Lebanon: Hare-haren Isra’ila a watan da ya gabata sun yi sanadin shahadar mutane 28
Published: 10th, November 2025 GMT
Ministan Lafiya na Lebanon Rakan Nasser Eddine ya tabbatar da cewa hare-haren da Isra’ila ke kai wa Lebanon, musamman a kudancin kasar, sunakara tsananta, yana mai jaddada cewa rikicin ba wai kawai ya takaita ga wani yanki ɗaya ba ne, lamari ne da ya shafi kowace gida a Lebanon.”
A lokacin ziyararsa a birnin Hermel da ke arewa maso gabashin Lebanon, Nasser Eddine ya bayyana cewa adadin waɗanda suka yi shahada ya karu daga 23 zuwa 28 a cikin watan da ya gabata, yana mai jaddada cewa waɗannan shahidai suna da iyalai da dangi da ‘yan uwa, kuma dole ne ƙasa ta tsaya musu.
Ya ƙara da cewa: “Dangane da wannan hari na Isra’ila a kan ƙasarmu, sojojin Lebanon ba za su iya ci gaba da kasancewa a gefe ba.
Nasser al-Din ya jaddada goyon bayansa ga kowane shiri na ƙasa don kare Lebanon, korar ta’addanci, da hana Isra’ila cimma burinta a kasar, yana mai ƙarawa da cewa “ƙarfin hali da sojojin ke da shi a yau ya fi muhimmanci fiye da kowane lokaci.
Isra’ila ta ci gaba da karya yarjejeniyar tsagaita wuta ta watan Nuwamba na 2014, musamman a garuruwan da ke kan iyaka da Falasdinu da ta mamaye.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Gwamnan Darfur: Babu zaman lafiya da masu yi wa al’ummar Sudan kisan gilla November 10, 2025 Araghchi : Iran na yunkurin warware rikicin Pakistan da Afghanistan November 9, 2025 Kasashen (AES) za su hanzarta kafa rundunar hadin gwiwa ta tsaro November 9, 2025 Najeriya: An yi zanga-zangar tir da barazanar Trump November 9, 2025 Sudan : MDD ta yi Allah wadai da ta’addancin El-Fasher November 9, 2025 Lebanon: Akalla mutane uku sun mutu a hare-haren Isra’ila November 9, 2025 An Kafa Mutum-mutumin Tarihi Na Sarkin Daular Roma Da Ya Durkusa A Gaban Sarkin Iran November 9, 2025 Kamfanonin Jiragen Sama Da Dama Na Amurka Sun Dakatar Da Jigilar Matafiya Saboda Rufe Ayyukan Gwamnati November 9, 2025 Wasu Kasashe Takwas Sun Bukaci Ganin An kama Benjamine Netanyahu November 9, 2025 WFP: Ana Fama Da Matsananciyar Yunwa A Gabashin DRC November 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Yi Allah Wadai Da Wuce Gona Da Iri Kan Kasar Lebanon
Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allah wadai da cin zarafin da gwamnatin mamayar Isra’ila ke yi wa Lebanon
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi Allah wadai da babban harin soji da gwamnatin mamayar Isra’ila ta kai kan kasar Lebanon, tana dora alhakin kai harin kan Majalisar Dinkin Duniya, al’ummun duniya, da kuma kasashen yankin kan abin da ta bayyana a matsayin halin gwamnatin mamayar Isra’ila na kokarin tayar da masifar yaƙe-yaƙe.
Ma’aikatar ta tabbatar da cikakken hadin kan Iran ga gwamnatin Lebanon da al’ummarta a kan wadannan hare-haren ta’addanci, tana mai jaddada goyon bayanta ga halaltacciyar gwagwarmaya wajen kare ikon mallakar Lebanon.
Ta kara da cewa; Hare-haren soji da gwamnatin ‘yan Sahayoniyya take kai wa kan Lebanon, wadanda suka yi sanadiyyar shahada da jikkata sama da ‘yan kasar Lebanon dubu daya da ba su ji ba ba su gani ba, da kuma lalata kayayyakin more rayuwa da wuraren zama tun bayan yarjejeniyar tsagaita wuta ta watan Nuwamban shekara ta 2025, sun zama wani abu da ya saba wa ikon mallakar kasa da kuma ikon mallakar kasa mai cin gashin kanta, kuma ana daukar su a matsayin babban laifi ga zaman lafiya da tsaro na kasa da kasa.
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa wadannan hare-haren ta’addanci, wadanda babu shakka suka shirya kuma suka aiwatar tare da cikakken goyon baya da hadin gwiwar Amurka, sun kara tabbatar da yanayin aikata laifuka, ta’addanci, da fadada kasar kwace na Sahayoniyya, kuma ba su da wata manufa illa su lalata ikon mallakar Lebanon da tsaronta da kuma hana sake ginata da ci gaban kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Yi Kira Da A Kafa Kwamitin Kasa Da Kasa Don Binciko Falasdiawan Da Suka Bace A Gaza November 7, 2025 Babban Matsalar Jin Kai A Falasdinu, Inda Falasdinawa Miliyan 1.5 Suke Cikin Halin Bala’i November 7, 2025 Kwamitin Tsaro Ya Dage Takunkumi Kan Manyan Jami’an Gwamnatin Kasar Siriya November 7, 2025 Karuwar Matsalar Jin Kai Mafi Girma A Duniya A Sudan Saboda Ci Gaba Da Masifar Yaki A Kasar November 7, 2025 An Rantsar Da Paul Biya A Matsayin Shugaban Kamaru Karo Na Takwas November 7, 2025 Dakarun Sojin Kasar Sudan Sun yi Watsi Da Batun Dakatar Da Bude Wuta Da Amurka Ta Gabatar November 7, 2025 Zanga zanga Ta Barke A Birmingham Ta Nuna Kin Jinin Isra’ila . November 7, 2025 Pezeshkiyan: Masu Kawo Rarraba Tsakanin Musulmi Suna yi wa Yan Sahayuniya Aiki Ne November 7, 2025 Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya yi Alwashin Kawo Karshen Ta’addanci A Kasar November 7, 2025 Araqchi Ya Ce: Harin Amurka Kan Kasar Venezuela Ya Bayyana Karara Duniya Tana Gani November 6, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci