Ziyarar Da Shugaban Rasha Ya Kai Indiya Ta Kara Karfafa Dangantakar Mosko Da Delhi
Published: 13th, December 2025 GMT
Adai dai lokacin da ke ta tattaunawa tsakanin Amurka da Indiya kan harkokin kasuwancin , sai ga shi a makon da ya wuce New Delhi ta karbi bakunci daya daga cikin manyan shuwagabannin dake kalubalantar gwamnatin Amurka akan nuna fin karfin a duniya.
Shugaban kasar Rasha viladmir Putin ya kwashe kwanaki biyu a indiya a wata ziyarar aiki da ya kai, kuma wannan yana zuwa ne adaidai lokacin da indiya ke fuskantar harajin da Amurka ta sanya mata na kashi 25 cikin 100 saboda ci gaba da siyan mai a hannun kasar Rasha , lamarin da ya kawo tarnaki a alakar dake tsakanin Delhi da kuma Washinton.
Bugu da kari Amurka ta sanar da takunkumin ne a ranar 23 ga watan oktoba akan manyan kamfanonin mai na kasar Rasha da hakan ha haifar da barazana ga kasar indiya dake neman shigo da man fetur mai sauki daga rasha, sai dai rahotanni sun nuna cewa har yanzu dai kasar indiya itace babbar mai sayan manfetur din kasar Rasha.
Tun a shekara ta 1960 Mosko da New Delhi ke da kyakkayawar dangantaka ta kud da kud da ya hada da kasuwancin , hadin guiwar Soja , kimiyya ,makamashi da kuma sararin samaniya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Amurka Ta Sanya Sabbin Takunkumi A Bangaren Manfetur Na Venuzuela December 13, 2025 Hamas Ta Ce Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Isra’ila Ya Nuna Gazawar Tsarin Duniya Na Dakatar Da Ita. December 13, 2025 Matatar Mai ta Dangote Ta Rage Farashin Man Fetur Zuwa Naira 699 December 13, 2025 Iran da Rasha sun jaddada aiwatar da yarjejeniyar hadin gwiwa a tsakaninsu December 13, 2025 Ali Nuhu, ya yaba wa Iran kan haskaka Musulinci ta hanyar fina-finai December 13, 2025 MDD ta amince da kudurin da ke neman Isra’ila ta bada damar shigar da agaji a Gaza December 13, 2025 Benin ta fitar da sammacin kama dan fafutuka Kemi Seba December 13, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Za ta Yi Zama Da Bangarorin Da ke Yaki A Sudan December 12, 2025 Birtaniya Ta yi Barazanar Yanke Gudunmawar Da Take Bawa Kotun Duniya December 12, 2025 Iran Ta soki Kasashe Masu Karfi Na Bawa Isra’ila Dama Ta Musamman Wajen Kai Hare-hare December 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasar Rasha
এছাড়াও পড়ুন:
Kyaftin Traoré : Yau Burkina ta zama misali a duniya
Shugaban kasar Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traoré, ya bayyana cewa kasarsa ta zama abin misali a duniya, saboda sauyin da jama’a suka bukata tun lokacin da ya hau mulki a 2022.
“Domin cimma cikakken ‘yancin kai, ya zama dole a bi juyin juya halin inji shi a wani jwabi ta gidan talabijin a jajaribin cika shekaru 65 na samun ‘yancin kai na kasar.
Burkina Faso a yau ta zama misali, abin koyi, kuma tana kan hanya madaidaiciya.
Duniya na kallonmu, kuma ba mu da wani zabi illa mu yi nasara,” in ji Traoré.
A fannin yaki da ta’addanci, shugaban kasar Burkina Faso ya dage cewa sojojin kasar sun kaddamar da hare-hare masu karfi a cikin shekarar da ta gabata a yankunan da a da ake daukar su a matsayin wuraren da abokan gaba ke iko.
An kwace yankuna da dama a cikin wata guda, inda sojojinmu suka kafa sansani.
“Waɗannan masu laifi waɗanda suka mamaye yankunan ƙasarmu, suna ganin cewa mafakarsu ce, an kore su kuma suna tserewa daga Burkina Faso.
Amma muna gaya musu cewa yanzu suna da zaɓi biyu kawai: su gudu daga Burkina Faso ko su mutu saboda sojojinmu suna kan daga.
Traoré ya yi kira ga mutanen Burkina da su hadu waje daya don tunkarar kalubalen da suka shafi ci gaban kasar, musamman masana’antu da ci gaban tattalin arziki da zamantakewa don amfanin al’ummar kasar baki ɗaya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ayatollah Khamenei : Iran na samun ci gaba duk da kalubale da dama December 11, 2025 Iran da Kazakhstan Sun rattaba hannun kan yarjeniyoyi da dama a tsakaninsu December 11, 2025 Hamas : Isra’ila ta gaza cika alkawarin da ta dauka kan yarjejeniyar tsagaita wuta December 11, 2025 Kasashen ECOWAS sun rage kudin sufirin jiragan sama a tsakaninsu December 11, 2025 Dakarun IRGC 3 Sun Yi Shahada A wani Harin Ta’addanci A Kudancin Kasar Iran December 11, 2025 Hamas: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Bangaren Farko Na Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza December 11, 2025 Iran Ta Yi Tir Da Yanke Tallafin Da MDD Take Bawa Yan Gudun Hijiran Afganistan December 11, 2025 Ansarallah: Dole Ne Kasar Yemen Ta Tsarin Musulunci Na Kaiwa Ga Daukaka December 11, 2025 Shugaban Iran Ya Isa Astana Babban Birnin Kazakhstan December 11, 2025 ECOWAS ta bukaci waware batutuwa na siyasa ta hanyoyin lumana a yammacin Afirka December 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci