HausaTv:
2025-10-14@20:41:29 GMT

UNDP : An ruguza fiye da kashi 80 cikin 100 na gine-ginen Gaza

Published: 14th, October 2025 GMT

Hukumar ci gaban kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) ta fitar da wani rahoto dake cewa an ruguza fiye da kashi 80 cikin 100 na gine-ginen zirin Gaza.

UNDP ta ce, a Gaza kadai an lalata fiye kashi 92 cikin 100 na gine-ginen birnin.

Kakakin hukumar ya bayyana rugujewar gine-ginen da ”mummuna”,inda ta kiyasta cewa akwai akalla tan miliyan 55 na baraguzai da ke bukatar sharewa a yankin.

UNDP ta ce tuni ta fara aikin share baraguzan yankin, amma barazanar abubuwan fashewa da aka binne na kawo musu cikas a aikin.

Hukumar ta kara da cewa akwai gawarwakin mutane da ake ta tonowa yayin aikin.

Majalisar Dinkin Duniya da Bankin Duniya da kungiyar Tarayyar Turai sun kiyasta bukatar dala biliyan 70 domin sake gina Gaza.

shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyib Erdogan dake cikin shugabannin da suka ratabba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Gaza ya ce ya yi imanin cewa za a samar da kudin sake gina Gaza.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araghchi : Trump bai cancanci mai samar da zaman lafiya ba yayin da yake haifar da yake-yake October 14, 2025 Sojojin Madagaska sun karbe mulkin kasar October 14, 2025 Trump ya ce zai yi shawara game da batun kafa kasar Falasdinu October 14, 2025 Islamic Jihad : jarumtakar ‘yan gwagwarmaya ce ta haifar da sako fursunonin falasdinawa October 14, 2025 Aragchi Yana Uganda Don Halattan Taron Ministocin Kungiyar NAM October 14, 2025 Iran Ta Jadda Cewa A Shirye Take Ta Kare Kanta A Duk Wani Yaki Wanda Makiya Zasu Dora Mata October 14, 2025 Ma’aikatar Harkokin wajen Kasar Iran Ta Yi Tir Da Jawabin Trump A Knesset Ta HKI October 14, 2025 An Gudanar Gagarumar Zanga Zangar Goyon Bayan Falasdinawa A Australia Da Indonasia October 14, 2025 Syria: Busaina Sha’aban Ta Karyata Labaran Da Aka Danganta Ma Ta Na Ganawa Da Jami’an Iraniyawa October 14, 2025 Mahalarta Taron ‘Sherm-Sheikh” Sun Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar Zaman Lafiya October 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Trump ya ce zai yi shawara game da batun kafa kasar Falasdinu

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce zai yi shawara game da yiwuwar amincewa da kafa kasar Falasdinu a matsayin masalaha a yankin Gabas ta Tsakiya.

Trump ya ce zai yi aiki tare da sauran kasashen duniya game da wannan batun.

Ya bayyana hakan ne ga ga manema labarai a kan hanyarsa ta komawa Amurka daga ziyarar da ya kai yankin Gabas ta Tsakiya ranar Litinin, domin sanya hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza.

Ko a ranar Litinin ma yayin da yake tsaka da jawabi a majalisar dokokin Isra’ila, wani dan majalisa ya daga wata takarda dake bukatar Trump ya amince da kafuwar kasar Falasdinu.

To saidai  jami’an tsaron Isra’ilar sukayi waje da shi daga zauren.

Bukatar kafa kasar Falasdinu na ci gaba da wanzuwa a duniya musamman a kasashen yamma inda ko a baya-bayan nan kasashen duniya da dama sun yi ta kiraye-kiyaren amincewa da kafa kasar Falasdinu a babban taron MDD karo na 80.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Islamic Jihad : jarumtakar ‘yan gwagwarmaya ce ta haifar da sako fursunonin falasdinawa October 14, 2025 Aragchi Yana Uganda Don Halattan Taron Ministocin Kungiyar NAM October 14, 2025 Iran Ta Jadda Cewa A Shirye Take Ta Kare Kanta A Duk Wani Yaki Wanda Makiya Zasu Dora Mata October 14, 2025 Ma’aikatar Harkokin wajen Kasar Iran Ta Yi Tir Da Jawabin Trump A Knesset Ta HKI October 14, 2025 An Gudanar Gagarumar Zanga Zangar Goyon Bayan Falasdinawa A Australia Da Indonasia October 14, 2025 Syria: Busaina Sha’aban Ta Karyata Labaran Da Aka Danganta Ma Ta Na Ganawa Da Jami’an Iraniyawa October 14, 2025 Mahalarta Taron ‘Sherm-Sheikh” Sun Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar Zaman Lafiya October 14, 2025  MDD: Mutane 300,000 Su Ka Gudu Daga Sudan Ta Kudu A 2025 October 14, 2025 Iran Ta Gabatar Da Shawarar Kulla Yarjejeniyar Tausayawa A Tsakanin Matan Duniya October 14, 2025 Larijani:  Gagarumar Tarbar Da Aka Yi Wa  Fursunonin Falasdinawa Ta Nuna Hakikanin Wanda Ya Sami Nasara October 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Trump ya ce zai yi shawara game da batun kafa kasar Falasdinu
  • Iran Ta Gabatar Da Shawarar Kulla Yarjejeniyar Tausayawa A Tsakanin Matan Duniya
  • Kungiyar Hamas Ta Mika Yahudawa 7 Daga Cikin 20 Da ke Hannunta  Ga Kungiyar Red Cross
  • Iran: Kakabawa Kasa Mai Makwabta 16 Takunkumi Ba Abu Ne Mai Sauki Ba.
  • An Gano Gawarwaki 323 Karkashin Burabutsai Bayan Dakatar Da Bude Wuta A Gaza
  • Aragchi: HKI Ba Zata Mutunta Tsaida Wuta A Gaza Ba
  • Falasdinawa Sun Gano Gawakin Wadanda HKI Ta Kashe A gaza  Fiye Da 320 Cikin Kwanaki Biyu Kacal
  • Cibiyar Lafiya Ta Nasser Ta Ce: Yaran Gaza 5,500 Suna Bukatar Agajin Gaggawa A Kasashen Waje
  • Trump, da Al’Sisi za su jagoranci taron zaman lafiya kan Gaza a Masar ranar Litinin