Hada-Hadar Cinikayyar Waje Ta Sin Ta Karu Da Kaso 4% Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana
Published: 13th, October 2025 GMT
Babbar hukumar kwastam ta kasar Sin, ta fitar da alkaluman dake nuna cewa, cikin watanni tara na farkon shekarar nan ta 2025, hada-hadar cinikayyar shige da fice ta hajojin kasar Sin, ta karu da kaso hudu bisa dari a mizanin shekara-shekara, inda darajarta ta kai kudin kasar yuan tiriliyan 33.61 kwatankwacin dalar Amurka tiriliyan 4.
Hukumar ta ce ci gaban hada-hadar ya karu ne daga kaso 3.5 bisa dari da aka samu a watanni takwas na farkon shekarar ta bana. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
ShareTweetSendShare MASU ALAKAএছাড়াও পড়ুন:
Kasar Sin Ta Kare Matakinta Na Takaita Fitar Da Ma’adanan Farin Karfe Na Rare Earth
Ya ce barazanar kakaba karin haraji ba hanya ce da ta dace ta hulda da Sin ba, yana mai nanata cewa, kasar Sin ba ta sauya matsayarta kan batun yakin cinikayya ba, wato ba ta son hakan, amma kuma ba ta tsoro. (Fa’iza Mustapha)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA