An Bukaci Manoma Su Rungumi Tsarin Noma Mai Jure Wa Sauyin Yanayi
Published: 8th, November 2025 GMT
Ya ci gaba da cewa, rungumar wannan tsari; zai kuma taimaka wajen yakar yunwa a kasar nan, inda ya yi nuni da cewa; ana aiwatar da wannan dabarar yakar sauyin yanayi ne ta hanyar yin amfani da dabarun noman gargajiya, wato yin amfani da takin gargajiya da sauyawa daga gonar da aka yi noma zuwa wata gonar daban.
Sauran dabarun ya bayyana cewa, sun hada da yin shuka da ingantaccen Irin noma da kuma yin noman rani.
Kazalika, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta sanya wannan tsari ya zama na kasa baki-daya da za a rika yin amfani da shi.
Shi ma a nasa jawabin a wajen taron, Shugaban Jami’ar Farfesa Suleiman Bala-Mohammed ya ce; kasidar da aka gabatar a wajen taron ta zo a kan gaba, musamman duba da cewa; ana magana ne a kan yadda za a samar da wadataccen abinci a kasar da kuma wanda za a fitar zuwa ketare.
ShareTweetSendShare MASU ALAKAএছাড়াও পড়ুন:
Kwamitin Tsaron Ya Ce: Amurka Ta Bukaci Duba Kudurin Neman Kafa Rundunar Kasa Da Kasa A Gaza
Kwamitin Tsaro Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Amurka ta bukaci duba kudurin da aka gabatar na neman kafa rundunar kasa da kasa a Gaza
Rahotannin daga Amurka sun bayyana cewa: Gwamnatin Amurka ta Trump tana neman amfani da rikicin Gaza wajen kwace makaman kungiyar Hamas da take amfani da ramuka wajen yakar ‘yan sahayoniyya, don aiwatar da wani tsari na kwace makamai daga hannun ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa.
A ƙarƙashin tutar tsaro da kwanciyar hankali, Amurka, da kuma Isra’ila, suna ƙoƙarin kafa sabon tsari a Gaza wadda ke neman murkushe ‘yan gwagwarmaya, tare da tabbatar da tsarin babakeren ‘yan mamaya karkashin wani tsari mai sauƙi, da zai buɗe sabon babi na iko a kan yankin.
A tsakiyar tambayoyi game da manufofin Amurka da Isra’ila game da makomar yankin Gaza, Amurka na gabatar da daftarin kuduri ga Kwamitin Tsaro don tallafawa shirin shugaban Amurka Donald Trump, wanda ake tallata shi a matsayin shirin zaman lafiya ga yankin Gaza.
An rarraba daftarin, wanda ke kira da a kafa rundunar ƙasa da ƙasa ta wucin gadi a yankin, ga membobin Kwamitin Tsaron, da kuma Saudiyya, Masar, Qatar, Hadaddiyar Daular Larabawa, da Turkiyya, a hukumance, domin samun goyon bayan yankin, a cewar tawagar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya. Amurka ta yi da’awar cewa; Manufar ita ce don kawo karshen yakin da kuma sake gina Gaza, amma daftarin kudurin ya ba ta cikakken iko ta gudanar da yankin ta hanyar rundunar zartarwa wadda ba ta da cikakken iko a karkashin ikon Majalisar Dinkin Duniya kuma tana aiki tare da Masar da Isra’ila. Haka kuma tana goyon bayan abin da ake kira Majalisar Zaman Lafiya, wacce Trump ke jagoranta, don gudanar da harkokin mulki na wucin gadi da sake gina Gaza har zuwa karshen shekara ta 2027.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Kashe Mutum Guda Tare Da Jikkata Wasu Uku A Kudancin Lebanon November 6, 2025 Sayyid Muqtada al-Sadr Ya Fadakar Da Magoya Bayansa Kwanaki Kafin Zabe A Iraki November 6, 2025 Araghchi : Yakin kwanaki 12 ya bamu babban darasi November 6, 2025 Putin : zamu dauki mataki idan Amurka ta koma gwajin makaman nukiliya November 6, 2025 Iran, China da Rasha sun tattauna gabanin taron Gwamnonin IAEA November 6, 2025 Shugabannin Iran Da Faransa Sun Yi Wata Tattaunawa Ta Wayar Tarho November 6, 2025 Najeriya Ta Sake Yin Watsi Da Zargin Take Hakkin Kiristoci A Kasar November 6, 2025 Gharibabadi: Kyakkyawar Alaka Tsakanin Iran Da Saudiyya Na Da Babban Tasiri Ga Yankin Da Ma Duniya November 6, 2025 Majalisar tsaron Sudan ba ta amince da batun tsagaita wuta ba tare da janyewar RSF ba November 6, 2025 Masu Sa Ido na Tarayyar Afirka: Zaben Tanzania Ya Keta Ka’idojin Demokradiyya November 6, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci