Batun Falasdinu October 12, 2025 Amurka Da Masar Ne Zasu Jagoranci Taron Rattaba Hannu Tsakanin HKI Da Falasdin A Sharm Sheikh October 12, 2025 China Ta Sha Alwashin Maida Martani Kan Harajin Trump A Kanta Na 100% October 12, 2025 An Yi Girgizar Kasa Mai Daraja 5 A Ma’aunin Richter A Kasar Habasha October 12, 2025 Shugaban Kasar Najeriya Ya Yi Afuwa Ga Wasu Mutanen Da Kotuna Su Ka Hukunta October 12, 2025 An Yi Musayar Wuta A Tsakanin Masu Tsaron Iyakokin Kasashen Afghanistan Da Pakistan October 12, 2025 Afirka Ta Kudu Ta Ce Babu Wata Makarkashiya A Mutuwar Jakadanta A Kasar Faransa October 12, 2025 Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza. October 11, 2025 Cuba Ta Bayyana Bada Kyautar Noble Ga ‘Yar Kasar Veunzuelas machado A Matsayin Abin Kunya. October 11, 2025 Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta October 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci