Iran Ta karbi Bakunci Taron Kasashen Dake Makwabtaka Da Afghanistan Da Rasha
Published: 14th, December 2025 GMT
Iran ta karbi bakuncin bude taron musamman da wakilan kasahen dake makwabtaka da kasar Afghanisatan tare da kasar Rasha, domin gudanarda tattaunawa mai ma’ana a yankin da kuma bayyana irin kalubalen da ake fuskanta a kasar Afghanistan.
Wannan tattaunawar ta bayyana irin mataken da za’a dauka da kuma bitar tattaunawa da aka yi kusan shekaru 2 da suka gabata, da haka yake nuna irin bukatar da ake da ita na yi sauri wajen yin aiki tare tsakanin kasashen , wanda kai tsaye zai shafi yanayin da ake ciki a kasar Afghansitan, domin samun tabbacin da daidaito a kasar Afgahnistan ya damu dukkan yankin.
Wakilai daga kasashen Pakistan, Rasha, china, Tajikistan, uzbakestan da kuma turkimanistan ne manyan jami’an su suka halarci wannan taro da hakan ke nuna kimar taron, ganin irin sauyin da ake samu a siyasar Afgahnnistan cikin sauri , taron yana son kawo daidaito a dabarun hadin guiwa a yankin da kuma warware matsalolin kasashen.
A wajen bayanin bude taron ministan harkokin wajen iran Abbas Araqchi ya nuna jin dadinsa ga dukkan mahalarta taron, yace halartarku ta kara tabbatar da cewa dukkan mu muna son ganin zaman lafiya da tsaro ya tabbata a yankin baki daya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Isra’ilaTa Kashe Wani Bafalasdine Matashi A Wani Hari Da Takai A Arewacin Kogin Jodan. December 14, 2025 Shuwagabannin Majalisar Kasar Iran Da Na Ethiopia Sun Gudanar Da Taron Manema Labarai December 14, 2025 Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani December 14, 2025 Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta December 14, 2025 Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah December 13, 2025 DRC: Kungiyar M23 Ta Kwace Iko Da Wani Gari Mai Muhimmanci December 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Bukaci Mutanen Yemen Su Daina Kashe Juna
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya gargadi mutanen kasar Yemen daga kungiyoyi daban daban da su yi kokarin sasantawa a tsakaninsu, saboda ci gaba ta yakar juna yana taimakawa HKI ne kawau.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Baghaei ya na fadar haka a yau Lahadi a cikin wani bayanin da ya watsa a shafinda na X.
Ya kara da cewa a cikin yan makonnin da suka gabata yan bindiga wadanda suke samun goyon bayan saudia sun fara yaki da sojojin Gwamnatin Yemen a kudancin kasar mai arzikin man fetur da nufin tada hankali a kasar.
Wasu kafafen yada labarai suna maganar cewa kudancin kasar Yemen zata shelanta bellewarta daga arewacin kasar nan ba da dadewa ba.
Baghaei ya bayyana cewa dukkan wadan nan al-amura suna faruwa ne a cikin shirin HKI na sake tsara kasashen yammacin Asiya. Kuma shi yasa bata barin wata kasa daga kasashen yankin ta ci gaba da zaman lafiya ba.
Daga karshen ya bukaci kungiyoyi daban-daban a kasar ta Yemen su yi kokarin sasantawa a tsakaninsu kada su ci gaba da aiki wa yahudawa ta hanyar rarraba kansu da kuma zubar da jinanensu don amfanin yahudawa.
Yayi kira ga gwamnatin kasar Yemen ta yi kokarin sasantawa da sauran Kabilun kasar don dawo da zaman lafiya a kasar. Duk wanda bai son zaman lafiya shi ne wanda yake khidima wa makiyan kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Tayi Tir Da Hare-Haren Sydney Na Kasar Austaralia December 14, 2025 Sudan: Makaman ‘Drones’ Sun Kashe Ma’aikatan MDD 6 A Kadugli Na Kurdufan Ta Kudu December 14, 2025 Eritrea Ta Fice Daga Kungiyar Raya Kasahsen Gabacin Afrika (IGAD) December 14, 2025 َA Yau Ne Za’a Gudanar Da Taron Koli Na Kungiyar ECOWAS A Birnin Abuja December 14, 2025 Iran Ta karbi Bakunci Taron Kasashen Dake Makwabtaka Da Afghanistan Da Rasha December 14, 2025 Isra’ilaTa Kashe Wani Bafalasdine Matashi A Wani Hari Da Takai A Arewacin Kogin Jodan. December 14, 2025 Shuwagabannin Majalisar Kasar Iran Da Na Ethiopia Sun Gudanar Da Taron Manema Labarai December 14, 2025 Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani December 14, 2025 Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta December 14, 2025 Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci