Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Yi Allah Wadai Da Wuce Gona Da Iri Kan Kasar Lebanon
Published: 7th, November 2025 GMT
Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allah wadai da cin zarafin da gwamnatin mamayar Isra’ila ke yi wa Lebanon
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi Allah wadai da babban harin soji da gwamnatin mamayar Isra’ila ta kai kan kasar Lebanon, tana dora alhakin kai harin kan Majalisar Dinkin Duniya, al’ummun duniya, da kuma kasashen yankin kan abin da ta bayyana a matsayin halin gwamnatin mamayar Isra’ila na kokarin tayar da masifar yaƙe-yaƙe.
Ma’aikatar ta tabbatar da cikakken hadin kan Iran ga gwamnatin Lebanon da al’ummarta a kan wadannan hare-haren ta’addanci, tana mai jaddada goyon bayanta ga halaltacciyar gwagwarmaya wajen kare ikon mallakar Lebanon.
Ta kara da cewa; Hare-haren soji da gwamnatin ‘yan Sahayoniyya take kai wa kan Lebanon, wadanda suka yi sanadiyyar shahada da jikkata sama da ‘yan kasar Lebanon dubu daya da ba su ji ba ba su gani ba, da kuma lalata kayayyakin more rayuwa da wuraren zama tun bayan yarjejeniyar tsagaita wuta ta watan Nuwamban shekara ta 2025, sun zama wani abu da ya saba wa ikon mallakar kasa da kuma ikon mallakar kasa mai cin gashin kanta, kuma ana daukar su a matsayin babban laifi ga zaman lafiya da tsaro na kasa da kasa.
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa wadannan hare-haren ta’addanci, wadanda babu shakka suka shirya kuma suka aiwatar tare da cikakken goyon baya da hadin gwiwar Amurka, sun kara tabbatar da yanayin aikata laifuka, ta’addanci, da fadada kasar kwace na Sahayoniyya, kuma ba su da wata manufa illa su lalata ikon mallakar Lebanon da tsaronta da kuma hana sake ginata da ci gaban kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Yi Kira Da A Kafa Kwamitin Kasa Da Kasa Don Binciko Falasdiawan Da Suka Bace A Gaza November 7, 2025 Babban Matsalar Jin Kai A Falasdinu, Inda Falasdinawa Miliyan 1.5 Suke Cikin Halin Bala’i November 7, 2025 Kwamitin Tsaro Ya Dage Takunkumi Kan Manyan Jami’an Gwamnatin Kasar Siriya November 7, 2025 Karuwar Matsalar Jin Kai Mafi Girma A Duniya A Sudan Saboda Ci Gaba Da Masifar Yaki A Kasar November 7, 2025 An Rantsar Da Paul Biya A Matsayin Shugaban Kamaru Karo Na Takwas November 7, 2025 Dakarun Sojin Kasar Sudan Sun yi Watsi Da Batun Dakatar Da Bude Wuta Da Amurka Ta Gabatar November 7, 2025 Zanga zanga Ta Barke A Birmingham Ta Nuna Kin Jinin Isra’ila . November 7, 2025 Pezeshkiyan: Masu Kawo Rarraba Tsakanin Musulmi Suna yi wa Yan Sahayuniya Aiki Ne November 7, 2025 Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya yi Alwashin Kawo Karshen Ta’addanci A Kasar November 7, 2025 Araqchi Ya Ce: Harin Amurka Kan Kasar Venezuela Ya Bayyana Karara Duniya Tana Gani November 6, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: ikon mallakar
এছাড়াও পড়ুন:
Shugaban Najeriya Ya Umarci Ma’aikatar Ilimi Ta Kawo Ƙarshen Yajin Aikin ASUU
Ministan Ilimi, Dr. Tunji Alausa, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya umarci Ma’aikatar Ilimi don tabbatar da cewa, daliban jami’a suna ci gaba da karatunsu ba tare da wani cikas ba, yana mai cewa, Gwamnatin Tarayya tana yin duk abin da ya dace don hana Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) tsunduma wani yajin aiki a nan gaba.
Da yake magana da manema labarai a Fadar Shugaban Ƙasa, Abuja, a ranar Talata, Ministan ya ce Shugaba Tinubu ya umarce shi da ya nemo mafita mai ɗorewa ga duk wata matsala da ka iya kawo cikas ga ayyukan ilimi a manyan makarantun kasar nan.
Kamar yadda na gaya muku, Shugaban Ƙasa ya umarce mu da cewa, ba ya son ASUU ta sake shiga wani yajin aiki, kuma muna yin duk abin da ya dace don tabbatar da cewa dalibanmu suna makaranta,” in ji Alausa. “Yajin aikin na kwanan nan da suka yi na kimanin kwanaki shida bai dace ba don muna kan magana da su.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kakakin Dakarun IRGC Ya Ce; Ko Kadan Amurka Ba Abar Amincewa Ba Ce November 4, 2025 Admiral Sayyari Ya Ce: Isra’ila Ba Ta Kai Matsayin Da Zata Yaki Iran Ba November 4, 2025 Kakakin Majalisar Dokokin Lebanon Ya Jaddada Gagarumin Tsaron Kasa Da Gwagwarmaya Ta Baiwa Lebanon November 4, 2025 Mataimakin Tsohon Shugaban Kasar Amurka Dick Cheney Ya Mutu A Yau Talata November 4, 2025 Ana Tattara Gawawwakin Mutanen Da Mayakan Rapid Support Forces Suka Kashe A Arewacin Kordofan Na Sudan November 4, 2025 Iran : Jagora ya gindaya wasu sharudda kafin yin duk wata hulda da Amurka November 4, 2025 Kasashen Musulmi : Falasdinawa ne kadai ke da hakkin jagorantar yankinsu November 4, 2025 Tanzaniya: An rantsar da shugaba Samia a wa’adi na biyu na shugabanci November 4, 2025 Iraniyawa na bikin tunawa da karbe ofishin jakadancin Amurka a Tehran a 1979 November 4, 2025 ICC : Rikicin Sudan kan Iya zama Laifukan yaki da cin Zarafin dan Adam November 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci