Aminiya:
2025-05-13@19:09:54 GMT

Majalisa ta yi watsi da kudurin dokar mulkin karba-karba

Published: 13th, May 2025 GMT

Majalisar Wakilai ta yi watsi da kudurin dokar da ke neman sanya tsarin mulkin karba-karba a tsarin shugabancin Najeriya.

Kudurin dokar na neman wajabta yin karba-karbar kujerar shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa a tsakanin yankunan siyasan Najeriya guda 10.

.

উৎস: Aminiya

কীওয়ার্ড: karba karba

এছাড়াও পড়ুন:

He Lifeng Ya Gana Da Babbar Jami’ar WTO Ngozi Okonjo-Iweala

Mataimakin firaminsitan kasar Sin He Lifeng, ya gana da babbar jami’ar hukumar kula da cinikayya ta duniya (WTO) Ngozi Okonjo-Iweala, a daren jiya Lahadi a Geneva.

Yayin ganawar tasu, He ya ce, kamata ya yi mabambantan bangarori su daidaita bambancin ra’ayi da takaddama bisa shawarwari, kuma cikin adalci karkashin ka’idar WTO. Haka kuma, a hada hannu wajen kiyaye manufar daidaita harkoki tsakanin mabambantan bangarori da yin ciniki cikin ’yanci, don gudanar tsarin sana’o’i da na samar da kayayyaki a duniya yadda ya kamata. Ya ce Sin za ta ci gaba da taka rawa cikin kwaskwarimar da za a yiwa WTO a dukkan fannoni, kuma tana goyon bayan WTO ta bayar da gudunmawa a matsayin mai ba da tabbaci ga raya ciniki a duniya, da kiyaye muradun kasashe masu tasowa har da kara ba da gudunmawa a bangaren tinkarar tarin kalubalen duniya.

A nata bangare, Iweala ta ce, dole ne mambobin WTO su kare tsarin ciniki tsakanin mabambantan bangarori bisa tushen bude kofa da ka’idar hukumar, da ma kara tuntubar juna da ingiza hadin gwiwarsu a bangaren ciniki a duniya, ta yadda WTO za ta bayar da karin gudunmawa wajen hanzarta yin ciniki cikin ’yanci da dunkulewar harkokin ciniki a duniya. (Amina Xu)

 

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Zabe Babu Hamayya: Isma’il Dutse Ya Karbi Ragamar NUJ Jigawa
  • Rikicin Ribas: Fubara Ya Ce Ya San Yadda Zai Magance Matsalar, Ya Gargaɗi Magoya Bayansa
  • NAJERIYA A YAU: Matsalar lantarki: ’Yan Najeriya sun yi tir da biyan diyya ga ’yan Band A
  • He Lifeng Ya Gana Da Babbar Jami’ar WTO Ngozi Okonjo-Iweala
  • Majalisar Kaduna Za Ta Sanya Mutane 700 Cikin Tsarin Kiwon Lafiya Na Jiha
  • Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Matsayin Kasarsa Na Rashin Sallama Hakkinta Na Makamashin Nukiliya
  • Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Matsayin Kasarsa Na Tattaunawa Da Amurka
  • Hajjin 2025: Rukunin Farko Na Alhazan Jihar Kwara Ya Tashi Zuwa Kasa Mai Tsarki
  • NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Tasirin Amfani Da Irin Noma Na GMO