Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Masu Zagaye Kusa Da Doron Kasa
Published: 10th, November 2025 GMT
Kasar Sin ta yi nasarar harba sabon rukunin taurarin dan Adam da da’irarsu ke kusa da doron kasa, daga cibiyar harba kumbunan kasuwanci ta lardin Hainan dake kudancin kasar.
An harba rukunin taurarin wanda shi ne irinsa na 13, da ya kunshi jerin taurarin dan Adam masu samar da sadarwar intanet ne da misalin karfe 10:41 na safiyar yau Litinin agogon Beijing.
এছাড়াও পড়ুন:
Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin CMG Ya Watsa Jerin Shirye-Shirye Don Tunawa Da Cika Shekaru 80 Da Dawowar Yankin Taiwan Kasar Sin November 8, 2025
Daga Birnin Sin CMG Ya Gabatar Da Jerin Rahotannin Talabijin Kan Tunawa Da Cika Shekaru 80 Da Dawowar Yankin Taiwan Kasar Sin November 8, 2025
Daga Birnin Sin Xi Ya Yi Kiran Zurfafa Gyare-gyare Da Bude Kofa A Yayin Rangadin Aiki A Guangdong November 8, 2025