Ina gaishe da Mamana da Babana, sai kannena Labiba, Nasira, Fati, Maimuna, Khairat, da yayyene Yaya Muhammad, Yaya Ibrahim, Yaya Maryam, Yaya Abu, Yaya Larai. Sannan malaman makarantarmu na boko da islamiyya, Malama Aisha, Malama Kubra, Malam Isah, Malam Nuhu, Malam Yahyah, Malama Batulu, ai kawayena na boko da na islamiyya kamar su Wasila Sabo, Fatima Muhammad, Hauwa Yunus, Walida Tahir, da dai sauransu.
Sako daga Ummu’aimana daga jihar Gombe:
Ina gaishe da Mahifana, da fatan Allah ya kara masu lafiya da nisan kwana, sai y’an’uwa, makoftana, dama kawayena irinsu Zahra’u(maman daddy), Bara’atu Saleh, Shafa Liman mai turare, Asiya Muhammad Tayo (maman Shahid), sai Binta Usman,p Jummai, Yahanasu Jabir, Fatima Jafar, Alhaji Abdulkadir Abdullahi, Zakiyya, da fatan sun yi sallar juma’a lafiya.
Abubakar Siddik Aliyu Jihar Kaduna:
Ina gaishe da gabaki daya dangina, kamarsu Malam Baba Yelwa, Kamal Aliyu, Malam Dahiru, Malam Garba, Nura Wada, Umar Isa Aliyu, Dahira Aliyu, Hadiza Aliyu, Haruna Aliyu, Hafsat Aliyu, Hassan, Nusaiba Yahaya, Zaituna Yahaya, ina masu fatan alkhairi da fatan sunyi juma’a lafiya.
Halima Dikko daga Jihar Katsina:
Ina gaishe da mamana da Babana, sai kannen maihaifana Hajiya Lami, Malam Dabo, Malam Kabiru, Kawu Sani, Hajiya Jummai, Hajiya Liti, Kawu Danlami, Hajiy Ladidi, sai yayyena Yaya Salma, Yaya Asabe, Yaya Suleiman, Yaya Rabi. Da fatan sunyi juma’a lafiya.
ShareTweetSendShare MASU ALAKAএছাড়াও পড়ুন:
Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Ilimi Ta Kawo Ƙarshen Yajin Aikin ASUU
Ya ƙara da cewa: “Mun cika dukkan buƙatunsu. Yanzu mun koma teburin tattaunawa, yanzu haka na zo wurin shugaba Tinubu ne don zayyana masa inda muka tsaya da ASUU.”
ShareTweetSendShare MASU ALAKA