2025-10-19@19:42:35 GMT
إجمالي نتائج البحث: 7075
«Sakamako Mai Kyau»:
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Ɗan Jarida Ibrahim Ɗan’uwa Rano Ya Shaƙi Iskar Ƴanci Bayan Tsare Shi October 19, 2025 Manyan Labarai Ƴansanda Sun Kama Ɗan Jarida A Kano Bisa Zargin Ɓata Suna October 19, 2025 Manyan Labarai Sauya Sheƙa: APC Za Ta Lashe Kashi 95% Na Ƙuri’un Kaduna A 2027 –...
An saki ɗan jarida, Ibrahim Ɗan’uwa Rano, bayan da ƴansanda suka tsare shi a shalƙwatar Rundunar Ƴansanda ta Zone 1 Kano bisa zargin batanci ga wani mutum. Sakin nasa ya biyo bayan suka da matsin lamba daga ƙungiyoyin fararen hula irinsu Cibiyar Fasahar Bayanai da Ci Gaban Jama’a (CITAD), da Amnesty International, da sauran ƙungiyoyin...
Hukumar zaben kasar Libya ta sanar da cewa bayan da aka rufe kada kuri’u a mazabun da aka yi zaben a jiya Asabar, an fara kidayar kuri’u. Sanarwar ta kuma tabbaatr da cewa wadanda su ka kada kuri’un sun kai kaso 68% na jumillar wadanda su ka yi rijista,kuma an gudanar da zaben ba tare...
Ƴansandan sun kuma yi kira ga ƴan jarida da su tabbatar da daidaito a rahotanninsu, tare da tuntuɓar sashin hulɗa da jama’a na yankin kafin yaɗa labaran da ke da sarƙakiya. AIG Garba ya gargaɗi ƴan jarida da su guji tsoma baki a cikin binciken da ke gudana, yana mai cewa “a bar doka ta...
Kazalika, ana bukatar da namiji ya sha ruwa akalla kimanin lita 3.7 a kullum, mata kuma su sha lita 2.7 a kowace rana. A nan, ana auna yawan ruwan da mutum yake sha ne, wanda ya hada da shayi ko lemo ko kuma jus da sauran makamantansu. Idan kuma zallan ruwan mutum zai sha...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana talauci a matsayin babban abokin gabar ɗan Adam. Ya ce ƙaruwar talauci a Najeriya na ci gaba da jawo rashin lafiya, jahilci, rashin tsaro, da rashin fata a tsakanin jama’a. ’Yan sanda sun tsare ɗan jarida kan zargin ɓata sunan hadimin gwamnan Kano Mahukunta sun kai samame...
Sunana Aisha Isah Abubakar (Mai Waka) Gama: A gaskiya bawa yara kanana kudi wannan ba dabi’a ce mai kyau ba, saboda wata rana idan babu wannan kudi da aka sabawa yaro da shi wallahi illa ce babba. Sabida yau da gobe sai Allah idan suka rasa wannan kudi komai zai iya faruwa za su iya...
Da take jawabi dangane da aikin na wannan karo, shugabar tawagar ta 28, ta likitocin kasar Sin dake Togo Guo Juanjuan, ta ce sun dukufa wajen yaukaka kawance da al’ummun nahiyar Afirka, ta hanyar samar da kwarewar aiki, bisa abota da tausayawa, da wanzar da burin marasa lafiya na samun waraka. (Saminu Alhassan) ShareTweetSendShare...
’Yan sanda sun kama ɗan jarida Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano, kan zargin ɓata sunan Babban Hadimin Gwamnan Kano kan Al’amuran Fadar Gwamnati, Abdullahi Ibrahim Rogo. Rahotanni sun bayyana cewa jami’an ’yan sanda daga Hedikwata ta Ɗaya ne suka kama Dan’uwa Rano a ranar Asabar yayin da yake aiki a ofishinsa da ke Kano. Magidanci na...
Binciken farko da aka gudanar ya nuna cewa, wanda ake zargin wanda aka ce shi ne Shugaban kungiyar ‘yan acaɓa reshen Ejiba, ya amsa cewa, ya siyo ƙwayoyin ne a wani shagon sayar da magunguna da ke Egbe domin kai wa abokan hulɗar sa da ke cikin dajin. Babban sakataren yaɗa labarai na shugaban...
Wani magidanci na neman shawarar ’yan sanda kan yadda zai jibinci lamirin hana shi ƙarin aure da matarsa ta yi a Jihar Kano. Aminiya ta ruwaito cewa magidancin dai ya ziyarci Babban Ofishin ’Yan sanda da ke Bompai domin neman shawara. Mahukunta sun kai samame wani gidan shan Shisha a Kano Gwamnati ta ɗauki matakin...
Wani magidanci na neman shawarar ’yan sanda kan yadda zai jibinci lamirin hana shi ƙarin aure da matarsa ta yi a Jihar Kano. Aminiya ta ruwaito cewa magidancin dai ya ziyarci Babban Ofishin ’Yan sanda da ke Bompai domin neman shawara. Mahukunta sun kai samame wani gidan shan Shisha a Kano Gwamnati ta ɗauki matakin...
Gwamnatin Tarayya ta ƙudiri aniyar rage kaso 30 cikin 100 na sinadarin gishiri (sodium) a kowane nau’in abincin ɗan fakiti da ake sayarwa a kantuna da wuraren kasuwanci a kasar. Aminiya ta ruwaito cewa gwamnatin za ta soma aiwatar da wannan shirin ne a bana domin daƙile cutar hawan jini da dangoginta a ƙasar. Mahukunta...
Maganar mace tana iya gina aure ko rusa shi. Idan kika yi amfani da harshenki wajen zagi, tsinuwa, da cin zarafi, kin riga kin fara gina bango tsakaninki da mijinki. Kuma wannan kuskure ne da ake yin kuka a kai daga baya. 7. Barin kanki ba kula da kanki Mace da ta daina kula da...
157-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin dastane rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko cikin littafin Mathnawi na maulana jalaluddeen Rumi ko...
Yanzu kuma za a ci gaba da tattaunawa kan yadda za a aiwatar da sauran sharuddan da ke ke kunshe a yarjejeniyar. Masu sanya ido na ganin cewa aikin sake ginan yankin Gaza wanda aka rushe kusan daukacinsa a yakin da aka yi na shekara biyu, zai zama babban kalubale. Wannan ce ranar...
153-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko...
151-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko...
150-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko...
Majiyar hatkwatan sojojin Najeriya ta musanta labaran da suke yaduwa kan cewa, an fasa gudanar da faretin cika shekaru 65 da samun yencin kan kasar a ranar daya ga watan Octoba ne saboda yunkurin yi wa shugaba Bola Ahmad Tunubu juyin mulki ne. Jaridar daily Trust ta Najeriya ta nakalto majiyar sojojin kasar na musanta...
A ta bakin shugaban bikin, kuma gwamnan Jihar Tillabery Maina Boukar, taron na wannan karo ya shaida aniyar gwamnatin Nijar, ta bai wa wadanda suka rungumi shirin ajiye makamai damar sauya rayuwarsu, da taimaka musu wajen cimma nasarar komawa cikin al’umma cikin mutunci. Boukar ya ce, “Wannan muhimmin zabi, ya nuna aniyar gwamnatin Nijar...
Haka zalika, an yi zargin cewa; bai kammala karatun digirinsa na farko ba, sannan kuma takardar shaidar yi wa kasa hidima (NYSC) da ya mika wa majalisar dokokin kasar da shugaban kasa ta bogi ce. Sai dai, ya zargi Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, da daukar nauyin zarge-zargen da ake yi masa na takardar shedar...
Ofishin Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya sanar a ranar Asabar cewa “Mashigar Rafah a Gaza za ta kasance a rufe har sai abin da hali ya yi a nan gaba.” Ofishin Netanyahu ya kara da cewa, bude mashigar ya dogara ne bisa ga yadda Hamas ta aiwatar da tsarin yarjjeniyar da aka cimmawa wajen...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware kimanin Naira Miliyan 400 domin gina sabbin tashoshin samar da ruwan sha na hasken rana a kananan hukumomi guda biyar na jihar. Manajan Darakta na hukumar ruwa ta jihar, Injiniya Zayyanu Rabi’u Kazaure, ne ya bayyana hakan a Dutse. A cewarsa, an tsara aikin ne domin a gina...
A wani jawabin da aka yada ta kafar sadarwar zamani ta shafin Facebook jiya, ma’aikatar ta kara da cewa tun lokacin da shi Gwamnan ya dare kan Kujerar mulkin Jihar, mulkin gwamna Inuwa ya kafa dokar ta baci kan lamarin daya shafi ilimi, inda ya bullo da tsare tsare da zuba jari da zummar bunkasa...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Yobe, ta gano gawar wata mata mai suna Falmata Abubakar, mai kimanin shekaru 45, wadda aka yi wa kisan gilla a garin Gashuwa, kusa da Jami’ar Tarayya Gashuwa (FUGA), a Ƙaramar Hukumar Bade. Rundunar ta samu labarin ne da safiyar ranar Asabar, 17 ga watan Oktoba 2025, misalin ƙarfe 7 na...
NAPS, w da take wakiltar fiye da daliba miliyan a fadin Nijeriya 28.1 a makarantun fasaha , monotechnics da kuma Kwalejojin fasaha, sun gabatarwa Ministan da takarda inda suka nuna irin ci gaban da aka samu a ma’aikatar tsaron. Wadanda suka hada da yadda suke kokarin yaki da kungiyoyin ta’adda masu , ga kuma yadda...
Gusau, ya ƙara da cewa binciken da ake yi kan wasu jami’ai 16 ba shi da alaƙa da wani juyin mulki, illa kawai don tabbatar da ƙwarewar aikin soja. Ya tabbatar wa ’yan Nijeriya cewa dakarun soji suna nan daram da goyon bayan kundin tsarin mulki da kuma gwamnatin Shugaba Tinubu, tare da kira ga...
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kuduri mai lamba 2231 ya ƙare aiki a yau A cikin wata wasika da ya aike wa babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya da shugaban kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, ministan harkokin wajen kasar Iran ya tabbatar da cewa a karshe kuduri mai lamba 2231 ya kare...
Ya bayyana cewa a ‘yan watannin da suka gabata, rundunar ta kara kaimi wajen kai samame a wuraren da ake zargin yin laifuka a fadin jihar, a wani bangare na kokarinta na rage yawan shan miyagun kwayoyi da laifukan da suka shafi hakan, wadanda hukumomi ke cewa sau da dama su kan zama sanadin tashin...
Jami’in Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Ruguza Gaza “ba abin da za a gaskata ba ne” domin an rusa yankin gaba daya Mataimakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya mai kula da harkokin jin kai, Tom Fletcher, ya ce: Girman barnar da aka yi a zirin Gaza abu ne da ba za a taba mantawa...

Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103 October 18, 2025 Daga Birnin Sin Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai October 18, 2025 Daga Birnin Sin Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu ’yan sandan bogi guda biyar, da ke damfarar jama’a wajen karɓar kuɗi a Kano, Katsina da kuma Kaduna. Waɗanda ake zargin sun haɗa Aliyu Abbas mai shekaru 35, Sani Iliyasu mai shekaru 47, Ashiru Sule mai shekaru 41, Abubakar Yahaya mai shekaru 45 da kuma Adamu Kalilu...
Ya ce “Daga wancan lokacin zuwa yanzu, mun rasa Farsesoshi 309,wasu sun je Jami’oi masu zaman kansu a Nijeriya, sauran wasu sun je London, Saudi Arebiya, Kameroon da kuma wasu kasashe.Kwarrunmu wadanda babban jari ne suna barin aiki saboda sharuddan aikinsu babu wani abin jin dadin da zai sasu ci gaba da kasancewa wuraren aikinsu...
Wasu gungun matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana a garin Yola da ke Jihar Adamawa, don jan hankalin gwamnati kan ƙaruwar talauci da yunwa. Masu zanga-zangar sun bin manyan tituna, inda suka yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta jihar da su ɗauki matakan rage wahala, rashin aikin yi da matsalar tsaro da ta addabi...
Gyaran Gonar Shuka Ta: Kafin ka shuka Irinta, ana bukatar ka tabbatar da kasar nomanta mai kyau ce. Zaɓo Nau’inta Da Ya Dace: A nan ana bukatar ka zabo daga cikin nau’ikanta abiyu, wato na Udara ko kuma na Agbalumo, inda ake iya gano su ta hanyar girmansu. Amfanin na kai wa tsawaon...
Shi ma a nasa jawabin yayin gudanar da taron, shugaban kwamitin Alhaji Abdullahi Abdulmalik Digi, ya ce, a shekaru hudu da ya yi yana jagorancin kwamitin sun yi abin da yakamata su yi, inda ya ce, a Azumin bara an dauki yara marayu 2000 da aka raba musu abinci da suka hada da buhunan shinkafa...
Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar ADC, za su koma APC a mako mai zuwa. A makonnin da suka gabata, ’yan siyasa da dama daga jam’iyyun adawa suna sauya sheƙa zuwa APC, yayin da ake shirin tunkarar babban zaɓen shekarar 2027. HOTUNA: Al’ummar Jihar Neja sun yi addu’o’in...
Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar ADC, za su koma APC a mako mai zuwa. A makonnin da suka gabata, ’yan siyasa da dama daga jam’iyyun adawa suna sauya sheƙa zuwa APC, yayin da ake shirin tunkarar babban zaɓen shekarar 2027. HOTUNA: Al’ummar Jihar Neja sun yi addu’o’in...
Al’ummomin ƙananan hukumomin da ke yankin Arewacin Jihar Neja sun gudanar taron Sallah da addu’o’i na musamman domin neman Allah Ya kawo musu zaman lafiya, sakamakon matsalar ’yan bindiga da ta ƙi ci ta ƙi cinyewa. Hare-haren ’yan bindiga ya yi ajalin dubban mutane tare da raba su da muhallnasu da hanyoyin samun arziki a...
Ɗan wasan gaba na ƙungiyar Fulham, Alex Iwobi, na dab da kafa sabon tarihi a gasar Firimiya a matsayin ɗan wasan Nijeriya da ya fi buga wasanni a tarihin gasar. Idan Iwobi ya buga wasan da Fulham za ta kara da Arsenal a filin Craven Cottage yau Asabar, zai zama ɗan wasan Nijeriya na farko...
A jawabinsa a wajen taron, Babban Ministan Aikin Noma da Samar da Wadataccen Abinci, Sanata Abubakar Kyari ya sanar da wasu shirye-shiyen gwamnatin tarayya da suka hada da sauya wa rumbunan adana amfanin gona kashi 80 zuwa kusa da yankunan da kananan manoma suke a kasar. “Muna kan yin aiki, domin ganin tabbatar da cewa;...
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Labarai Ƴansanda Sun Kama Gungun Masu Sojan Gona Suna Aikata Laifuka A Kano October 18, 2025 Manyan Labarai Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna October 18, 2025 Labarai Gwamnan Katsina Ya Bukaci Al’umma Su Hada Hannu Da Gwamnati Wajen Kawar Da Matsalar Tsaro...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar adawa a Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, ya yi iƙirari cewa ministoci da manyan hafsoshin sojin ƙasar sun taya shi murnar bayan bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka kammala. Issa Tchiroma Bakary ya bayyana cewa ministoci da manyan jami’an tsaron da ministocin sun kira...
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna October 18, 2025 Labarai Gwamnan Katsina Ya Bukaci Al’umma Su Hada Hannu Da Gwamnati Wajen Kawar Da Matsalar Tsaro October 18, 2025 Manyan Labarai Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana...
A yayin da Najeriya ke karkata zuwa amfani da kayan tsaro na zamani na cikin gida domin ƙarfafa gwiwar jami’an tsaronta a fagen fama, wani ɗan Jihar Katsina ya fara ƙera motar yaƙi nau’in Track Armored Personnel Carrier (TAPC). Jihar Katsina na daga cikin jihohin Arewa da suka fi fama da hare-haren ’yan bindiga,...
Gwamna Radda ya jaddada cewa hukumomin tsaro kadai ba za su iya fada da ‘yan ta’adda ba, sai dai da gudummuwar ‘yan kasa. Ya yi kira ga ‘yan Nijeria da su zama masu sanya ido da kai rahotanni cikin gaggawa da bayar da ingantattun bayanai ga jami’an tsaro. Ya yaba wa gwamnatin Shugaban...
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Gwamnatin Kano Ta Kai Ƙarar Ganduje Da Wasu Kotu Kan Zargin Almundahanar N4.4bn October 17, 2025 Manyan Labarai Dantawaye Ya Karɓi Ragamar Aiki A Matsayin Sabon Kwamishinan Ƴansandan Abuja October 17, 2025 Manyan Labarai Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura October 17,...
Georgieba ta kuma gargadi duniya kan barazanar da fitar da kudade ta haramtacciyar hanya (IFFs) ke yi, inda ta ce wannan matsala ta zama babbar abin da ke lalata tattalin arziki da tsarin kudi na kasashe a fadin duniya. A cewarta, fitar da kudade ta haramtacciyar hanya wacce ta hada da satar kudaden gwamnati,...
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fidda bayani kan cewa daga yau Asabar 18 ga watan Octoban shekara ta 2025, kudurin kwamitin tsaro na MDD wanda aka samar don goyon bayan aiwatar da yarjeniyar Nukliyar kasar Iran wacce aka fi sani da JCPOA ya kawo karshe. Don haka daga yau shirin Nukliyar kasar Iran ta...