Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Fitar Da Sanarwa Kan Batun Shirin Tsagaita Bude Wuta A Gaza
Published: 6th, October 2025 GMT
Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta fitar da sanarwa game da shirin tsagaita wuta a Gaza
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar da sanarwa a yammacin jiya Lahadi dangane da shirin tsagaita bude wuta a zirin Gaza da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gabatar, inda ta jaddada cewa a ko da yaushe Iran tana goyon bayan duk wani yunkuri na tabbatar da kawo karshen kawar da wata al’umma daga kan doron kasa, laifukan yaki, da cin zarafin bil’adama a Gaza da kuma share fagen tabbatar da ‘yancin cin gashin kan al’ummar Falastinu.
Bayanin ya ci gaba da cewa: Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran tana tunatar da al’ummar kasa da kasa alhakin shari’a da da’a na tunkarar kisan gillar da ake ci gaba da yi a zirin Gaza bisa ga yarjejeniyar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya a shekarar 1948 kan laifukan kisan kiyashi, da kuma hakkin shari’a da dabi’un da ya rataya a wuyan kowace kasa na taimakawa halaltacciyar gwagwarmayar shari’a ta al’ummar Falastinu don samun ‘yancinsu na ‘yantar da kai daga ‘yan sahayoniyya. Kawo karshen nuna wariyar al’umma da aiwatar da mulkin mallaka.
A kodayaushe Iran tana goyon bayan duk wani yunkuri na tabbatar da kawo karshen cin zarafi, nuna kabilanci, laifukan yaki, da laifukan cin zarafin bil’adama a Gaza da kuma share fagen tabbatar da ‘yancin cin gashin kan al’ummar Falasdinu.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kungiyar Jihadul-Islami Ta Falasdinu Ta Jaddada Aniyarta Ta Gwagwarmayar Neman ‘Yancin Falasdinawa October 6, 2025 Kungiyar Human Righs Watch Ta Yi Tsokaci Kan Shirin Trump Na Batun Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 6, 2025 Hukumar Samar Da Abinci Ta MDD Ta Yi Gargadin Rage Tallafin Jin Kai A Kasar Somaliya October 6, 2025 Janar Pakpour: Duk wani shishigi a kan Iran zai fuskanci martani mai tsanani October 6, 2025 Iran na goyan bayan duk wani shiri da zai samar da ‘yancin Falasdinawa October 6, 2025 Babban mai shiga tsakanin na Hamas ya isa Masar domin tattaunawa da Isra’ila October 6, 2025 Rahoto: A cikin shekaru biyu Isra’ila ta jefa tan 200,000 na bama-bamai a Gaza October 6, 2025 Gidauniyar Mandela ta yi tir da Isra’ila kan dakile ayyukan jin kai zuwa Gaza October 6, 2025 Afirka Ta Kudu Ta Aike Da Tawagar Bincken Musabbabin Mutuwar Jakadanta A Birnin Paris October 5, 2025 Iran: Kungiyar Kwallon Raga Ta Mata Ta Ci Kofin Asiya October 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: tabbatar da
এছাড়াও পড়ুন:
Aragchi: HKI Ba Zata Mutunta Tsaida Wuta A Gaza Ba
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Iragchi ya bayyana cewa yana ganin HKI ba zata mutunta yarjeniyar tsagaita wuta da ta cimma da kungiyar Hamas, yace bai amince da alkawalinHKI haka da kasashen yanna.
Yace sune suka zama masu lamuni a tsagaita budewa junawuta a kasar Lebanon tsakanin Hizbullah da kuma HKI, amma manufarsu a tsagaita wuta ne kawai sai suka kyale HKI tana ci gaba kai hare- hare a kan kasar Lebanon ba tare da sun yimagana ba.
Y a ce HKI ta ci gaba da keta hurumin kasar Lebanon tun watan Nuwamban shekara ta 2024 har zuwa yanzu. Tana ci gaba da kashe mutanen kudancin kasar Lebanon, sun kuma hana mutanen yankin su sake gina wurarensu da suka lalace.
Jaridar na Daily Mail ta kasar Burtaniya ta Aragchi yana fadar haka a wata hira ta musamman da yayi da wata tashar Talabijin a nan Tehran.
Sannan ya kara da cewa yana ganin kasashen yamma musamman Amurka a wannan karon ma ba zasu taba cika alkawulan da suka dauka a yarjeniyar sharm sheikh saboda sun saba da yaudara da kuma rashin ciki alkawali.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Ki Zuwa Masar Saboda Bata Son Haduwa Da Azzaluman Da Suka Kashe Falasdinwa A Gaza October 13, 2025 Shugaban Kasar Amurka Donal Trump Ya Isa HKI Kafin Taron Sharm Sheikh October 13, 2025 An Fara Musayar Fursinoni Tsakanun Hamas Da HKI A Safiyar Yau Litini October 13, 2025 Falasdinawa Sun Gano Gawakin Wadanda HKI Ta Kashe A gaza Fiye Da 320 Cikin Kwanaki Biyu Kacal October 13, 2025 Iran Ba Zata Halarci Zaman Taron Sharm El-Sheikh Ba Saboda Wasu Dalilai Da Ta Bayyana October 13, 2025 Iran Ta Gayyaci Mukaddashin Jakadan Kasar Oman Zuwa Ma’aikatar Harkokin Wajenta October 13, 2025 Yemen Ta Gargadi Isra’ila Kan Fuskantar Hare-Hare Idan Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 13, 2025 Cibiyar Lafiya Ta Nasser Ta Ce: Yaran Gaza 5,500 Suna Bukatar Agajin Gaggawa A Kasashen Waje October 13, 2025 Shugaban Amurka Ya Yi Barazanar Aikewa Ukraine Makamai Masu Linzami Kirar Tomahawk October 13, 2025 Trump, da Al’Sisi za su jagoranci taron zaman lafiya kan Gaza October 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci