ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro November 6, 2025 Manyan Labarai Majalisar Kano Na Tattauna Batun Fara Amfani Da Harshen Hausa A Wurin Koyarwa A Makarantu  November 5, 2025 Manyan Labarai ECOWAS Ta Ƙaryata Iƙirarin Trump Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya November 5, 2025

.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Jagora: Sabanin Jamhuriyar Musulunci Da Amurka Daga Tushen Manufa Ne Ba Sama-sama Ba

Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya ce; sabanin da yake a tsakanin Jamhuriyar musulunci da Amurka na tushe ne, ba wani abu ne na sama-sama ba.

Ayatullah Sayyid Ali Khamnei wanda ya gabatar da jawabi da dubban dalibai da iyalan shahidai a jajiberin ranar “Fada Da Masu Girman Kai Na Duniya” da shi ne gobe 13 ga watan Aban/1404= 4/11/2025, ya kara da cewa; Ya zama wajibi a ci gaba da raya wannan rana.

Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya tabo ydda a ranar 4 ga watan Nuwamba 1979 daliban jami’o’in Iran su ka mamaye ofishin jakadancin Amurka dake birnin Tehran saboda ya zama cibiyar kitsa makirce-makirce akan jaririn juyin musulunci.

Jagoran juyin musuluncin ya ce,abinda ya faru a wancan lokacin ya yake fuskar Amurka ta hakika ta girman kai da dagawa,don haka ya zama wajibi a ci gaba da raya wannan rana.

Ayatullah Sayyid Ali khamnei ya kuma bayyana cewa; Kiyayyar Amurka ga al’ummar Iran ta samo asali ne tun daga kifar da gwamnatin Muhammad Musaddiq da Amurka ta yi, a 1953  alhali an zabe ta ne ta hanayar Demokradiyya,kuma tun wancan lokacin har yanzu Amurka ba ta daina gaba da al’ummar Iran ba.

Dangane da bukatar Amurka na yin aiki tare da Irna, jagoran ya ce za a yi nazarin hakan amma ba a nan kusa ba, kuma sai idan Amurkan ta daina taimakon’yan sahayoniya.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Turkiyye na karbar taron Kasashen Musulmi Kan Halin Da Ake Ciki A Gaza November 3, 2025 Isra’ila ta aikata laifuka 194 tun bayan tsagaita wuta a Gaza November 3, 2025 Girgizar kasa ta yi ajalin gomman mutane a Afghanistan November 3, 2025 Najeriya : tun kafin kalamman Trump muka dauki matakai November 3, 2025 Sudan : Mutane 1,500 sun rasa matsugunansu sakamakon tashin hankali November 3, 2025 UNICEF Tayi Gargadi Game Da Mawuyacin Hali Da Yara Ke Ciki A Gaza November 3, 2025 Hamas Ta yi Watsi Da Zargin Da Amurka Tayi Mata Kan Batun Motocin Agaji A Gaza November 3, 2025 El-Zakzaki: Yakin Sudan Yana Kare Maslahar Kasashen Yamma ne Kawai November 3, 2025 Iran Ta Karbi Sako Kan Batun Komawa Teburin Tattaunawa Ba Kai Tsaye Ba November 3, 2025 Ministar Jin Dadin Jama’a ta Sudan: Mayakan RSF Sun Kashe Mata 300 Da Yi Wa 25 Fyade A El Fasher November 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Sojin Amurka sun gabatar da shirin ƙaddamar da hari a Najeriya
  • Hafsan sojin sama ya umarci a yawaita yi wa ’yan ta’adda ruwan bama-bamai
  • Abba ya yaba wa sojoji kan hallaka ’yan bindiga 19 a Kano
  • Majalisar Dattawa Ta Amince da Naira Tiriliyan 1.1 Don Biyan Bashin ‘Yan Kwangila – Akpabio
  • ‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Ga Wani Dan Majalisa A Jihar Niger
  • ‘Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-20 Za Su Dawo Doron Kasa A Gobe Laraba
  • Jagora: Sabanin Jamhuriyar Musulunci Da Amurka Daga Tushen Manufa Ne Ba Sama-sama Ba
  • Kwamishinan Ƴansanda Na Kano Ya Karrama Sabbin Jami’an Da Aka Ƙara Wa Matsayi
  • Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga 19, Sun Ƙwato Makamai A Kano