Spain Ta Aike Da Jirgin Ruwan Don Taimakawa Tawagar Flotilla Zuwa Gaza.
Published: 25th, September 2025 GMT
Prime ministan kasar spain pedro Sanches ya fitar da wannan sanarwar ne a birnin new York inda ya bayyana cewa za’a aike da jirgin ruwa na soji mai dauke da kayan aiki na bada kariya daga Cartagena ,don daukar mataki ko da bukatar Haka ta taso na taimakawa tawagar agaji na Flotilla da ke kan hanyar zuwa Gaza dauke da kayan Agaji domin bada taimakon gaggawa ga yankin falasdinu.
Wadanda ke kula da tawagar ta Flotilla sun bada rahoton cewa abubuwan 12 ne suka fashe a lokaci da aka kaiwa jiragen ruwa guda 9 hari acikin ruwan kasa da kasa, sai dai yazuwa yanzu Isra’ila da take ta yi musu barazana na hana tawagar zuwa ko ina ta yi shiru .
Wannan yana zuwa ne adaidai lokacin da majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa Isra’ila tana kisan kare dangi a gaza inda sama da mutane 65000 suka rasa rayukansu tun da ta fara kai hari a watan oktoban shekara ta 2023, karkashin goyon bayan Amurka.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kuwait Ta Bayyana Halin Da Ake Ciki A Gaza A Matsayin Babban Bala’i. September 25, 2025 An Jikkata Yahudawa 22 Bayan Harin Da Dakarun Yamen Suka Kai A Eilat. September 25, 2025 Shugaban Iran:Wadanda Suka Fice Daga Yarjejeniyar JCPOA Ke Da Alhakin Halin Da Ake Ciki. September 25, 2025 Shugaban Colombia ya bukaci a kafa kawancen soji domin ‘yanto Falasdinu September 24, 2025 Rasha ta mayar wa da Trump martani kan yakin Ukraine September 24, 2025 Pezeshkian : Hare-haren watan Yuni kan Iran cin amanar diflomasiyya ne September 24, 2025 Jami’an Tsaron Amruka Sun Kai Hari Ofishi Da Gidan John Bolton September 24, 2025 Larijani: Donald Trump Yana A Matsayin Makwafin Adolf Hitler September 24, 2025 Fiye Da Falasdinawa 900,000 Ne Su Ka Yi Hijira A Cikin Gaza September 24, 2025 Imam Khamenei: Hadin kan al’ummar Iran a yakin kwanaki 12 ya sanya makiya kunya September 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Kungiyoyin Falasdinawa Sun Fitar Da Sanarwar Hadin Gwiwa Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza
Bangarorin kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa sun fitar da sanarwar hadin gwiwa kan tsagaita bude wuta a Gaza
Kungiyar Hamas, Jihad Islami, da kuma Popular Front mai fafatukar ‘yantar da Falasdinu, sun fitar da sanarwar hadin gwiwa a jiya Juma’a, inda suka bayyana matakin farko na yarjejeniyar tsagaita bude wuta a zirin Gaza, inda suka yi maraba da gwagwarmayar al’ummar Falastinu, musamman a Gaza wajen fuskantar laifukan yahudawan sahayoniyya.
Kungiyoyin Hamas da na sauran kungiyoyin Falasdinu sun yaba da jarumtar gwagwarmayar da ta janyo hasara ga makiya, suna masu jaddada cewa: “Muradin jama’a da ‘yan gwagwarmaya ya fi duk wani yunkuri na murkushe su.” Har ila yau, sun jinjinawa “bangarori masu goyon bayansu a Yemen, Lebanon, Iran, da Iraki saboda goyon bayan da suke ba wa Falasdinawa.”
Sun gode wa masu shiga tsakani na Masar, Qatar, da Turkiyya, da kuma duk wadanda suka ba da gudummawar goyon bayan shawarwarin, suna mai kira ga Amurka da masu shiga tsakani da su ci gaba da bin sharuddan yarjejeniyar da kuma hana kaucewa daga kansu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Venezuala Ta Bukaci Kwamitin Sulhun M.D.D Da Ya Tabbatar Da Cewa: Amurka Tana Barazana Ga Zaman Lafiya October 11, 2025 Pakistan Ta Kai Hari Kan Kasar Afganistan, Inda Ake Rade-Radin Kashe Shugaban Taliban Na Kasarta October 11, 2025 Putin: Natanyahu Yana Son Warware Matsaloli Da Iran Cikin Lumana Ba Tare Da Yaki Ba October 10, 2025 Majalisar Turai Ta Bukaci Kasashen Nahiyar Su Kakkabo Jiragen Yakin Rasha October 10, 2025 Sa’o’ii Da Fara Janyewar Sojojin HKI A Gaza An Fara Gano Gawakin Falasdinwa October 10, 2025 Falasdinawa Daga Kudancin Gaza Sun Fara Komawa Gidajensu Da Aka Rusa A Arewacin Yankin October 10, 2025 Rahotanni : Isra’ila ta fara janye dawa wasu yankuna na Gaza October 10, 2025 Amurka ta kakaba wa wasu kamfanoni 50 takunkumi saboda sayen man Iran October 10, 2025 Isra’ila ta ce yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta fara aiki October 10, 2025 Mohajirani: Iran na goyon bayan shawarar Falastinawa kan batun dakatar da bude wuta October 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci