Aminiya:
2025-10-13@13:37:51 GMT
Tinubu ya naɗa Amupitan a matsayin Shugaban INEC
Published: 9th, October 2025 GMT
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) a matsayin sabon Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC).
Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasar ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa, a ranar Alhamis.
“Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne ya gabatar da Amupitan a matsayin wanda zai cike gurbin Shugaban Hukumar INEC, biyo bayan wa’adin Farfesa Mahmood Yakubu.
উৎস: Aminiya
কীওয়ার্ড: Farfesa Joash Ojo Amupitan SAN Hukumar INEC
এছাড়াও পড়ুন:
Tinubu Ya Isa Birnin Rome Don Halartar Taron Tsaro Na Aqaba
ShareTweetSendShare MASU ALAKA