Sin Za Ta Samar Da Cibiyar Kasa Da Kasa Ta Gudanar Da Hada-hadar Kudin RMB Na Dijital
Published: 18th, June 2025 GMT
Gwamnan babban bankin kasar Sin Pan Gongsheng, ya ce kasar za ta samar da cibiyar kasa da kasa ta gudanar da hada-hadar kudin RMB na dijital.
Pan, wanda ya bayyana hakan a Larabar nan, yayin taron Lujiazui da ya gudana a birnin Shanghai na gabashin kasar Sin, ya ce makasudin kafa cibiyar shi ne bunkasa hada-hadar kudin RMB na dijital tsakanin sassan kasa da kasa, da ciyar da hidimomin raya kasuwannin hada-hadar kudade gaba, baya ga tallafawa kirkire-kirkire a fannin hada-hadar kudaden dijital.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Ya Kamata Shugaba Tinubu Ya Ƙulla Alaƙa Ta Kut-da-kut Tsakanin Hukumar Shige Da Fice Da Kwastam – Babandede
“Iyakar kasa ba wai kawai yanki ne na tsaro ba. Yanki ne na al’adu; yanki ne na tarihi; haka nan ma yanki ne na tattalin arziki. Kula da shige da fice na da matukar amfani ga ci gabanmu. Wajibi ne Nijeriya ta zuba jari a kan kula da nau’in mutanen da take tacewa wajen shiga kasa da kuma irin mutanen da muke tacewa wajen fita daga kasa.
“Dole ne mu yi nazarin nau’in ayyukan da bakin-haure ke yi da kuma yadda suke shafar tattalin arzikinmu. Muna bukatar tsame mutanen da ke kawo cikas ga ci gabanmu”, in ji Babandede.
ShareTweetSendShare MASU ALAKA