HausaTv:
2025-08-16@14:09:58 GMT

MataimakiyarShugaban Kotun ICJ Ta Ce Tana Goyon Bayan HKI A  Kissan Kiyashin Gaza

Published: 16th, August 2025 GMT

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran a cikin al-amuran sharia da kuma na harkokin kasashen waje, yana tir da da allawadai da mataimakiyar shugaban hukumar ICJ mai hukunta manya-manyan laifuka ta duniya, Julia Sebutinde wacce ta bayyana a fili tana goyon bayan HKI a yakinn Gaza.

Labarin ya kara da cewa, mataimakin ministan Kazem Gharibabadi ya bayyana kidemewarsa da abibda alkalar ta fada, ya kuma bayyana cewa hakan wani ci  baya ne a cikin aikin alkalanci a wannan babban kotun,

A ranar 10 ga watan Augustan da muke ciki ne Sebutinde ta bayyana a fili kan cewa Ubangijinta ya umurceta da ta tsaya a bangaren HKI , Sanna alamun tashin kiyama sun bayyana a gabas ta tsakiya.

A shekarar da ta gabata ma mai shariar sebutinde ta tsaya a gaban alkalain kotun 17 wadanda suka tabbatar da cewa HKI ta aikata laifukan yaki a gaza. Ta ce ba haka bane. Mataimakiyar alkalin kutun yar kasar Uganda sebutinde ta sabawa gwamnatin kasarta, sannan gwamnatin kasar Uganta tace ta barranta daga matsayinta.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Burtaniya Zata Gurfanar Da mutane 60 Saboda Goyon Bayan Falasdinawa August 16, 2025 Qalibof: Dole Ne Musulmi Su Hada kai Don Matsin Lamba Ga HKI August 16, 2025 Aragchi: Yiyuwan Sake Shiga Yaki Da HKI Nan Kusa Yana Da Wuya August 16, 2025 Putin da Trump sun bayyana aniyarsu ta kawo karshen rashin jituwa da warware batun Ukraine August 16, 2025 Takht-Ravanchi: Iran a shirye take ta ci gaba da tattaunawa kan hakkinta na nukiliya August 16, 2025 Sudan: Al-Burhan ya ce babu sulhu tsakaninsu da dakarun RSF August 16, 2025 Mali: An kama wasu Manyan Sojoji da Wani Bafaranshe bisa zargin yunkurin juyin mulki August 16, 2025 Wata Kotu a Canada ta ayyana APC da PDP a matsayin kungiyoyin ta’addanci August 16, 2025 Hizbullah Ta Ce Ba Zata Ajiye Makamanta Ba August 15, 2025 China Tace Bata Goyon Bayan A Sake Dorawa Iran Takunkuman MDD August 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Qalibof: Dole Ne Musulmi Su Hada kai Don Matsin Lamba Ga HKI

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Kolibof yayi kira ga kasashen musulmi sun hada kai don sanyawa HKI biriki kan abinda take aikatawa a gaza, na kasar Falasdinu da ta mamaye, da kuma kawo karshen burin Natanyahu na samar da Isra’ila babba.

Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa, gaza ne katangar Haramtacciyar kasar Isra’ila (HKI) ta da karshe a ta’asan da ta aikata a kan musulmi.

Mohammad Baqir Qalibof ya bayyana haka ne a shafinsa na X a jiya jumma’a ya kuma kara jan hankalin kasashen musulmi kan shirin Natanyahu na samar da Isra’ila babba a fili, don tabbatar da wa musulmi kan cewa, ba zasu iya fuskantar HKI ba.

Ya yi kira ga kasashen musulmi su gaggauta gamawa da HKI a falasdinu kafin lokaci ya kure.

A ranar talatan da ta gabata ce Natanyahu, ya ce yana kan aikin ubangiji na samar da Isra’ila babba.wanda ya hada da kasar Jordan da kuma masar.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Aragchi: Yiyuwan Sake Shiga Yaki Da HKI Nan Kusa Yana Da Wuya August 16, 2025 Putin da Trump sun bayyana aniyarsu ta kawo karshen rashin jituwa da warware batun Ukraine August 16, 2025 Takht-Ravanchi: Iran a shirye take ta ci gaba da tattaunawa kan hakkinta na nukiliya August 16, 2025 Sudan: Al-Burhan ya ce babu sulhu tsakaninsu da dakarun RSF August 16, 2025 Mali: An kama wasu Manyan Sojoji da Wani Bafaranshe bisa zargin yunkurin juyin mulki August 16, 2025 Wata Kotu a Canada ta ayyana APC da PDP a matsayin kungiyoyin ta’addanci August 16, 2025 Hizbullah Ta Ce Ba Zata Ajiye Makamanta Ba August 15, 2025 China Tace Bata Goyon Bayan A Sake Dorawa Iran Takunkuman MDD August 15, 2025 An Gano Gawar Wani Sojan HKI Wanda Ya Kashe Kansa Saboda yakin Gaza August 15, 2025 India Ta Dage Kan Maida martani da hana Shigowar Kayakin Amurka Kasar August 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Burtaniya Zata Gurfanar Da mutane 60 Saboda Goyon Bayan Falasdinawa
  • Qalibof: Dole Ne Musulmi Su Hada kai Don Matsin Lamba Ga HKI
  • Wata Kotun kasar Canada ta ayyana APC da PDP a matsayin kungiyoyin ta’addanci
  • Hizbullah Ta Ce Ba Zata Ajiye Makamanta Ba
  • China Tace Bata Goyon Bayan A Sake Dorawa Iran Takunkuman MDD
  • An Gano Gawar Wani Sojan HKI Wanda Ya Kashe Kansa Saboda yakin Gaza
  • Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Kai Wani Mummunan Hari Kan Gaza Tare Da Rusa Gidajen Mutane A Khan Yunis
  • Sojojin Mamayar Isra’ila Suna Ci Gaba Da Kashe Kansu Bayan Yakin Gaza
  • Hamas ta aike da wasikar yabo ga Yemen kan goyon bayan Gaza