Jami’an tsaro na MDD wadanda suke aiki a rundunar (UNISFA) guda 6 ne suka rasa rayukansu a jiya Asabar a wani harin da aka kaiwa sansaninsu a lardin Kurdufan da kudu a kasar Sudan.

Shafin yanar gizo na Labarai ‘Sudan Tribune’ ya nakalto gwamnatin kasar Sudan tana aza laifin kai hare-haren kan kungiyar RSF ta yan tawaye a yankin.

Amma RSF ta musanta zargin.

Dakarun MDD ta (UNISFA) dai suna tabbatar da zaman lafiya a yankin Abiea da sudan da kuma sudan ta kudu suke takaddama a kansu ne tun shekara ta 2011. Kuma wannan shi ne hari na farko kai tsaye kan dakarun MDD a yankin tun lokacinda aka fara yakin basabsa a kasar ta Sudan fiye da shekaru 2 da suka gabata. Wato tun wata Afrilun shekara ta 2023.

Labarin ya kara da cewa makaman Drones, watojiragen yakin da ake sarrafasu daga nesa guda uku ne suka kai hare-hare kan sansanin sojojin na MDD inda suka kashe mutane 6 daga kasar Bangladesh suka kuma lalata wata tashar ajiyar makamashi.

Labarin ya kara da cewa mutane biyu daga cikin wadanda suka ji rauni suna cikin mummunan hali.  Ya zuwa yanzu dai Majalisar bata zargi wani bangare da kai hare-haren ba.  Mazauna garin Kadugli inda aka kai harin, sun bayyana cewa mayakan kungiyar SPLM-N karkashin Abdulaziz Al-Hilu sun yi barin wuta a kan garin a jiya Asabar. Bayan yiwa garin kawanyana na watanni.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Eritrea Ta Fice Daga Kungiyar Raya Kasahsen Gabacin Afrika (IGAD) December 14, 2025 َA Yau Ne Za’a Gudanar Da Taron Koli Na Kungiyar ECOWAS A Birnin Abuja December 14, 2025 Iran Ta karbi Bakunci Taron Kasashen Dake Makwabtaka Da Afghanistan Da Rasha December 14, 2025 Isra’ilaTa Kashe Wani Bafalasdine Matashi A Wani Hari Da Takai A Arewacin Kogin Jodan. December 14, 2025 Shuwagabannin Majalisar Kasar Iran Da Na Ethiopia Sun Gudanar Da Taron Manema Labarai December 14, 2025 Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani December 14, 2025 Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta December 14, 2025 Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja December 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Hamas Ta Ce Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Isra’ila Ya Nuna Gazawar Tsarin Duniya Na Dakatar Da Ita.

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar Hamas ta fadi cewa fashewar bama-bama da rushewar gidaje da mutuwar mutane da dama a daidai lokacin da ake tsananin ruwan sama da sanyi a yankin gaza ya kara tabbatar da kisan kiyashi isra’ila kan alummar Gaza, kuma ya kara tabbatar da gazawar tsarin duniya na daukar mataki don dakatar da ita.

Hamas ta ce isra’ila ce ke da alhakin duk wani bala’i da ake ciki a gaza, kuma ta soki kasashen duniya na yi gum da baki game da abubuwan dake faruwa ,don haka tana kira da a dauki matakin gaggawa domin janye killacewar da Isra’ila ta yi wa yankin don bada dama a shigar da kayayyakin agaji da kuma fara sake gina yankin.

Hazem Qassem kakakin kungiyar Hamas ya jaddada cewa ci gaba da rushewar gidaje da isra’ila ta rusa a hare-haren baya bayan nan yana kara nuna irin bala’in da falasdinawa ke ciki a yankin na rashin isar kayan agaji, don haka yayi kira da a dauki matakin gaggawa don dakatar da hare-haren, a fara sake gina yankin da samar da matsugunne da suka dace ga alummar Gaza

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Matatar Mai ta Dangote Ta Rage Farashin Man Fetur Zuwa Naira 699 December 13, 2025 Iran da Rasha sun jaddada aiwatar da yarjejeniyar hadin gwiwa a tsakaninsu December 13, 2025 Ali Nuhu, ya yaba wa Iran kan haskaka Musulinci ta hanyar fina-finai December 13, 2025 MDD ta amince da kudurin da ke neman Isra’ila ta bada damar shigar da agaji a Gaza    December 13, 2025 Benin ta fitar da sammacin kama dan fafutuka Kemi Seba December 13, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Za ta Yi Zama Da Bangarorin Da ke Yaki A Sudan December 12, 2025 Birtaniya Ta yi  Barazanar Yanke Gudunmawar Da Take Bawa Kotun Duniya December 12, 2025 Iran Ta soki Kasashe Masu Karfi Na Bawa Isra’ila Dama Ta Musamman Wajen Kai Hare-hare December 12, 2025 Shuwagabannin Kasashen Iran Da Iraqi Sun Tattauna A Wajen Taron Zaman Lafiya A Kasar Turkmanistan December 12, 2025 Kungiyar NLC A Najeriya Ta Shirya Zanga-Zanga Kan Matsalar Rashin Tsaro A Fadin Kasa December 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Iran Ta Bukaci Mutanen Yemen Su Daina Kashe Juna
  • َA Yau Ne Za’a Gudanar Da Taron Koli Na Kungiyar ECOWAS A Birnin Abuja
  • Isra’ilaTa Kashe Wani Bafalasdine Matashi A Wani Hari Da Takai A Arewacin Kogin Jodan.
  • Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka
  • Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah
  • Isra’ila Ta Kai Hari A Kudancin Labanon  A Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta
  • Hamas Ta Ce Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Isra’ila Ya Nuna Gazawar Tsarin Duniya Na Dakatar Da Ita.
  • Majalisar Dinkin Duniya Za ta Yi Zama Da Bangarorin Da ke Yaki A Sudan
  • Iran Ta soki Kasashe Masu Karfi Na Bawa Isra’ila Dama Ta Musamman Wajen Kai Hare-hare