Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Shugaban Faransa A Gefe Taron M D D.
Published: 25th, September 2025 GMT
Shugaban kasar Iran masud pezishkiyan ya gana da shugaban kasar faransa Emmanuel Macron a gefe taron majalisar dinkin duniya kuma sun mayar da hankali kan matakin da kungiyar tarayyar turai ta dauka na sake dawo da takunkumi majalisar dinkin duniya da kuma matsayarta kan shirinta na nukiliya.
Taro ya guda ne adaidai lokacin da ake fuskantar zaman tankiya tsakanin iran da kasashen faransa, jamus, da kasar birtaniya inda suka hada kai da Amurka wajen sake dawo da takunkumin majalisar dinkin duniya akan Iran, wanda hakan karya alkawari ne a bangaren diplomasiya, Kasar Iran ta jaddada cewa shirinta na nukiliya na zaman lafiya ne ,kana ta zargi kasashen turai da siyasantar da lamarin , Iran na kallon hadin kai tsakanin Amurka da Turai akan batun a matsayin nuna rashin yarda
.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Spain Ta Aike Da Jirgin Ruwan Don Taimakawa Tawagar Flotilla Zuwa Gaza. September 25, 2025 Kuwait Ta Bayyana Halin Da Ake Ciki A Gaza A Matsayin Babban Bala’i. September 25, 2025 An Jikkata Yahudawa 22 Bayan Harin Da Dakarun Yamen Suka Kai A Eilat. September 25, 2025 Shugaban Iran:Wadanda Suka Fice Daga Yarjejeniyar JCPOA Ke Da Alhakin Halin Da Ake Ciki. September 25, 2025 Shugaban Colombia ya bukaci a kafa kawancen soji domin ‘yanto Falasdinu September 24, 2025 Rasha ta mayar wa da Trump martani kan yakin Ukraine September 24, 2025 Pezeshkian : Hare-haren watan Yuni kan Iran cin amanar diflomasiyya ne September 24, 2025 Jami’an Tsaron Amruka Sun Kai Hari Ofishi Da Gidan John Bolton September 24, 2025 Larijani: Donald Trump Yana A Matsayin Makwafin Adolf Hitler September 24, 2025 Fiye Da Falasdinawa 900,000 Ne Su Ka Yi Hijira A Cikin Gaza September 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ba Zata Halarci Zaman Taron Sharm El-Sheikh Ba Saboda Wasu Dalilai Da Ta Byyana
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana dalilin da ya sa Iran ba za ta halarci taron na Sharm el-Sheikh ba
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya bayyana dangane da rashin halartar jamhuriyar Musulunci ta Iran zuwa taron na Sharm el-Sheikh cewa, ba za su iya tunkarar wadanda suka kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan al’ummar Iran da kuma ci gaba da yi musu barazana da kuma sanya musu takunkumi ba.
Araqchi ya rubuta a shafinsa na yanar gizo a dandalin X da sanyin safiyar yau litinin cewa: “Iran ta nuna matukar jin dadin ta ga gayyatar da shugaba Sisi ya yi wa Iran na halartar taron na Sharm el-Sheikh. Duk da Muradin Iran din na tattaunawa ta diflomasiyya, Araqchi ya ce shi ko shugaba Pezeshkian ba za su iya tunkarar wadanda suka kai wa al’ummar Iran hari da kuma ci gaba da yi mata barazana da kuma sanya mata takunkumi.”
Ya kara da cewa: Duk da haka, Iran tana maraba da duk wani shiri da zai kawo karshen kisan kiyashin da gwamnatin mamayar Isra’ila ke yi a Gaza da kuma bukatar kai wa ga janye sojojin mamaya daga yankin.
Araqchi ya jaddada cewa: Falasdinawa suna da ‘yancin fahimtar ainihin hakkinsu na cin gashin kansu, kuma dukkan kasashe, fiye da kowane lokaci, suna da alhakin taimaka musu tare da goyon bayan wannan bukata ta doka da ta dace.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Gayyaci Mukaddashin Jakadan Kasar Oman Zuwa Ma’aikatar Harkokin Wajenta October 13, 2025 Yemen Ta Gargadi Isra’ila Kan Fuskantar Hare-Hare Idan Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 13, 2025 Cibiyar Lafiya Ta Nasser Ta Ce: Yaran Gaza 5,500 Suna Bukatar Agajin Gaggawa A Kasashen Waje October 13, 2025 Shugaban Amurka Ya Yi Barazanar Aikewa Ukraine Makamai Masu Linzami Kirar Tomahawk October 13, 2025 Trump, da Al’Sisi za su jagoranci taron zaman lafiya kan Gaza October 12, 2025 ‘Yan Kamaru na kada kuri’a a zaben shugaban kasar October 12, 2025 Wata Kotu a Faransa ta yi watsi da rufe wata makarantar musulmi a birnin Nice October 12, 2025 Gwamnatin Cuba ta yi watsi da zargin da Amurka ke yi na hannu a yakin Ukraine October 12, 2025 Arachi: HKI Ba Abar Amincewa Ba Ce, Falasdinawa Su Yi Hattara October 12, 2025 Iran Ta Yi Allawadai Da HKI Kan Hare-Haren Da Take Kaiwa Kudancin Lebanon October 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci