Babu Wani Zabi Da Ya Rage Face Amincewa Da Iran A Matsayin Cibiyar Kimiyyar Masana’antar Nukiliya
Published: 10th, November 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa yanzu babu abin da ya ragewa kasashen yamma banda su amince da Iran a matsayin cibiyar kimiyyar masa’antu ta shirin nukiliya na zaman lafiya.
Ministan ta fadi hakan ne a wata ziyara da ya kai hukumar kula da makamashin nukiliya na kasar, inda ya bayyana irin namijin kokarin da suke yi wajen kara inganta nukiliyar masana’antu, kuma yace kasarsa ba za ta taba yin watsi da shirin ta na nukiliya domin ayyukan zaman lafiya ba.
Haka zalika ya jinjinawa iran game da irin gagarumin ci gaban da suka samu a fasahar nukiliya, inda suka shiga bangare masana’antu da ya yadu zuwa wasu bangarori daban daban.
Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ta gudanar da bincike sau tarin yawa tun bayan harin da Amurka da isra’ila suka kai, a makon jiya hukumar ta sanar cewa baa bata damar kutsawa zuwa tashoshin nukiliyar Fardow da Natanza da Isfahan ba inda Amurka ta yi wa ruwan wuta a ranar 22 ga watan yuli wanda hakan ya sabawa dokokin kasa da kasa da kuma yarjejeniyar NPT
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kamaru: Chiroma Ya Bai Wa Gwamnati Sa’o’i 48 Da Ta Saki Wadanda Ta Kama Bayan Zabe November 10, 2025 ‘Yan Jarida 44 Ne Su Ka Yi Shahada A Sansanonin Hijira Na Gaza November 10, 2025 Lebanon: Mutum Daya Ya Yi Shahada Sanadiyyar Harin Sojojin “Isra’ila” A Yankin Saida November 10, 2025 Tarayyar Afirka (AU) Ta Yi Gargadi Akan Tabarbarewar Harkokin Rayuwa A Kasar Mali November 10, 2025 An Fara Gasar Karatun Alqur’ani Mai Tsarki ta Sheikha Hind Bint Maktoum November 10, 2025 Zaben Iraki: Gwaji don ‘yancin siyasa da kawo karshen tsoma bakin Amurka November 10, 2025 Iran da Rasha sun amince su kafa kawancen sufurin jiragen ruwa November 10, 2025 Iran ta nuna damuwa kan zaman tankiya tsakanin Afghanistan da Pakistan November 10, 2025 Iraki: Kashi 82.42% na Masu Kada Kuri’a ne Suka Fito Zaben ‘Yan Majalisa November 10, 2025 Maduro ya kirayi taron CELAC da ya yi tir da ayyukan tsokana na Amurka a yankin Caribbean November 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Ayatollah Khamenei : Iran na samun ci gaba duk da kalubale da dama
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatollah Seyyed Ali Khamenei ya ce duk da kalubale masu yawa da ake fama dasu a fadin, kasar tana samun “ci gaba, kuma tana kokari,” ta hanyar juriya, da kuma tabbatar da adalci ga mutanenta.
“Mmatsaloli a fadin kasar suna da yawa, amma al’umma, kowace rana, da juriya, kuma bisa yardar Allah kasar tana ci gaba, tana kokari,” in ji shi.
Jagoran ya bayyana hakan ne yau Alhamis yayin da yake jawabi ga dubban jama’a a bikin tunawa da ranar haihuwar Sayyada Fatima Zahra (SA) a Tehran.
Ayatollah Khamenei ya tabo wani bangare game da yakin farfaganda bayan harin watan Yuni da Isra’ila da Amurka suka kai wa Iran, wanda ya tilasta wa makiya su tsagaita wuta.
“A yau, bayan yakin da muka gani, muna tsakiyar yakin farfaganda da kafofin watsa labarai na makiya,” in ji shi.
Ya soki wadanda ke ikirarin sake barkewar yaki, yana mai cewa “Wasu suna ta kara nuna yiwuwar sake gwabza yaki, wasu kuma suna kara ruruta hakan da gangan don sanya mutane cikin rashin tabbas da damuwa, amma da yardar Allah, ba za su yi nasara ba.”
Ayatollah Khamenei ya ce ‘’burin makiyi” shi ne share tasiri, manufofi, da ra’ayoyin juyin juya halin Musulunci.
“Tsawon shekaru, azalumai na duniya sun yi kokarin canza asalin addini, tarihi, da al’adu na kasar Iran, amma juyin juya halin Musulunci ya sa duk wannan kokarin bai yi amfani.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kyaftin Traoré : Yau Burkina ta zama misali a duniya December 11, 2025 Iran da Kazakhstan Sun rattaba hannun kan yarjeniyoyi da dama a tsakaninsu December 11, 2025 Hamas : Isra’ila ta gaza cika alkawarin da ta dauka kan yarjejeniyar tsagaita wuta December 11, 2025 Kasashen ECOWAS sun rage kudin sufirin jiragan sama a tsakaninsu December 11, 2025 Dakarun IRGC 3 Sun Yi Shahada A wani Harin Ta’addanci A Kudancin Kasar Iran December 11, 2025 Hamas: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Bangaren Farko Na Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza December 11, 2025 Iran Ta Yi Tir Da Yanke Tallafin Da MDD Take Bawa Yan Gudun Hijiran Afganistan December 11, 2025 Ansarallah: Dole Ne Kasar Yemen Ta Tsarin Musulunci Na Kaiwa Ga Daukaka December 11, 2025 Shugaban Iran Ya Isa Astana Babban Birnin Kazakhstan December 11, 2025 ECOWAS ta bukaci waware batutuwa na siyasa ta hanyoyin lumana a yammacin Afirka December 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci