Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka
Published: 3rd, November 2025 GMT
Kakakin ma’aikatar kula da harkokin kasuwanci ta kasar Sin, He Yadong ya sanar da cewa, za a gudanar da taron CIIE karo na 8 a birnin Shanghai daga ranar 5 zuwa ta 10 ga watan Nuwamba. Kuma firayim ministan kasar Sin Li Qiang zai halarci bikin bude taron da sauran ayyukan tare da gabatar da wani jawabi.                
      
				
এছাড়াও পড়ুন:
Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung
A wannan rana, a gun taron manema labarai da aka gudanar bayan kwarya-kwaryar taron shugabannin kungiyar APEC, Lee Jae-myung ya ce hadin gwiwar tattalin arziki tsakanin Sin da Koriya ta Kudu yana da matukar muhimmanci, ya kuma yi imanin cewa birnin Shenzhen na kasar Sin zai karbi bakuncin kwarya-kwaryar taron shugabannin kungiyar APEC cikin nasara a shekara mai zuwa.(Safiyah Ma)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA