A halin yanzu, sashen saukar kumbuna da dukkan na’urori da tsare-tsaren da ke aikin tallafa wa saukar kumbo suna ci gaba da shirye-shiryen tarbar ‘yan sama jannatin, kamar yadda Hukumar Kula da Zirga-zirgar Kumbuna ta kasar Sin ta bayyana. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Sin Na Goyon Bayan Najeriya Wajen Jagorantar Al’ummarta Zuwa Hawa Turbar Neman Ci Gaba Daidai Da Yanayin Kasar November 4, 2025 Daga Birnin Sin Li Qiang Ya Zanta Da Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya November 4, 2025 Daga Birnin Sin Tsohon Jami’in Diflomasiyyar Nijar: Baje Kolin CIIE Muhimmin Dandali Ne Na Bunkasa Hadin Gwiwa Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa November 4, 2025.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Shugaban Xi Ya Gana Da Firaministan Rasha

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da firaministan Rasha Mikhail Mishustin yau Talata a birnin Beijing, inda suka yi kira da inganta dangantakar kasashen biyu a bangarori daban-daban da kyautata hadin gwiwarsu kan dabarun samun ci gaba.

Ya ce tun daga farkon bana, Sin da Rasha ke gudanar da harkokinsu cikin nutsuwa duk da yanayi na hargitsi da suke fuskanta a waje, inda suka mayar da hankali kan ingantattun muradun ci gaba. Ya ce karfafawa da daukakawa da ci gaba da gudanar da hulda tsakanin kasashen biyu, muhimmin zabi ne da bangarorin biyu suka yi.

Da yake bayyana cewa an tsara taswirar bunkasa dangantakar kasashen biyu ne yayin taron da suka yi da shugaba Vladimir Putin a bana, shugaba Xi ya ce kasashen biyu za su ci gaba da tafiya tare da aiwatar da batutuwan da shugabanninsu suka cimma da kuma fadada hadin gwiwarsu bisa muhimman muradun kasashen biyu da jama’arsu, ta yadda za su bayar da karin gudunmawa ga zaman lafiya da ci gaban duniya. (Faeza Mustapha)

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin November 3, 2025 Daga Birnin Sin Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce November 3, 2025 Daga Birnin Sin An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau November 3, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • ‘Yansanda Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Kwara
  • Li Qiang Ya Zanta Da Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya
  • Shugaban Xi Ya Gana Da Firaministan Rasha
  • Natasha Ta Zargi Akpabio Da Sanya Jami’an Tsaro Su Ƙwace Mata Fasfo A Filin Jirgin Saman Abuja 
  • An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau
  • An Sami Tsaikon Sauka Da Tashin Jiragen Sama A Tanzania Saboda Rikicin Zabe
  • Jagora: Sabanin Jamhuriyar Musulunci Da Amurka Daga Tushen Manufa Ne Ba Sama-sama Ba
  • A Kan Wa Trump Ke Son Kaddamar Da Hari a Najeriya?
  • An Kashe Mutum 3 Yayin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kan Iyakokin Kano