Borkina Faso Ta Saki Sojojin Sama Na Najeriya 11 Da ta Kama Bayan Jirginsu Yayi Saukar Gaggawa.
Published: 10th, December 2025 GMT
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin barkina faso ta sanar da sakin jami’an sojin saman nigeriya guda 11 da suka yi saukar gaggawa da jirginsu mai lamba C-130 a birnin Ouagadugu da ta bayyana saukar ta su ta gaggawa ce ba shiri, saboda matsala da jirgin ya samu a cewarsu,
Daga cikin Jami’an soji akwai matuka jirgi biyu sai fasinjoji guda 9 an kamasu domin gudanar da bincike saboda zargin da ake musu na cewa jirgin yana da alaka da juyin mulki da bai yi nasara ba a kasar benin, kafin daga baya a sake su kuma tuni suka isa Najeriya.
A wani bayanin hadin guiwa da gwamnatocin soji na kasashen borkina faso da mali da Niger suka fitar karkashin lemar kungiyar Allience of sahel state sun bayyana abinda ya faru a matsayin keta hurumin sararin samaniyar kasar kuma ya sabama doka, sai dai sun ce lamarin ya sanya jamai’an sojin samansu cikin shirin ko ta kwana.
Najeriya ta ce jirgin ya yi saukar gaggawa ne saboda matsalar da ya samu, sai dai jami’an borkina faso sun yi zargin cewa jirgin ya shiga sararin samaniyarsu ba tare da izinin ba, kuma jami’ansu suna aiki da dokokin tashi da saukar jiragen sama don tsaron kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas Ta yi Tir Da Sabbin Matsugunan Yahudawa Da Isra’ila Ke yi A Yankunan Da Ta Mamaye December 10, 2025 Iran Tana Daukar Bakwancin Taron BRICS Na Binciken Kimiya Da Kuma Ci Gaban Ilmi December 10, 2025 Nasarar Da Iran Ta Samu A Yakin Kwanaki 12 Kan HKI Yana Jawo Hankalin Kasashen Duniya December 10, 2025 ‘Yan Ta’adda Sun Kai Hare-Hare Kan Sojojin Pakistan Sun Kuma Kashe 6 Daga Cikinsu December 10, 2025 Najeriya: Majalisar Dattawa Ta Bawa Tunubu Damar Kai Sojoji Zuwa Kasar Benin December 10, 2025 Ministan Makamashi: Iran Tana Da Sanayya Ta Ilimi Na Samar Da Hadari Domin Yin Ruwan Sama December 10, 2025 Kasar China Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Wani Babban Jami’in Banki December 10, 2025 Ganawa A Tsakanin Mataimakan Ministocin Waje Na Kasashen Saudiyya, China Da Minista Arakci Na Iran December 10, 2025 Antoni Gutress Ya Yi Allawadai Da Kutsen Da “Isra’ila” Ta Yi A Cibiyar Unrwa December 10, 2025 Iran da Saudiyya sun sake jaddada fadada dangantakarsu December 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Isra’ila ta sake kai hare-haren a kudancin Lebanon
Bayanai daga Lebanon na cewa Isra’ila ta sake kai sabbin hare-hare da jiragen sama a Kudancin Lebanon wanda ya sake nuna yadda take ci gaba da wargaza yarjejeniyar tsagaita wuta da ta cimma da Lebanon.
A ranar Litinin da yamma, jiragen saman yakin Isra’ila sun kai jerin hare-hare ta sama, lamarin da ya haifar da Allah wadai daga kasashen duniya, kuma ya nuna koma-baya ga yarjejeniyar tsagaita wuta da Amurka ta shiga tsakani, wadda yanzu haka ke gab da rugujewa sama da shekara guda bayan aiwatar da ita.
Wani mai magana da yawun sojojin Isra’ila ya yi ikirarin cewa hare-haren sun zama dole domin dakile kokarin da ake zargin Hezbollah na sake gina karfinta a yankunan fararen hula.
Ba a samu rahoton mace-mace nan take ba, hare-haren sun haifar.”
A nata ɓangaren, Hizbullah ta sake jaddada alƙawarinta na tsagaita wuta, yayin da take tabbatar da “ainihin haƙƙin kare kai” kan “ta’addancin Isra’ila a ƙarƙashin fakewar tattaunawa.”
Tun bayan yarjejeniyar da aka cimma a ranar 27 ga Nuwamba, 2024 wadda ta kawo karshen yakin na tsawon watanni 14 wanda ya yi sanadiyyar mutuwar sama da mutane 4,000, Rundunar Majalisar Dinkin Duniya ta Majalisar Dinkin Duniya (UNIFIL) ta rubuta laifuka sama da 10,000 da Isra’ila ta aikata, ciki har da kusan hare-hare 7,500 a sararin samaniyarta da kuma keta haddi 2,500 a kasa, wanda ya kai matsakaicin laifuka 27 a kowace rana. Zuwa karshen Nuwamba, Rundunar Sojojin Lebanon ta sami laifuka 5,198, ciki har da hare-haren sama 657.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Trump Ya Yi Gefe Da Kasashen Turai Dangane Da Tattaunawa Kan Rikicin Ukraine December 9, 2025 Iran Ta Gudanar Da Taro Kan Yadda Manzon Allah (s) Ya Yi Mu’amala Da Wadanda Ba Musulmi Ba December 9, 2025 Najeriya : Matsala ce ta sa jirgin sojinmu yin saukar gaggawa A Burkina Faso December 9, 2025 Saudiya da Qatar Zasu Gina Layin Dogo Mai Sauri Tsakanin Kasashen Biyu December 9, 2025 Nigeria Ta Aike Da Jiragen Yaki Zuwa Kasar Benin Domin Dakile Yunkurin Juyin Mulki December 9, 2025 Pakistan ta Bai Wa Taliban Ta Aghanistan Zabi A Tsakanin Mu’amala Da Ita Ko Da ‘Yan Ta’adda December 9, 2025 Kasashen Iran Da Turkiya Za Su Bunkasa Alakarsu A Fagen Ilimi Da Musayar Fasaha December 9, 2025 An Fito Da Gawawwakin Shahidai 98 Da Aka Binne Cikin Gaggawa A Asibitin “Ash-Shifa” December 9, 2025 Talauci Yana Karuwa A “Isra’ila” Bayan 7 Ga Watan Oktoba December 9, 2025 AU Ta yi Tir Da Harin RSF A Makarantar Kananan Yara Da Ya Kashe Mutane 80 December 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci