Shugaban Ansarullah Ya Yi Gargadi Ga Amurka Da HKI Kan Kara Tada Hankali A Yakin
Published: 8th, August 2025 GMT
Sayyid Abdul-Malik al-Houthi, shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen ya ja kunnen Amurka da HKI kan kara tada hankali a yankin Asia ta kudu.
Kamfanin dillancin labaran IP ya nakalto shugaban yana fadin haka a jiya Alhamis, a lokacinda yake jawabi ga mutanen kasar jawabinsa na mako mako.
Sayyid Huthi ya bayyana cewa kasashen biyu suna son ci gaba da yiwa wadan nan kasashen mulkin mallaka, da kuma mamayarsu.
A wani bangare na Jawabinsa, Sayyid Huthi ya bayyana cewa, sojojin lasar Lebanon basu isa su kare kasar Lebanon daga mamayar HKI ba, don haka manufar kwance damarar kungiyar hizabullah wanda gwamnatin kasar Lebanon suka yi shi ne bawa HKI ta mamaye kamar Lebanon karo na biyu tare da Kenan.
Don haka da yardarm All.. Amurka da HKI da kuma ba zasu sami nasara a kan kungiyar da kuma mutanenn kasar Leabanonba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hizbullah Da Amal Sun Yi Tir da Shirin Kwance Damarar Hizbullah August 8, 2025 Jirgin Daukar Marasa Lafiya Ya fadi A kasar kenya Ya Kuma Kashe Akalla mutane 6 August 8, 2025 Araqchi: Hari Kan Cibiyoyin Makamashin Nukiliyar Kasar Iran Ba Zai Taba Canza Matsayinta Ba August 7, 2025 Manjo Janar Mousawi: Martanin Iran Nan Gaba Zai Kasance Mafi Muni Kan Makiya August 7, 2025 Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Tunkarar Duk Wata Barazana August 7, 2025 Hare-Haren Sojojin Mamayar Isra’ila Kan Gaza Sun Janyo Shahadan Falasdinawa Masu Yawa August 7, 2025 Human Rights Watch Ta Ce: Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Rusa Makarantu Fiye Da 500 A Gaza August 7, 2025 Amurka Ta Kwace Dalar Amurka Miliyon $584 Na Jami’ar California Saboda Gaza August 7, 2025 Mutanen Kasar Lebanon Suna Tsoron HKI Zata Shiga Kasar Daga Kasar Siriya August 7, 2025 Amurka ta Fara Janye Wasu Sojojinta Daga Wurare 3 A Kasashen Iraki Da Siriya August 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sudan Ta Sake Jaddada Tuhumar Kasar HDL Da Taimakon Rundunar RSF
Jakadan Saudan a MDD Hassan Hamid ya bayyana cewa; KAsarta tana yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa da su kara matsin lamba akan HDL wacce take bai wa rundunar RSF makamai da sauran kayan soja.
Hamid wanda ya gabatar da taron manema labaru ya ce: ” Afili yake cewa daga ina ne rundunar RSF take samun makamai,abin takaici kuwa ba daga ko’ina ba ne sai HDL.
Jakadan na kasar Sudan a MDD ya yi kira da dakatar da bai wa wannan kungiyar ta ‘yan ta’adda makamai, ba tare da bata lokaci ba.
A can kasar Sudan ana ci gaba da fadace-fadace musamman a yankin Darfur.
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta MDD ta fitar da bayanin dake cewa; ta sami rahotanni masu tayar da hankali, da su ka hada da yi wa mutane kisan gilla.
A baya sojojin kasar Sudan sun zargi rundunar kai daukin gaggawa ta RSF tana samun taimako daga HDL da makamai da kuma ‘yan ina da yaki daga kasashen Chadi, Libya, Kenya da Somaliya.
Daga cikin laifukan da ake zargin rundunar ta “Kai Daukin Gaggawa” da aikatawa da akwai cin zarfin mata da yi wa fararen hula kisan kiyashi sannan da wawason dukiyar mutane.
A ranar 26 ga watan Oktoba ne dai mayakan rundunar kai daukin gaggawar su ka kutsa cikin birnin Al-fasha, Babbar cibiyar yankin Darfur.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka DRC: Kungiyar M23 Ta Kafa Kotunanta A gundumar Kivu Ta Arewa November 5, 2025 Shugaban Kasar Mali Ya Yi jawabi Akan Hana Shigar Da Man Futur Da Masu Ikirarin Jihadi Suke Yi November 5, 2025 Iran : bisa sharadi ne muka saki ‘yan Faransa daga gidan yari November 5, 2025 Gaza : MDD Ta damu kan keta yarjejeniya tsagaita wuta da Isra’ila ke yi November 5, 2025 Kungiyoyin agaji sun ce tallafin da ake bai wa Gaza bai isa ba November 5, 2025 China ta yi alkawarin ci gaba da tallafawa Najeriya bayan barazanar Trump November 5, 2025 Imam Khamenei: Rikici Tsakanin Iran da Amurka na asasi ne November 5, 2025 Iravani: Kalaman Trump barazana ne ga zaman lafiyar duniya November 5, 2025 Khatibzadeh: Shirin Nukiliyar Iran ne aka fi maganarsa a duniya November 5, 2025 An zabi Mamdani musulmi na farko a matsayin Magajin Garin birnin New York na Amurla November 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci