HausaTv:
2025-11-05@20:06:25 GMT

Sudan Ta Sake Jaddada Tuhumar Kasar HDL  Da Taimakon Rundunar RSF

Published: 5th, November 2025 GMT

Jakadan Saudan a MDD Hassan Hamid ya bayyana cewa; KAsarta tana yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa da su kara matsin lamba akan HDL wacce take bai wa rundunar RSF makamai da sauran kayan soja.

Hamid wanda ya gabatar da taron manema labaru ya ce: ” Afili yake cewa daga ina ne rundunar RSF take samun makamai,abin takaici kuwa ba daga ko’ina ba ne sai HDL.

Jakadan na kasar Sudan  a MDD ya yi kira da dakatar da bai wa wannan kungiyar ta ‘yan ta’adda makamai, ba tare da bata lokaci ba.

A can kasar Sudan ana ci gaba da fadace-fadace musamman a yankin Darfur.

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta MDD ta fitar da bayanin dake cewa; ta sami rahotanni masu tayar da hankali, da su ka hada da yi wa mutane kisan gilla.

A baya sojojin kasar Sudan sun zargi rundunar kai daukin gaggawa ta RSF tana samun taimako daga HDL da makamai da kuma ‘yan ina da yaki daga kasashen Chadi, Libya, Kenya da Somaliya.

Daga cikin laifukan da ake zargin rundunar ta “Kai Daukin Gaggawa” da aikatawa da akwai cin zarfin mata da yi wa fararen hula kisan kiyashi sannan da wawason dukiyar mutane.

A ranar 26 ga watan Oktoba ne dai mayakan rundunar kai daukin gaggawar su ka kutsa cikin birnin Al-fasha, Babbar cibiyar yankin Darfur.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka DRC: Kungiyar M23 Ta Kafa Kotunanta A gundumar Kivu Ta Arewa November 5, 2025 Shugaban Kasar Mali Ya Yi jawabi Akan Hana Shigar Da Man Futur Da Masu Ikirarin  Jihadi Suke Yi November 5, 2025 Iran : bisa sharadi ne muka saki ‘yan Faransa daga gidan yari November 5, 2025 Gaza : MDD Ta damu kan keta yarjejeniya tsagaita wuta da Isra’ila ke yi  November 5, 2025 Kungiyoyin agaji sun ce tallafin da ake bai wa Gaza bai isa ba November 5, 2025 China ta yi alkawarin ci gaba da tallafawa Najeriya bayan barazanar Trump November 5, 2025 Imam Khamenei: Rikici Tsakanin Iran da Amurka na asasi ne November 5, 2025 Iravani: Kalaman Trump barazana ne ga zaman lafiyar duniya November 5, 2025 Khatibzadeh: Shirin Nukiliyar Iran ne aka fi maganarsa a duniya November 5, 2025 An zabi Mamdani musulmi na farko a matsayin Magajin Garin birnin New York na Amurla November 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Mataimakin Tsohon Shugaban Kasar Amurka Dick Cheney Ya Mutu A Yau Talata

Tsohon mataimakin shugaban Amurka da ya kasance wanda ya tsara mamayar Iraki, ya mutu a yau

Tsohon Mataimakin Shugaban Amurka Dick Cheney, wanda ya yi aiki a karkashin Shugaba George W. Bush, ya rasu a yau Talata yana da shekaru 84 a duniya, a cewar rahotannin kafafen yada labarai na Amurka.

Cheney ya yi aiki a matsayin mataimakin shugaban kasa a gwamnatin Bush daga 2001 zuwa 2009. Kafafen yada labaran Amurka sun bayyana shi a matsayin babban mai tsara “Yakin Ta’addanci,” wanda ya jagoranci Amurka ta mamaye Iraki a shekara ta 2003 bayan hare-haren 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 da suka kashe dubban ‘yan Iraki.

Cheney, wanda kuma ya yi aiki a matsayin Sakataren Tsaro kuma Babban Jami’in Ma’aikata na Fadar White House, an yi masa dashen zuciya a shekara ta 2012.

Masana tarihi na shugaban kasa sun bayyana Cheney a matsayin daya daga cikin mataimakan shugaban kasa mafi karfi a tarihin Amurka.

Dan jam’iyyar Republican, tsohon dan majalisa daga Wyoming kuma tsohon Sakataren Tsaro, ya kasance fitaccen mutum a Washington lokacin da Gwamnan Texas na wancan lokacin George W. Bush ya zabe shi a matsayin mataimakinsa a zaben shugaban kasa na 2000, wanda Bush ya ci nasara.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ana Tattara Gawawwakin Mutanen Da Mayakan Rapid Support Forces Suka Kashe A Arewacin Kordofan Na Sudan November 4, 2025 Iran : Jagora ya gindaya wasu sharudda kafin yin duk wata hulda da Amurka    November 4, 2025 Kasashen Musulmi : Falasdinawa ne kadai ke da hakkin jagorantar yankinsu November 4, 2025 Tanzaniya: An rantsar da shugaba Samia a wa’adi na biyu na shugabanci November 4, 2025 Iraniyawa na bikin tunawa da karbe ofishin jakadancin Amurka a Tehran a 1979 November 4, 2025 ICC : Rikicin Sudan kan Iya kasancewa Laifukan yaki da cin Zarafin dan Adam November 4, 2025 Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya saboda  Dalilan Tsaro November 4, 2025 Hizbullah Ta yi Gargadin Mayar Da Martani Idan isra’ila Tayi Kokarin Kai Samame Ta Kasa November 4, 2025 Iran Tayi Maraba Da Kalaman Da Hukumar IAEA Kan Shirinta Na Nukuliya November 4, 2025 Prime Ministan Sudan Yayi Gargadi Game Da Aikewa Da Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Kasar November 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An Kama ‘Yan Jarida 3 A Nijar Bi Sa Tuhumar  Fitar Da Bayanai Na Hukuma
  • Kakakin Majalisar Dokokin Lebanon Ya Jaddada Gagarumin Tsaron Kasa Da Gwagwarmaya Ta Baiwa Lebanon
  • Mataimakin Tsohon Shugaban Kasar Amurka Dick Cheney Ya Mutu A Yau Talata
  • Ana Tattara Gawawwakin Mutanen Da Mayakan Rapid Support Forces Suka Kashe A Arewacin Kordofan Na Sudan
  • ICC : Rikicin Sudan kan Iya kasancewa Laifukan yaki da cin Zarafin dan Adam
  • Kasar Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya saboda  Dalilan Tsaro
  • Prime Ministan Sudan Yayi Gargadi Game Da Aikewa Da Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Kasar
  • Kungiyar Likitocin Kasar Sudan: Rundunar RSF Tana Garkuwa Da Dubban Fararen Hula A Al-Fasha
  • El-Zakzaki: Yakin Sudan Yana Kare Maslahar Kasashen Yamma ne Kawai