Leadership News Hausa:
2025-11-07@11:42:12 GMT

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

Published: 7th, November 2025 GMT

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta November 7, 2025 Daga Birnin Sin Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru November 7, 2025 Daga Birnin Sin An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an November 6, 2025

.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Za A Gudanar Da Taron Masana Harkokin Yada Labarai Karo Na 2 A Kano

Daga Khadijah Aliyu 

An fara shirye-shirye  gudanar da taron shekara-shekara karo na 2 da bikin shigar da sabbin mambobi na Ƙungiyar Masana Harkokin Yada Labarai ta Najeriya (SNB), bayan an kaddamar da Kwamitin Shirya Taron (LOC) a Kano.

An tsara gudanar da taron ne daga ranar 20 zuwa 21 ga watan Nuwamban 2025.

Shugaban Ƙungiyar, Farfesa Umaru A. Pate, ya umarci kwamitin da ya gudanar da aikinsa da himma da jajircewa domin tabbatar da nasarar taron, wanda shi ne irinsa na farko da za a yi a Kano.

Ya bayyana cewa ana sa ran masana sama da 400 da sabbin mambobi daga ciki da wajen jihar za su halarta.

Farfesa Pate ya yaba wa Gwamnatin Jihar Kano kan jajircewarta wurin inganta aiki da ɗabi’a a harkar yada labarai, yana mai cewa taron zai kasance muhimmiyar dama wacce za ta ƙara ɗaukaka martabar jihar a fagen kafofin yaɗa labarai.

A nasa jawabin, Shugaban LOC, Alhaji Ado Salisu Warawa, ya nuna godiya ga jagorancin ƙungiyar na ƙasa bisa amincewa da kwamitin, yana mai tabbatar da cewa za su gudanar da taron cikin cikakkiyar nasara.

Rel/Khadijah Aliyu

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta
  • An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an
  • CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST
  • Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya
  • Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
  • Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya
  • Firaministan Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Bikin Bude CIIE 
  • Za A Gudanar Da Taron Masana Harkokin Yada Labarai Karo Na 2 A Kano
  • Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika