Iran Da Kasashen Afrika Sun Daura Dammarar Karfafa Alakar Kimiyya Tsakaninsu
Published: 8th, December 2025 GMT
A cikin wani taron hadin guiwa da aka yi takanin iran da sauran jakadun kasashen afrika guda 19 da sauran jami’an kasar iran, sun jadadda game da muhimmancin yin aiki tare a bangaren ilimi, bincike da kuma kiwon lafiya, da kuma yadda zaa kara karfafa alaka tsakanin Iran da kuma nahiyar Afrika.
Taron ya nuna irin ci gaban da aka samu daga yin aiki tare na lokaci bayan lokaci zuwa hadin guiwa da iran ta hanyar ilimi da kiwon lafiya, da kuma yin aiki tare a bangaren kimiya da nahiyar Afrika, wannan abin da aka kirkiro zai tunkari barazanar da ake fuskanta na yaduwar cututtuka, karancin magani da kuma ayyukan lafiya a yankunan karkara a Afrika.
Jami’ar llimin likitanci ta birnin Tehran ta ce ba wai kawai ta dauki kanta a matsayin jigo a bangaren ilimi ba ne, har ma a matsayin wata madogara wajen ayyukan kiwon lafiya na kasa, wanda zai iya jurewa takunkumi, ta hanyar bude dakunan gwaje-gwaje, cibiyoyin bincike da kuma shirye shiryen ilimi ga abokan hulda a Afrika,
Iran tana son gina gada mai tsawo ta yin hadin guiwar kimiyya da nahiyar Afrika.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ecowas Ta Tura Sojoji Zuwa Jamhuriyar Benin Don Dakile Juyin Mulki December 8, 2025 IRGC: Makaman Iran Sun Fada Kan Matatan Man Haifa Har Sau Biyu A Yakin Kwanaki 12 December 8, 2025 Najeriya: Gwamnatin Tarayya Ta Bada Sanarwan Kubutar Da Yan Makaranta 100 Da Aka Sace December 8, 2025 Iraki Ta Musanta Cewa Ta Tushe Asusun Hizbullah Da Ansarallah December 8, 2025 Sabon Fada Ya Barke A Tsakanin Thailand Da Cambodia December 8, 2025 Iran Ta Yi Allawadai Da Kisan Fararen Hula A Kasar Sudan December 8, 2025 Macron Na Faransa Ya Yi Wa Najeriya Alkawalin Taimakawa Akan Matsalolin Tsaro December 8, 2025 Rasha Ta Yi Maraba Da Cire Sunanta A Matsayin ” Barazanar Da Amurka Teke Fuskanta December 8, 2025 Majid Majidi Na Iran Ya Sami Kyauyar Girmamawa Daga Cibiyar Fina-finai Na “Eurasia Dake Kasar Rasha December 8, 2025 Benin : Har yanzu Shugaba Patrice Talon ne a kan mulkin_fadar shugaban kasa December 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran da Rasha sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna guda 20, kwangilolin haɗin gwiwa na fasaha guda biyar
Pars Today – Ziyarar da tawagar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kai Rasha a fannin sadarwa da fasahar sadarwa ta zamani ta haifar da sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin gwamnatoci guda 20, da kuma kwangiloli biyar tsakanin kamfanoni daga kasashen biyu.
Meysam Abedi, Mataimakin Ministan Sadarwa da Fasahar Sadarwa ta Duniya kan Fasaha da Kirkire-kirkire na Iran, ya ce: “A lokacin tafiyar zuwa Moscow ranar Juma’a, an sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna guda 20 da kwangilolin haɗin gwiwa na fasaha guda biyar tsakanin Iran da Rasha, kuma muna fatan ganin hadin gwiwa mai zurfi da kuma karuwar darajar kwangilolin hadin gwiwa na bangarorin biyu a kowace shekara.”
A cewar Pars Today, Abedi ya kuma yi magana kan kokarin da aka shafe shekaru ana yi na fadada dangantaka tsakanin kasashen biyu a fannin sadarwa da fasahar sadarwa, yana mai cewa: Baya ga hadin gwiwa tsakanin gwamnatocin kasashen biyu a fannoni kamar sufurin bayanai, gwamnati mai wayo, kayayyakin sufuri na gidan waya, da sauransu, bangaren masu zaman kansu na Iran ya kuma sanya hannu kan kwangiloli da Rasha a fannoni kamar su tsaron yanar gizo, fasahar kere-kere da aikace-aikacenta, da kuma samar da kayayyakin da ake bukata don kayayyakin more rayuwa na sadarwa. Waɗannan yarjejeniyoyi suna da nufin biyan buƙatun ɓangaren Rasha da kuma ba da damar haɗin gwiwa wajen samar da kayayyaki tare da Rasha.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Nigeria: Har Yanzu Da Akwai Daliban Makaranta 250 Da Suke Hannun Masu Garkuwa Da Su December 6, 2025 Putin Na Rasha Ya Ce; Kasarsa Da India Za Su Kara Girman Kasuwancinsu December 6, 2025 Na’im Kassim Ya Yi Suka Akan Shigar Kasar Cikin Kwamitin Tattaunawa Da “Isra’ila” Kai Tsaye December 6, 2025 Gwamnatin Iraki Ta Kore Saninta Da Shigar Da Sunayen Hizbullah Da “Ansarullah” A Cikin Na ‘Yan Ta’adda December 6, 2025 Limamin Tehran: Idan Abokan Gaba Su Ka Sake Yin Kuskure Akan Iran Za Su Sake Cin Kasa December 6, 2025 Iran Da Pakisatan Sun Amince Da Farfado da Layin Dogo Tsakanin Istambul, Tehran Zuwa Islamabad December 5, 2025 Iran Ta Raya Ranar Haramta Takunkuman Bangare Guda A Duniya December 5, 2025 Trump Ya Yabawa Rwanda Da Kongo DMK Kan Sulhuntawa A Yakin Gabancin Kongo December 5, 2025 Najeriya: Tinubu Ya Nada Wasu Karin Jakadu 65, Sanatoci Da Tsoffin Gwamnoni Na Daga Cikinsu December 5, 2025 Shin Ziyarar Putin a Indiya alama ce da ke nuna cewa New Delhi na yin watsi da gargadin Trump? December 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci