Hizbullah Da Amal Na Kasar Lebanon sun Yi Tir Da gwamnatin Kasar Saboda Bukatar Kwance Damarar Hizbullah
Published: 8th, August 2025 GMT
Kungiyar Hizbullah da Amal na kasar Lebanon sun bayyan amincewar gwamnatin kasar Lebanon wajen kwance damarar kungiyar hizbullah wani abu ne wanda kasashen waje suka fada masu su yi haka, wanda ya yi watsi da diyaucin kasar Lebanon da kuma cikekken iko a kan kasar.
Labarin ya kara da cewa shuwagabannin kasar ta Lebanon sun yi babban kuskre kuma ba zasu taba samun biyan bukata a wannan makircin a suka yiwa mutanen kasar ba.
Sun bayyana cewa manufarsu itace, kawarda daga daga cikin kungiyoyi masu kare kasar Lebanon daga HKI da kuma makiyan kasar wato Daesha daga gabacin kasar. Sun ce raunta kungiyar Hizbullah zai mada kasar Lebanon mai mai saukinm mamaya.
HKI ta mamaye yankuna masu yawa a kasar Lebanon a shekara 1982 saida wannan kungiyar ta koresu daga kasar a shekara ta 2000, sannan HKI ta sha shiga yaki da kungiyar a kokarinta na sake shiga kasar a shekara ta 2006 da kuma 2023 wanda basu sami nasara ba.
Sannan a halin yanzu a duk ranar All..sai sun kashe mutanen kudancin kasar Lebanon inda tungar yan shea suke a kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jirgin Daukar Marasa Lafiya Ya fadi A kasar kenya Ya Kuma Kashe Akalla mutane 6 August 8, 2025 Araqchi: Hari Kan Cibiyoyin Makamashin Nukiliyar Kasar Iran Ba Zai Taba Canza Matsayinta Ba August 7, 2025 Manjo Janar Mousawi: Martanin Iran Nan Gaba Zai Kasance Mafi Muni Kan Makiya August 7, 2025 Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Tunkarar Duk Wata Barazana August 7, 2025 Hare-Haren Sojojin Mamayar Isra’ila Kan Gaza Sun Janyo Shahadan Falasdinawa Masu Yawa August 7, 2025 Human Rights Watch Ta Ce: Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Rusa Makarantu Fiye Da 500 A Gaza August 7, 2025 Amurka Ta Kwace Dalar Amurka Miliyon $584 Na Jami’ar California Saboda Gaza August 7, 2025 Mutanen Kasar Lebanon Suna Tsoron HKI Zata Shiga Kasar Daga Kasar Siriya August 7, 2025 Amurka ta Fara Janye Wasu Sojojinta Daga Wurare 3 A Kasashen Iraki Da Siriya August 7, 2025 Kasar Masar Ta Zama Mai Shiga Tsakanin Iran Da IAEA Da Kuma Amurka August 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: a kasar Lebanon
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Ce Babu Wani Da Zai Kusanci Cibiyoyin Tashe Makamashin Uranim Na Kasar Iran
Iran ba zata taba amincewa wata hukuma ko wata kungiyar kasa da kasa ta kusanci cibiyoyin makamashin nukliya na kasar Iran ba.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto shugaban kwamitin tsaron kasa da kuma al-amuran harkokin waje a majalisar dokokin kasar Iran yana fadar haka a ranar Litinin da ta gabata. Ya kuma musanta zancen da wasu suke yadawa na cewa masu sanya ido a ayyukan makamashin nukliya daga hukumar IAEA sun dawo suna ayyukansu a fordo, Natanz da kuma Esfahan.
Ebrahim Azizi shugaban kwamitin ya kara da cewa an tsara cewa wata tawaga daga hukumar IAEA zata kawo ziyarar aiki nan Tehran don tattaunawa da jami’an gwamnatin kasar kan abubuwan da suka shafi sayasar hukumar IAEA da kuma ayyukan kanikancin tashe makamashin uranium.
Majalisar dokokin kasar Iran dai ta samar da doka, wacce ta bayyana cewa, da ko wani dalili, ba’a amincewa wani daga waje ya kusance yakayin tashe makamashin Uranium na kasar ba.
Dokar tace ko masu bincike daga hukamar IAEA ko kuma jami’an wata kungiya daga waje, basu da hurumin kusantar wadannan cibiyoyin tashe makamashin Uranium.
Azizi yace daga yanzu hulda da hukumar makamashin nukliya na kasar Iran da kuma IAEA zai takaita ne kan al-amuran sam-sama na shirin nukliyar kasar Iran wanda bai bukatar wani ya je cibiyoyin,
Kafin haka isma’ila bakae kakakin ma;aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa tawagar ta IAEA zata isa nan Tehran nan da kasa da kwanaki 10.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran: Yakin Kwanaki 12 Ya Bayyana Inganci Da Karfin Yakin Yanar Gizo Na Kasar August 6, 2025 Iran: An nada Larijani a matsayin sakataren kwamitin koli na tsaron kasa August 6, 2025 Sheikh Qassem: Tsaron Isra’ila zai rushe cikin sa’a 1 idan ta shelanta yaki a kan Lebanon August 6, 2025 Kwamitin Sulhu na MDD ya yi zaman gaggawa kan batun Gaza August 6, 2025 Kamaru: An haramta wa babban dan hamayya tsayawa takara a zaben Oktoba August 6, 2025 Yunkurin Netanyahu na mamaye Gaza ya tayar da balli a Haramtacciyar Kasar Isra’ila August 6, 2025 Araqch: Hadin Kai Tsakanin Cibiyoyi Na Tabbatar Da Karfi Da Ci Gaba August 5, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Lod Da Ke Yankin Jaffa Na Haramtacciyar Kasar Isra’ila August 5, 2025 Dr Muhammad Tahir Da Aka Yi Wa Barazanar Kisa Ya Bayyana Abin Da Ya Gani Na Masifa A Gaza August 5, 2025 An Samu Bullar Sabani Da Rikici Tsakanin ‘Yan Sahayoniyya Game Da Batun Mamaye Zirin Gaza August 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci