Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar
Published: 10th, November 2025 GMT
ShareTweetSendShare MASU ALAKA
এছাড়াও পড়ুন:
An Kafa Mutum-mutumin Tarihi Na Sarkin Daular Roma Da Ya Durkusa A Gaban Iran
A wani kwarya-kwaryar biki da aka yi a nan birnin Tehran an kafe Mutum-mutumin tarihi na sarkin daular Roma Velarian wanda aka kamo shi a matsayin fursunan yaki a zamanin Daular Sasaniyawa, ya kuma durkusa a gaban sarki Shahpur 1.
Kafe Mutum-mutumin da aka yi, yana a karkashin jaddada matsayar Iran na cewa, al’ummarta ba ta rusunawa a gaban abokan gaba sai dai su rusuna a gabanta.
A shekarar miladiyya ta 260 bayan haihuwar Annabi Isa ( a.s) ne aka yi yaki a tsakanin tsohuwar daular farisa ta Sasaniyawa da kuma daukar Roma ta gabasa, a Edessa, wanda ya kare da murkushe sojojin Romawa 70,000 sannan kuma aka kama sarkinsu Velarian aka kawo shi Iran a matsayin furusunan yaki.
Har ila yau, an yaye kallabin wasu muhimman hotuna na tairhi akan yadda al’ummar Iran a tsawon tarihi su ka yi turjiya a gaban Mahara na waje da su ka hada da Alexander a shekara ta 334 gabanin haihuwar Annabi Isa ( a.s).
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kamfanonin Jiragen Sama Da Dama Na Amurka Sun Dakatar Da Jigilar Matafiya Saboda Rufe Ayyukan Gwamnati November 9, 2025 Wasu Kasashe Takwas Sun Bukaci Ganin An kama Benjamine Netanyahu November 9, 2025 WFP: Ana Fama Da Matsananciyar Yunwa A Gabashin DRC November 9, 2025 Iran da Pakistan sun habaka cinikayyar kan iyaka don karfafa kasuwanci da tsaro November 9, 2025 Tanzania: ‘Yan sanda sun kama wani babban jigon adawar siyasa November 9, 2025 Martanin Iran ya haddasa wa Isra’ila hasarar fiye da Dala Miliyan 200 November 9, 2025 Biden Ya Caccaki Trump Bisa Tuhumarsa Da Kawo Barna November 9, 2025 Masar da Rasha sun tattauna batutuwan tsagaita wuta a Gaza da kuma Sudan November 9, 2025 Dan Wasan Taekwando Na Kasar Iran Abulfazl Zandi Ya Zamo Shi Ne Na Daya A Duniya November 8, 2025 Iraki Na Samun Zaman Lafiya Kuma Tana Kokarin Kawo Karshen Zaman Sojojin Ketare A Kasar November 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci