HausaTv:
2025-11-20@11:22:45 GMT

Achraf Hakimi Ya Zama Gwarzon Wasan Kwallon Kafar Afirka Na Shekara Ta 2025

Published: 20th, November 2025 GMT

An sanar da dan wasan Paris St Germain, Achraf Hakimi a matsayin wanda ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2025, mai tsaron baya da ya lashe kyautar karon farko bayan shekara 52.

Dan wasan tawagar Masar Mohamed Salah shi ne na biyu mai taka leda a Liverpool da kuma Victor Osimhen na Super Eagles mai wasa a Galatasaray a mataki na uku.

Mai tsaron bayan Morocco ya karbi kyautar sakamakon nasarorin da ya samu a 2025 tare da Paris St Geramin ciki har da lashe Champions League da Ligue 1 da Coupe de France da kuma UEFA Super Cup.

Shi ne na farko daga Morocco da ya karbi kyautar tun bayan Mustapha Hadji a 1998, kuma mai tsaron baya na farko tun bayan dan kasar Zaire, Bwanga Tshimen a 1973.

Morocco ce ta lashe yawancin kyautukan da aka raba daga ciki har da ta mace mafi kwazo a 2025 ga Ghizlane Chebbak mai taka leda a Saudiya da mai tsaron ragar Al-Hilal, Yassine Bounou a matakin mafi taka rawar azo a gani a shekarar nan.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasashen Iran Da Malesiya Sun Rattaba Hannu Kan Jarjejeniyar Fadada Dangantakar Addini November 20, 2025 Isra’ila ta kashe akalla Falasdinawa 27 a wani sabon harin bam November 20, 2025 Iran : daftarin kudurin da Canada ta gabatar, siyasa ce da kin jininmu November 20, 2025 AU ta yi Allah-wadai da tsoma bakin kasashen waje a harkokin tsaron Afirka November 20, 2025 Amurka ta Shawarci Ukraine ta amince da yankunan da Rasha ta mamaye mata November 20, 2025 Sudan ta yaba da kokarin Amurka da Saudiyya na kawo karshen rikicin kasar November 20, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Ce: A Yanzu Babu Wata Tattaunawa Tsakanin Iran Da Amurka November 19, 2025 Sojojin Yemen Suna Da Makami Mai Linzami Da Babu Mai Makamancinsa Sai Iran November 19, 2025 Daraktar Hukumar IAEA Ya Ce: Suna Tuntubar Juna Da Iran Kuma Masu Bincikensu Sun Kamo Kasar November 19, 2025 Gwamnatin Mamayar Isra’ila Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta A Gaza Kusan Sau 400 November 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

United za ta yi wasanni 6 a jere babu Benjamin Sesko

Dan wasan gaban Manchester United, Benjamin Sesko zai yi jinyar makonni huɗu, lamarin da zai hana shi buga wa ƙungiyar wasanni shida a jere.

Šeško mai shekaru 22, ba zai samu damar taka leda ba a wasan da United za ta karɓi baƙuncin Everton a Old Trafford mako mai zuwa.

Gwamnan Taraba ya dakatar da ficewa daga PDP saboda sace ɗalibai a Kebbi Mutane 7 sun mutu a hatsarin mota a Jigawa

Haka kuma ba zai haska ba a sauran wasannin da za su biyo baya da Crystal Palace, West Ham, Wolves, Bournemouth da kuma Aston Villa.

Ana sa ran dan wasan na ƙasar Slovenia zai dawo cikin ƙungiya ne a lokacin da Manchester United za ta karɓi baƙuncin Newcastle United a gida.

Sesko ya ji raunin ne a wasan da Manchester United ta tashi 2–2 da Tottenham a ranar 18 ga Oktoba, 2025.

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Yadda maganin sauro ya yi ajalin magidanci da iyalinsa a Kano
  • AU ta yi Allah-wadai da tsoma bakin kasashen waje a harkokin tsaron Afirka
  • Wardley ya zama zakaran damben boksin na duniya
  • Hakimi ya lashe kyautar gwarzon ɗan ƙwallon Afirka na bana
  • Osimhen ba zai halarci bikin karrama gwarzon ɗan ƙwallon Afirka na bana ba
  • An yanke wa shugaban ISWAP hukuncin ɗaurin shekara 20 a gidan yari
  • United za ta yi wasanni 6 a jere babu Benjamin Sesko
  • CAF ta fitar da ’yan wasa uku da suka rage a takarar gwarzon Afirka na bana
  • Bai Dace Adalci Ya Zama Na Sayarwa Ba – Tinubu Ga Alƙalai