HausaTv:
2025-11-05@09:58:51 GMT

An zabi Mamdani musulmi na farko a matsayin Magajin Garin birnin New York na Amurla

Published: 5th, November 2025 GMT

An zabi Zohran Mamdani na jam’iyyar Democrat a matsayin Magajin Garin New York, inda ya kayar da Curtis Sliwa na Republican da Andrew Cuomo dan Takara mai zaman kansa, sannan ya kafa tarihi a matsayin Musulmi na farko kuma magajin gari mafi karancin shekaru a birnin cikin sama da shekaru 100.

Mamdani, mai shekaru 34, ya samu kashi 50.

4% na dukkanin kuri’un da aka kada, yayin da Sliwa ya samu kashi 41.3%, a cewar sakamakon Hukumar Zabe, Ana sa ran zai fara aiki a ranar 1 ga Janairu 2026.

A halin yanzu yana aiki a Majalisar Dokokin Jihar New York, Mamdani yana da alaƙa da Jam’iyyar Democrat Socialist kuma ya kasance mai sukar  manufofin Shugaba Donald Trump. Nasarar da ya samu, wacce matasa suka taka muhimmiyar rawa wajen nuna masa goyon baya, ana ganin ta kawo wani gagarumin sauyi a shugabancin birni mai muhimmanci a Amurka.

Kafofin yada labarai irin su Associated Press, CNN, da Bloomberg sun bayar da rahotanni da ke nuni da cewa yawan masu kada kuri’a ya zarce miliyan 2, wanda shi ne mafi girma na masu kada kuri’a da aka gani  a fagen siyasar NYC.

Nasarar Mamdani ta zo ne tare da nasarorin jam’iyyar Democrat a jihohin Virginia da New Jersey, inda jam’iyyar ta ci gaba da rike kujerun gwamnoni, wanda hakan ya kara tabbatar da nasarar jam’iyyar Democrat a manyan jihohi kafin zaben 2026.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas Ta yi Watsi Da Batun Tura Sojojin Kasashen Waje Zuwa Gaza November 5, 2025 Iran Da Pakistan Sun Kulla Yarjeniyoyi Guda Biyar Kan Harkar Sadarwa Da Al’adu November 5, 2025  Ansarullah: Dakarunsu A Shirye Suke Don Tunkarar Duk Wata Barazana Daga Isra’ila November 5, 2025 Shugaban Najeriya Ya Umarci Ma’aikatar Ilimi Ta Kawo Ƙarshen Yajin Aikin ASUU November 5, 2025 Kakakin Dakarun IRGC Ya Ce; Ko Kadan Amurka Ba Abar Amincewa Ba Ce November 4, 2025 Admiral Sayyari Ya Ce: Isra’ila Ba Ta Kai Matsayin Da Zata Yaki Iran Ba November 4, 2025 Kakakin Majalisar Dokokin Lebanon Ya Jaddada Gagarumin Tsaron Kasa Da Gwagwarmaya Ta Baiwa Lebanon November 4, 2025 Mataimakin Tsohon Shugaban Kasar Amurka Dick Cheney Ya Mutu A Yau Talata November 4, 2025 Ana Tattara Gawawwakin Mutanen Da Mayakan Rapid Support Forces Suka Kashe A Arewacin Kordofan Na Sudan November 4, 2025 Iran : Jagora ya gindaya wasu sharudda kafin yin duk wata hulda da Amurka    November 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: jam iyyar Democrat

এছাড়াও পড়ুন:

Kasar Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya saboda  Dalilan Tsaro

Gwamnatin Chadi ta sanar da rufe iyakarta da Nijeriya nan take, tana mai cewa an dauki wannan mataki ne saboda dalilan tsaro, bayan rahotannin da ke cewa Amurka na shirin kai harin Soji a yankin Yammacin Afrika. Wannan mataki ya zo ne a daidai lokacin da ake samun karuwar damuwa a yankin Sahel.

Majiyoyin Soji a N’Djamena sun tabbatar a ranar Litinin cewa Shugaba Mahamat Idriss Déby Itno ya bayar da umarnin kulle iyakar kasar da Nijeriya, bayan samun bayanan sirri da suka nuna cewa wasu kungiyoyin ‘yan ta’adda daga arewacin Nijeriya na shirin tserewa zuwa cikin Chadi. An ce umarnin ya shafi manyan hanyoyin shiga da fita, musamman ta yankin tafkin Chadi.

Rahotanni sun ce an sanya rundunar Sojin Chadi cikin shirin ko-ta-kwana, tare da tura dakaru da motocin yaki zuwa muhimman hanyoyin da ke hada kasashen biyu. Wannan mataki, in ji majiyoyi, yana nufin hana shige da fice ba bisa ka’ida ba da kuma kare yankunan kan iyaka daga barazanar ta’addanci.

A cikin wata sanarwa, Shugaba Déby ya ce gwamnati ba za ta yarda wata kungiya mai dauke da makamai ko wata kasa ta waje ta yi amfani da kasarsa wajen cimma wani buri ba.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kungiyar Hizbullah Ta yi Gargadin Mayar Da Martani Idan isra’ila Tayi Kokarin Kai Samame Ta Kasa November 4, 2025 Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Yayi Maraba Da Kalaman Da Hukumar IAEA Ta yi Kan Shirin Nukuliyarta November 4, 2025 Prime Ministan Sudan Yayi Gargadi Game Da Aikewa Da Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Kasar November 4, 2025 Ribadu Ya Gana Da Manyan Hafsoshin Tsaron Najeriya kan barazanar Trump November 4, 2025 Mutum Daya Ya Yi Shahada Sanadiyyar Harin Sojojin HKI A Kudancin Lebanon November 3, 2025 Kungiyar Likitocin Kasar Sudan: Rundunar RSF Tana Garkuwa Da Dubban Fararen Hula A Al-Fasha November 3, 2025 An Sami Tsaikon Sauka Da Tashin Jiragen Sama A Tanzania Saboda Rikicin Zabe November 3, 2025 Falasdinawa Biyu Sun Yi Shahada A Nablus Da Khalil November 3, 2025 Jagora: Sabanin Jamhuriyar Musulunci Da Amurka Daga Tushen Manufa Ne Ba Sama-sama Ba November 3, 2025 Turkiyye na karbar taron Kasashen Musulmi Kan Halin Da Ake Ciki A Gaza November 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Mamdani ya zama Musulmi na farko da ya zama magajin garin New York na Amurka
  • Musulmi na farko ya lashe zaɓen magajin garin New York a Amurka
  • Admiral Sayyari Ya Ce: Isra’ila Ba Ta Kai Matsayin Da Zata Yaki Iran Ba
  • Kasashen Musulmi : Falasdinawa ne kadai ke da hakkin jagorantar yankinsu
  • Tanzaniya: An rantsar da shugaba Samia a wa’adi na biyu na shugabanci
  • ICC : Rikicin Sudan kan Iya kasancewa Laifukan yaki da cin Zarafin dan Adam
  • Kasar Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya saboda  Dalilan Tsaro
  • Turkiyye na karbar taron Kasashen Musulmi Kan Halin Da Ake Ciki A Gaza
  • Girgizar kasa ta yi ajalin gomman mutane a Afghanistan