An Bude Bikin Fina-Finan Kasar Sin A Zimbabwe
Published: 7th, August 2025 GMT
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp.এছাড়াও পড়ুন:
Kasar Sin Ta Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Masu Samar Da Hidimar Intanet
Yau Litinin, rokar Long March-12 ta kasar Sin ta harba wasu jerin taurarin dan adam masu samar da hidimar intanet zuwa sararin samaniya.
Rokar ta tashi ne da misalin karfe 6:21 na yamma, daga cibiyar harba kumbuna ta kasuwanci dake lardin Hainan na kudancin kasar Sin. Rokar ta yi nasarar harba jerin taurarin irinsu na 7 masu zagaye a kusa da doron kasa, cikin da’irarsu da aka tsara. (Fa’iza Mustapha)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp