Kungiyar Hamas ta sanar da yarjejeniyar kawo karshen hare-haren wuce gona da irin gwamnatin mamayar Isra’ila kan Gaza

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta sanar a yau Alhamis cewa, ta cimma yarjejeniyar kawo karshen hare-haren da gwamnatin mamayar Isra’ila ke kai wa Gaza, da janyewar sojojin mamaya daga cikinta, da shigar da kayan agaji da ci gaba da musayar fursunoni.

A cewar cibiyar yada labaran Falasdinu, Kungiyar Hamas ta tabbatar a cikin wata sanarwa a hukumance, bayan shafe tsawon lokaci ana gudanar da yakin kisan kare dangi a Gaza cewa ta cimma yarjejeniyar kawo karshen yakin, da janyewar sojojin mamaya daga cikinta, da shigar da kayan agaji, da musayar fursunoni.

Ya yi nuni da cewa, hakan ya zo ne bayan tattaunawa mai wahalar gaske da aka yi tsakanin kungiyar da bangaren gwagwarmayar Falastinawa dangane da shawarar da shugaban Amurka Trump ya gabatar a birnin Sharm el-Sheikh, da nufin kawo karshen yakin neman shafe al’ummar Falastinu.

Kungiyar Hamas ta yi kira ga shugaban Amurka Donald Trump, da kasashen da suka amince da yarjejeniyar, da kuma bangarori daban-daban na kasashen Larabawa, da na Musulmi da na kasa da kasa da su tilasta wa gwamnatin mamayar Isra’ila aiwatar da ka’idojin yarjejeniyar da kuma hana ta kaucewa ko jinkirta aiwatar da abin da aka amince da shi.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kungiyar Jihadul-Islami Ta JInjinawa Al’ummar Falasdinu Kan Juriyarsu A Lokacin Yaki October 9, 2025 Shugaban Kasar Ecuador Ya Tsallake Rijiya Da Baya Daga Kisan Gilla October 9, 2025 Venuzuwela Ta Kaddamar Da Atisayan Soji Don Mayar Da Martani Ga Barazanar Amuka October 9, 2025 Ronaldo Ya Zama Biloniya Na Farko Tsakanin Yan Kwallon Kafa A Duniya. October 9, 2025 Trump Ya ce An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Yakin Gaza October 9, 2025 M D D Ta yi Kira Da A Kawo Karshen Yakin Gaza Da Aka Kwashe Shekaru 2 Ana Yi. October 9, 2025 Iran da Rasha Sun Tattauna Kan Yadda Za su Inganta Yin Aiki Tare A Bangaren Nukiliya. October 9, 2025 Natanyahu Ya Ce Makamai Masu Linzami Masu Keta Nahiyoyi Na Iran Barazana Ce Ga Amurka October 8, 2025 Iran Da Sauran Kasashe Na Bakin Tekun Caspian Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyar Tsaron Tekun October 8, 2025 HKI Ta Kai Farmaki Kan Jiragen Ruwan ‘Sumud’ Kusa Da Gaza October 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: kawo karshen

এছাড়াও পড়ুন:

HKI Ta Kashe Mutane 19 A Gaza Duk Tare Da Tsagaita Wuta

Majiyar asbitoci a yankin gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bada labarin cewa HKI ta kashe falasdinawa 19 a safiyar yau Asabar duk tare da cewa an fara tsagaita budewa juna wuta a yankin.

Tashar talabian ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar asbitoci a gaza na cewa bayan janyewar sojojin HKI daga wasu yankuna a Gazar sun zakulo gawakin falasdinawa 155 daga burbushin gine-gine wadanda HKI ta rusa a bayan.

Banda haka an kawo masu sabbin gawaki 19 wadanda sojojin HKI suka kashe a safiyar yau duk tare da cewa an fara yarjeniyar dakatar da budewa juna wuta.

Labarin ya kara da cewa gawaki 135 daga cikin 155 da aka kawo na kashe-kashen baya ne. Labarin ya kara da cewa an kashe mutane 16 a lokacinda wani jirgin yakin HKI ya kai hari kanwani gida a Khan Yunus a safiyar yau Asabar. Wadanda suka mutun dangi guda ne.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shirin Zaman Lafiya Da Ya Hada Da Kawo Karshen Kisan Kiyashi A Gaza October 11, 2025 Faransa Da Jamus Da Kuma Birtaniya Sun Bayyana Aniyarsu Ta Ganin An Farfado Da Tattauna Da Iran October 11, 2025 Kungiyoyin Falasdinawa Sun Fitar Da Sanarwar Hadin Gwiwa Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 11, 2025 Venezuala Ta Bukaci Kwamitin Sulhun M.D.D Da Ya Tabbatar Da Cewa: Amurka Tana Barazana Ga Zaman Lafiya October 11, 2025 Pakistan Ta Kai Hari Kan Kasar Afganistan, Inda Ake Rade-Radin Kashe Shugaban Taliban Na Kasarta October 11, 2025 Putin: Natanyahu Yana Son Warware Matsaloli Da Iran Cikin Lumana Ba Tare Da Yaki Ba October 10, 2025 Majalisar Turai Ta Bukaci Kasashen Nahiyar Su Kakkabo Jiragen Yakin Rasha October 10, 2025 Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa October 10, 2025 Falasdinawa Daga Kudancin Gaza Sun Fara Komawa Gidajensu Da Aka  Rusa A Arewacin Yankin October 10, 2025 Rahotanni : Isra’ila ta fara janye dawa wasu yankuna na Gaza October 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An Fara Musayar Fursinoni Tsakanun Hamas Da HKI A Safiyar Yau Litini
  • Falasdinawa Sun Gano Gawakin Wadanda HKI Ta Kashe A gaza  Fiye Da 320 Cikin Kwanaki Biyu Kacal
  • Yemen Ta Gargadi Isra’ila Kan Fuskantar Hare-Hare Idan Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta
  • Cibiyar Lafiya Ta Nasser Ta Ce: Yaran Gaza 5,500 Suna Bukatar Agajin Gaggawa A Kasashen Waje
  • Ƴan Bindiga Sun Amince Da Dakatar Da Hare-Hare A Ƙananan Hukumomi 5 A Katsina
  • Iran Ta Yi Allawadai Da HKI Kan Hare-Haren Da Take Kaiwa Kudancin Lebanon
  • Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza.
  • HKI Ta Kashe Mutane 19 A Gaza Duk Tare Da Tsagaita Wuta
  • Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shirin Zaman Lafiya Da Ya Hada Da Kawo Karshen Kisan Kiyashi A Gaza
  • Ma’aikatar Wajen Sin Ta Yi Tsokaci Kan Amincewar Da Isra’ila Ta Yi Da Yarjejeniyar Kawo Karshen Rikicin Gaza