Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Yayi Maraba Da Kalaman Da Hukumar IAEA Ta yi Kan Shirin Nukuliyarta
Published: 4th, November 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa bayanan baya bayan nan da hukumar kula d makamashin nukiliya ta duniya da ministan harkokin wajen Oman suka fitar na cewa iran bata kokarin kera makamin nukiliya ya karyata ikirarin da Amurka da HKI ke yi kan shirin nata.
Babban darakata janar na hukumar IAEA a baya bayan nan ya fayyace cewa iran bata kokarin kera makamin nukiliya da kuma kasar Oman babbar mai shiga tsakanin da aka amincewa tsakanin iran da Amurka, yace wadannan kalamai zasu iya bude kofar sake koma teburin tattaunawa tsakanin Iran da kuma kasashen duniya.                
      
				
Rafeal Grossi ya fitar da sanarwar cewa iran bata neman kera makamin nukiliya shi ma ministan harkokin wajen oman Al-busaidi ya kara tabbatar da cewa babu wata barazanar kera makamin nukiliya a iran, Aracshi ya zargi isra’ila da Amurka da yada parfaganda mara tushe domin wanke ayyukan su na ta’addanci, kuma ya bukacesu da su kama hanyar diplomasiya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Prime Ministan Sudan Yayi Gargadi Game Da Aikewa Da Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Kasar November 4, 2025 Ribadu Ya Gana Da Manyan Hafsoshin Tsaron Najeriya kan barazanar Trump November 4, 2025 Mutum Daya Ya Yi Shahada Sanadiyyar Harin Sojojin HKI A Kudancin Lebanon November 3, 2025 Kungiyar Likitocin Kasar Sudan: Rundunar RSF Tana Garkuwa Da Dubban Fararen Hula A Al-Fasha November 3, 2025 An Sami Tsaikon Sauka Da Tashin Jiragen Sama A Tanzania Saboda Rikicin Zabe November 3, 2025 Falasdinawa Biyu Sun Yi Shahada A Nablus Da Khalil November 3, 2025 Jagora: Sabanin Jamhuriyar Musulunci Da Amurka Daga Tushen Manufa Ne Ba Sama-sama Ba November 3, 2025 Turkiyye na karbar taron Kasashen Musulmi Kan Halin Da Ake Ciki A Gaza November 3, 2025 Isra’ila ta aikata laifuka 194 tun bayan tsagaita wuta a Gaza November 3, 2025 Girgizar kasa ta yi ajalin gomman mutane a Afghanistan November 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kera makamin nukiliya
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Karbi Sako Kan Batun Komawa Teburin Tattaunawa Ba Kai Tsaye Ba
Kakakin gwamnatin kasar iran fateme muhajirani ta bayyana cewa ma’aikatar harkokin wajen kasar iran ta tabbar da karbar sakon da ya kunshi batun fara tattaunawar diplomasiya tsakaninsu da Amurka, sai dai za’a bayyana yadda za ta kasance da kuma abubuwa da ta kunsa a nan gaba.
Wannana mataki ya nuna cewa ana iya ci gaba da kokarin ganin an koma teburin tattaunawa da ta tsaya cak ,sai dai duka da haka matsayin iran na kin amincewa da tattaunawa kai tsaye yana nan daram kuma yana nuna irin sarkakiyar diplomasiya da kuma bukatar masu shiga tsakani amintattu da za su jagoranci tattaunawar.
Sanarwa ta fito ne a daidai lokacin da ake yayata batun ci gaba da tattaunawa ba kai tsaye ba tsakanin iran da kuma kasar Amurka musamman game da batun shirin nukiliya da kuma takunkuman da aka kakaba mata kan shirinta na nukiliya,
Jami’an kasar Iran suna ganin dabarun matsin lambar Amurka da ya hada da takunkumin karya tattalin Arziki da yada parpganada a kafafen yada labarai a matsayin wadanda basu dace da diplomsiya ba, kuma tahran ta jaddada cewa duk wata yarjejeniya da zaa yi a nan gaba dole ne ta kasance bisa girmama juna kuma ba tare da wani sharadi na tilastawa ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ministar Jin Dadin Jama’a ta Sudan: Mayakan RSF Sun Kashe Mata 300 Da Yi Wa 25 Fyade A El Fasher November 3, 2025 Pezeshkian: Bunkasa Masana’antar Makamashin Nukiliyar Iran Don Inganta Rayuwar Al’ummar Iran Ne November 2, 2025 Araqchi: Da Hadin Bakin Amurka, Gwamnatin Isra’ila ta kaddamar Da Hari Kan Kasar Iran November 2, 2025 Larijani: Iran Ba Ta Tsoron Gudanar Da Tattaunawa, Amma Ta Zama Mai Amfani November 2, 2025 Gwamnatin Isra’ila Tana Ci Gaba Da Hana Masu Jinya Zuwa Kasashen Waje Neman Magani Daga Gaza November 2, 2025 Kasar Qatar Ta Ba Da Tallafin Gaggawa Ga Al’ummar Sudan Bayan Gumurzun El-Fasher November 2, 2025 IAEA : Babu wata shaida da ke nuna cewa Iran na kera makaman nukiliya November 2, 2025 Amurka : zamu dauki matakin soja idan Najeriya ta gaza kawo karshen kashe Kiristoci November 2, 2025 Hamas ta musanta zargin Amurka na cewa tana sace kayan agaji a Gaza November 2, 2025 Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran November 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci