Real Madrid za ta ɓarje gumi da Manchester City a Santiago
Published: 10th, December 2025 GMT
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid za ta kece raini da Manchester City a wasan mako na biyar a Kofin Zakarun Nahiyar Turai.
Real Madrid da Manchester City sun fuskanci juna sau 14 a gasar Zakarun Turai, inda Real Madrid ta yi nasara sau biyar, City ta ci huɗu da canjaras biyar.
Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar samar da tsaro An kama wani mutum a Abuja yana ƙoƙarin kai harsasai ga ’yan bindiga a ZamfaraSun fuskanci juna a kowace kaka sau huɗu baya a Champions League.
A bara Real Madrid ce, ta fitar da City a zagayen cike gurbi da suka yi 3-2 a wasan farko inda Manchester da yi nasara da ci 3-1 a Sifaniya.
Real Madrid ta yi nasara 13 daga wasa 14 a Champions League a zagayen cikin rukuni a gida da rashin nasara ɗaya.
Kylian Mbappe na taka rawar gani a Champions League inda ya zura ƙwallo tara, wanda ya ci bakwai daga wasa bakwai a gasar da ya fuskanci Man City, tare da har da cin ƙwallo uku rigis a bara da Real Madrid ta yi nasara 3-1.
City ta lashe wasa shida daga fafatawa bakwai a Champions League a zagayen rukuni da ta kara da ƙungiyoyin Sifaniya, inda ta yi rashin nasara ɗaya.
Erling Haaland, ya zura ƙwallo tara a raga a fafatawa tara a karawar da ya yi da ƙungiyoyin Sifaniya a Champions League.
Ya kuma jefa ƙwallo a wasa biyar a gasar a yanzu.
উৎস: Aminiya
কীওয়ার্ড: Gasar Zakarun Turai Halaand
এছাড়াও পড়ুন: