A yau Alhamis, kwamitin fasahar lantarki na kasa da kasa wato IEC, ya gabatar da ka’idar kasa da kasa ta fasahar sadarwar 5G, wadda za ta ingiza harkokin masana’antu, wato ka’idar amfani da fasahar sadarwa ta 5G a intanet na masana’antu.

Kasashen Sin da Jamus ne suka fitar da wannan ka’ida ta hadin gwiwa, kuma masana daga kasashen Amurka, da Faransa, da Japan da dai sauransu, sun yi nazari, da gabatar da ka’idar cikin hadin gwiwa, wadda ta cike gurbin kasa da kasa a fannin ka’idar da za su bi, wajen amfani da fasahar sadarwar ta 5G a harkokin masana’antu.

Wannan ka’ida ta mayar da hankali kan yadda za a daidaita tsarin intanet na 5G, da kiyaye intanet na 5G a lokacin da ake gudanar da ayyukan masana’antu, tare da samar da samfurori da dama, game da yadda za a hada fasahar sadarwar 5G da harkokin masana’antu. Haka kuma, ka’idar ta dace da dukkanin ayyukan dake shafar tsari, da ginawa, da kuma kyautata tsarin sadarwar 5G a ayyukan masana’antu.

Gabatar da wannan ka’ida ta nuna cewa, kasar Sin ta samu gagarumin ci gaba, da sakamako a fannin daidaita ayyukan masana’antu da fasahar 5G, tare da gabatar da dabarar kasar Sin ga sassan kasa da kasa, a fannin aiwatar da kwaskwarima a harkokin masana’antu na dijital. (Mai Fassara: Maryam Yang)

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki November 5, 2025 Daga Birnin Sin Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka November 5, 2025 Daga Birnin Sin Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin November 5, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: a harkokin masana antu

এছাড়াও পড়ুন:

Kungiyar Hizbullah Ta yi Gargadin Mayar Da Martani Idan isra’ila Tayi Kokarin Kai Samame Ta Kasa

Wata majiya ta hizbbulla  ta fadawa gidan talabijin din al-hadatha cewa kungiyar tana nan kan bakanta na yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka sanyawa hannu tsakaninta da isra’ila musamman a yankunan kudancin kasar da kuma tekun litani

Duk da yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a watan decembar shekara ta 2024 amma akwai fargaba sosai  a iyakokin labanon da Isra’ila , sai dai hizbullah ta fitar da sanarwa a baya bayan nan wanda ke nuna shirinta na mayar da martani mai tsanani idan israila ta tsokaneta, duk da kasashen yamma na kokarin ganin an kawar da makamai da kuma rage tasirinsu,  adaidai lokacin da ake ci gaba da nuna damuwa kan yiyuwar sake barkewar wani rikici

Ministan harkokin wajen kasar faransa Jean-neol barrot ya bayyana cewa kasarsa na goyon bayan kwabe makaman hizbullah  kuma yayi kira ga isra’ila da ta janye daga wurare biyar masu muhimmanci a kudancin labanon.  

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Yayi Maraba Da Kalaman Da Hukumar IAEA Ta yi Kan Shirin Nukuliyarta November 4, 2025 Prime Ministan Sudan Yayi Gargadi Game Da Aikewa Da Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Kasar November 4, 2025 Ribadu Ya Gana Da Manyan Hafsoshin Tsaron Najeriya kan barazanar Trump November 4, 2025 Mutum Daya Ya Yi Shahada Sanadiyyar Harin Sojojin HKI A Kudancin Lebanon November 3, 2025 Kungiyar Likitocin Kasar Sudan: Rundunar RSF Tana Garkuwa Da Dubban Fararen Hula A Al-Fasha November 3, 2025 An Sami Tsaikon Sauka Da Tashin Jiragen Sama A Tanzania Saboda Rikicin Zabe November 3, 2025 Falasdinawa Biyu Sun Yi Shahada A Nablus Da Khalil November 3, 2025 Jagora: Sabanin Jamhuriyar Musulunci Da Amurka Daga Tushen Manufa Ne Ba Sama-sama Ba November 3, 2025 Turkiyye na karbar taron Kasashen Musulmi Kan Halin Da Ake Ciki A Gaza November 3, 2025 Isra’ila ta aikata laifuka 194 tun bayan tsagaita wuta a Gaza November 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Kwamitin Tsaron Ya Ce: Amurka Ta Bukaci Duba Kudurin Neman Kafa Rundunar Kasa Da Kasa A Gaza
  • Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya
  • Firaministan Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Bikin Bude CIIE 
  • Karon farko an zabi Musulmi magajin New York, birni mafi girma a Amurka
  • Za A Gudanar Da Taron Masana Harkokin Yada Labarai Karo Na 2 A Kano
  • Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika
  • Majalisar Kaduna Ta Amince da Dokar Kafa Hukumar Fasahar Sadarwa da Tattalin Arzikin na Zamani
  • Kakakin Majalisar Dokokin Lebanon Ya Jaddada Gagarumin Tsaron Kasa Da Gwagwarmaya Ta Baiwa Lebanon
  • Kungiyar Hizbullah Ta yi Gargadin Mayar Da Martani Idan isra’ila Tayi Kokarin Kai Samame Ta Kasa