HausaTv:
2025-12-14@12:10:02 GMT

Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja

Published: 14th, December 2025 GMT

Shugabannin kasashe mambobin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) na taro a wannan Lahadi a Abuja, fadar mulkin Najeriya.

Taron, zai ba da damar yin bitar batutuwan da ke ci gaba dake zaman karfa kafa wa kungiyar a hanlin yanzu.

Juyin mulkin Guinea Bissau da yunkurin juyin mulkin soja a Benin, na daga cikin ajandar taron.

Shugaban kungiyar na wannan karo kana kuma shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio ya yi tir da juyin mulkin na baya bayan nan.

Batun janye sojoji kusan 200 na rundunar tsaro ta ECOWAS da aka tura Benin tun bayan yunkurin juyin mulkin a ranar 7 ga Disamba shi ma za’a tattauna a kansa.

Taron zai kuma duba halin da ake ciki a Guinea Bissau, zai kuma duba yiyuwar kakabawa kasar takunkumi bayan hambarar da Shugaba Umaro Sissoco Embalo a ranar 26 ga Nuwamba.

Kungiyoyin fararen hula da wasu kungiyoyi 17 na Yammacin Afirka suna kira ga kungiyar da ta fitar da sakamakon zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisa na ranar 23 ga Nuwamba ba tare da bata lokaci ba.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah December 13, 2025 DRC: Kungiyar M23 Ta Kwace Iko Da Wani Gari Mai Muhimmanci December 13, 2025 Syria: Sojojin “Isra’ila” Sun Kutsa Cikin Yankin Qunaidhara December 13, 2025 Kalibaf:  Iran Da Habasha Suna Bunkasa Alakokin Siyasa Da Tattalin Arziki December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 171 December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 170 December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 169 December 13, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari A Kudancin Labanon  A Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta December 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Matatar Mai ta Dangote Ta Rage Farashin Man Fetur Zuwa Naira 699

Rahotanni daga nijeriya sun nuna cewa Matatar Mai ta Dangote ta rage farashin fetur daga Naira 828 zuwa Naira 699 a lita. Bayanai sun nuna cewar matatar man ta rage Naira 129

Wani jami’in matatar ya ce sabon farashin ya fara aiki ne daga ranar 11 ga watan Disamba, 2025, wanda hakan ya zama karo na 20 da matatar ta ke rage farashin man fetur a bana.

Ragin na zuwa ne bayan kwana kadan da shugaban kamfanin, Aliko Dangote, ya yi alkawarin ci gaba da sanyawa a sayar da fetur din a farashi mai rahusa yayin da matatar ke kara samar tare da yin gogayya da man da ake shigowa da shi daga waje.

Bayan wannan sauyi, wasu manyan wuraren ajiya masu zaman kansu su ma sun rage farashinsu kadan, wanda ya nuna tasirin sabon farashin da Dangote ta fitar.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran da Rasha sun jaddada aiwatar da yarjejeniyar hadin gwiwa a tsakaninsu December 13, 2025 Ali Nuhu, ya yaba wa Iran kan haskaka Musulinci ta hanyar fina-finai December 13, 2025 MDD ta amince da kudurin da ke neman Isra’ila ta bada damar shigar da agaji a Gaza    December 13, 2025 Benin ta fitar da sammacin kama dan fafutuka Kemi Seba December 13, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Za ta Yi Zama Da Bangarorin Da ke Yaki A Sudan December 12, 2025 Birtaniya Ta yi  Barazanar Yanke Gudunmawar Da Take Bawa Kotun Duniya December 12, 2025 Iran Ta soki Kasashe Masu Karfi Na Bawa Isra’ila Dama Ta Musamman Wajen Kai Hare-hare December 12, 2025 Shuwagabannin Kasashen Iran Da Iraqi Sun Tattauna A Wajen Taron Zaman Lafiya A Kasar Turkmanistan December 12, 2025 Kungiyar NLC A Najeriya Ta Shirya Zanga-Zanga Kan Matsalar Rashin Tsaro A Fadin Kasa December 12, 2025 Duniyarmu A Yau: Iran Da Kokarin Juyin Mulkin Amurka A Yakin Kwanaki 12, Wa Ya Sami Nasara? December 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • َA Yau Ne Za’a Gudanar Da Taron Koli Na Kungiyar ECOWAS A Birnin Abuja
  • Iran Ta karbi Bakunci Taron Kasashen Dake Makwabtaka Da Afghanistan Da Rasha
  • Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani
  • Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai
  • Amurka Ta Sanya Sabbin Takunkumi A Bangaren Manfetur Na  Venuzuela
  • Matatar Mai ta Dangote Ta Rage Farashin Man Fetur Zuwa Naira 699
  • Shuwagabannin Kasashen Iran Da Iraqi Sun Tattauna A Wajen Taron Zaman Lafiya A Kasar Turkmanistan
  • Iran Zata Dauki Bakoncin Taro Dangane Da Kasar Afganistan Da Tsaron Yankin
  • Kasashen ECOWAS sun rage kudin sufirin jiragan sama a tsakaninsu