Baghaei : Ziyarar Pezeshkian a Pakistan ta bude wani sabon Shafin alaka
Published: 5th, August 2025 GMT
Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yaba da ziyarar kwanaki biyu da shugaban kasar Masoud Pezeshkian ya kai a Pakistan, wanda a sakamakon an bude wani sabon shafi na karfafa alaka mai karfin gaske tsakanin Iran da Pakistan da suke makwabtaka da juna.
“Ziyarar shugaban kasar Pakistan na da matukar muhimmanci,” in ji Esmaeil Baghaei yayin wani taron manema labarai na mako-mako a ranar Litinin a birnin Tehran, yayin da yake magana kan ziyarar Pezeshkian.
Baghaei ya ba da misali da matsayar da kasashen suka dauka na yin ciniki cikin ‘yanci bisa yarjejeniyar da ta dace a matsayin wani muhimmin batu na ziyarar, yana mai cewa wannan lamari mai matukar muhimmanci ga bangarorin biyu.
Ya kara da cewa, yayin ziyarar, an rattaba hannu kan wasu takardu 12 a fannoni daban-daban da suka hada da tattalin arziki, kasuwanci, yawon bude ido, safara, da kuma al’adu.
Jami’in ya ce Iran ta kasance kasa ta farko da ta amince da Pakistan bisa kafuwarta, ya kuma yi nuni da dangantaka ta abokantaka da ‘yan uwantaka da aka kulla tsakanin bangarorin biyu tun daga lokacin.
“A tsawon shekarun da suka gabata, dangantaka tana ci gaba da yin karfi, a matakin gwamnati da kuma tsakanin al’ummomin kasashen biyu, Iran na bayar da muhimmanci matuka kan dangantakarta da Pakistan, inji Baghaei.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Afirka ta Kudu ta zayyana matakan tallafi ga ‘yan kasuwa na cikin gida a matsayin martani ga harajin Trump August 5, 2025 Hamas ta musanta kalaman Witkoff game da batun mika makamanta August 5, 2025 Araqchi: Namijin kokarin al’ummar Iran abin yabawa ne August 4, 2025 Khatibzadeh: Iran ba za ta amince da saryar da hakkokinta ba a duk wata tattaunawa da Amurka August 4, 2025 Rahotonni: Agajin Jin kai Da Ake Jefawa Ta Sama A Gaza Ba Shi Da Tasiri August 4, 2025 Wa’adin Da Shugaban Amurka Ya Gindaya Na Kawo Karshen Yaki A Ukraine Ya Karato Ba Tare Da Alamun Karewarsa Ba August 4, 2025 Sojojin Somaliya Sun halaka Mayakan Kungiyar Al-Shabab Fiye Da Hamsin A Kudu Maso Yammacin Mogadishu August 4, 2025 Pakisatan: Iran Ce Madogara Ga Al-ummar Musulmi August 4, 2025 Wakilin Hukumar FAO A Iran Yace Sauyin Yanayi Ya shafi Dukkan Yankin August 4, 2025 Malamai A Najeriya Suna Goyon Bayan Iran A Yadda Take Fuskantar HKI August 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Isra’ila Na ci Gaba Da Kutsa Kai A Tsakiyar Gaza A Yau Juma’a
Rahotanni sun bayyana cewa tankunan yakin HKI na ci gaba da kutsa kai a tsakiyar gaza a yau juma’a, lamarin da ya jawo tsananta kai hare-hare ta kasa da tilastawa dubban mutane barin muhallinsu sakamakon yankewar hanyoyin sadarwa,
A gefe daya kuma Amurka a karo na 6 ta hau kujerar naki kan kudurin kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya na bukatar dakatar da bude wuta da kuma sakin fursunoni da aka kama.
Yankin gaza yana dauke da mutane miliyan daya kafin yaki, sai dai rahutanni sun bayyana cewa ya zuwa yanzu sama da 350,000 ne suka bace.
Hare hare Isra’ila tun daga 7 ga watan oktoban shekara ta 2023 ta kashe falasdinawa 65141 kuma ta jikkkata 165925 kamar yadda majiyar lafiya ta gaza ta sanar.
Kimanin mutane 1000 ne suka tsere zuwa kasashen makwabta ta kasa wasu akn jakuna wasu akan ababen hawa domin tsira da rayukansu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Dangantaka Na Kara Tsami Tsakani Faransa Da Isra’ila Kan Amincewa Da Falasdinu . September 19, 2025 Sojojin HKI 12 Ne Suka Halaka Ko Suka Ji Rauni A Gaza September 19, 2025 Amurka Ta Yi Amfani Da Kujeran Veto Don Hana Zaman Lafiya A Gaza September 19, 2025 HKI Ta Kai Hare-Hare Kan Wurare Har 5 A Kudancin Kasar Lebanon September 19, 2025 Majiyoyin Diblomasiyya Sun Ce Washington Zata Jagoranci Turawa A Tattaunawa Da Iran September 19, 2025 Iran Ta Bukaci Kwamitin Tsaro Na MDD Ta Zabi Diblomasiyya Kan Fito Na Fito September 19, 2025 Yahudawa Suna Ci Gaba Da Yin Hijira Zuwa Wajen HKI September 18, 2025 ‘Yan Gwgawarmaya Sun Kashe Sojojin HKi 4 A Gaza September 18, 2025 An Halaka Sojojin HKI Biyu Ta Hanyar Sukarsu Da Wuka A Kusa Da Iyakar Jordan September 18, 2025 Husi: Kai Wa Kasar Katar Hari Gargadi Ne Ga Al’ummar Musulmi September 18, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci