Pezeshiyan: Babu Amfanin Tattaunawa Idan An Maida Takunkuman Tattalin Arziki A Kan Iran
Published: 25th, September 2025 GMT
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa tattaunawa da kuma diblomasiyya basa da amfani idan har kasashen E3 sun maida takunkuman tattalin arziki a kan kasarsa.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban yana fadar haka a lokacinda yake ganawa da shugaban kasar Swiss Karin Keller-Sutter a gefen taron babban zauren MDD karo na 80.
Ya ce mata ‘muna maraba da tattaunawa ko diblomasiyya amma idan kasashe E3 suka maida takunkuman MDD a kan kasar mu tattaunawa da diblomasiyya basu da amfani a wajemmu’.
Wadannan kasashen turai 3 ko traiko dai sun tada baton maido da takunkuman tattalin arziki na MDD ne a cikin watan Augustan da ya gabata, bayan sun ga Amurka da HKI sun kasa lalata cibiyoyin nukliyar kasar Iran a yakin kwanaki 12 da suka dorawa kasar a cikin watan yuni na wannan shekarar.
Shirin maido da takunkuman dai sun zo a cikin yarjeniyar ta JCPOA ta shekara ta 2015 inda aka ambaci cewa idan kasashen da suka rattabawa yarjeniyar hannu sun ga cewa Iran bata aiwatar da yarjeniyar jcpoa kamar yadda ta dace ba suna da damar maidoda takunkuman MDD a kan kasar.
Don haka ahalin yanzu sun dauko wannan damar a matsayin makami a kan kasar Iran. Bayan sun kasa cimma nasara a kanta a yakin watan yuli. Don manufar yakin watan yuniitace kifar da JMI da kuma sauya gwamnatin kasar kwatakwata. Daga nan kuma sais u yi da kasar Iran kamar yadda suka yi da kasar Siriya. Su lalata dukkan makamanta su kuma kawokarshen dukkan ci gaban da takesamu ko ta samu na tsawon shekaru kimani 50 da sukagabata. Amma sun kasa yin hakan.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Nuna Bayanan Sirri Na Cibiyoyin Nukiliyar HKI September 25, 2025 Kasashen Duniya Suna Yin Gargadin Cewa HKI Za Ta Kai Wa Jiragen Ruwan Ceto Na “Sumdu” Hari September 25, 2025 September 25, 2025 Iran Za Ta Rika Samar Da Megawatti 5000 Daga Tashar Nukiliya Ta Bushehr September 25, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Shugaban Faransa A Gefe Taron M D D. September 25, 2025 Spain Ta Aike Da Jirgin Ruwan Don Taimakawa Tawagar Flotilla Zuwa Gaza. September 25, 2025 Kuwait Ta Bayyana Halin Da Ake Ciki A Gaza A Matsayin Babban Bala’i. September 25, 2025 An Jikkata Yahudawa 22 Bayan Harin Da Dakarun Yamen Suka Kai A Eilat. September 25, 2025 Shugaban Iran:Wadanda Suka Fice Daga Yarjejeniyar JCPOA Ke Da Alhakin Halin Da Ake Ciki. September 25, 2025 Shugaban Colombia ya bukaci a kafa kawancen soji domin ‘yanto Falasdinu September 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: a kan kasar
এছাড়াও পড়ুন:
Amurka Da Masar Ne Zasu Jagoranci Taron Rattaba Hannu Tsakanin HKI Da Falasdin A Sharm Sheikh
Shugaban kasar Amurka Donal trump da shugaban kasar Masar Abdulfatta Assisi ne zasu jagoranci bikin rattaba hannu kann yarjeniyar Sulhu wacce ta kawo karshen yaki da kuma kissan kiyashin da HKI ta yi a Gaza na tsawon shekaru 2, daga ranar 7 ga watan Octoban shekara ta 2023 zuwa ranar Alhamis 8 ga watan Octoban shekara ta 2025.
Shafin yanar gizo na labarai ArabNews ya bayyana cewa babban sakataren MDD Antonio Gutteres da shuwagabanin kungiyoyin kasashen Larabawa da Turai zasu halittu taron na gobe litinin a sharam Sheikh na kasar Masar.
Labarin ya kara da cewa za’a gudanar da taron ne a gobe litinin, bayan azahar kuma ana saran shuwagabannin kasashe fiye da 20.
Firai ministan kasar Burtaniya Keir Starmer, na Italiya, Giorgia Meloni da kuma Pedro Sanchez firai ministan kasar Spain. Da kuma shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron zai sami halattan taron.
Labarin ya kamala da cewa babu tabbas kan cewa Benyamin Natanyahu Firai ministan HKI zai halarci taron saboda yadda wasu shuwagabannin da suke halattan taron suke kinsa. Hossam Badran na kungiyar Hamas yace reshen kungiyar Hamas bata cikin yarjeniyar. Za’a fara aiwatar da musayar Fursinoni a gobe litinin tsakanin bangarorin biyu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka China Ta Sha Alwashin Maida Martani Kan Harajin Trump A Kanta Na 100% October 12, 2025 An Yi Girgizar Kasa Mai Daraja 5 A Ma’aunin Richter A Kasar Habasha October 12, 2025 Shugaban Kasar Najeriya Ya Yi Afuwa Ga Wasu Mutanen Da Kotuna Su Ka Hukunta October 12, 2025 An Yi Musayar Wuta A Tsakanin Masu Tsaron Iyakokin Kasashen Afghanistan Da Pakistan October 12, 2025 Afirka Ta Kudu Ta Ce Babu Wata Makarkashiya A Mutuwar Jakadanta A Kasar Faransa October 12, 2025 Hamas Ta yi Watsi Da Yunkurin Balair Na Yiyuwar Shiga Gwamnatin Gaza. October 11, 2025 Cuba Ta Bayyana Bada Kyautar Noble Ga ‘Yar Kasar Veunzuelas machado A Matsayin Abin Kunya. October 11, 2025 Kasar Indunusiya Ta Hana Tawagar wasan Jiminastik din Isra’ila Visar Shiga Kasarta October 11, 2025 Ammar Hakim Ya Gargadi Kasashen Yamma Da su Kiyayi Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Kasar. October 11, 2025 Sarkin Morocco Ya yi Magana Tun Bayan Barkewar Zanga-zanga A Kasar . October 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci