َA Yau Ne Za’a Gudanar Da Taron Koli Na Kungiyar ECOWAS A Birnin Abuja
Published: 14th, December 2025 GMT
Shugabannin kasashen kungiyar Tattalin Arzikin kasashen Yammacin Afirka ECOWAS sun hallara a birnin Abuja na Najeriya don bude babban taron koli da za’a fara yau Lahadi.
Bayanai sun ce rashin tsaro da kuma Juye-juyen Mulki musamman masu sarkakiya da aka samu a Guinea Bissau da kuma yunkurinsa a jamhuriyar Benin shi ne ake ganin taron zai fi mayar da hankali a yayin wannnan taron na musamman.
Taron na zuwa ne mako daya bayan yunkurin kifar da gwamnatin Benin da Shugaban kasar Patrice Talon ke jagoranta a kwatano, da kuma damuwa kan rikicin siyasa a Guinea-Bissau da tabarbarewar tsaro a arewacin kasashen gabar tekun yammacin Afirka.
Wannan shi ne taron koli na farko da Shugaban kasar Sierra Leone Julius Maada Bio ke jagoranta a matsayinsa na shugaban kungiyar ECOWAS, inda ake sa ran zai jagoranci yanke muhimman shawarwari kan tsaron yankin.
Ana sa ran taron na Abuja zai kuma zama dandalin kammala bikin cika shekaru 50 da kafuwar ECOWAS, tare da yanke shawarwari kan matakan da kungiyar za ta dauka domin tunkarar kalubalen tsaro da siyasa da ke kara Ta’azzara a yankin yammacin Afirka.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta karbi Bakunci Taron Kasashen Dake Makwabtaka Da Afghanistan Da Rasha December 14, 2025 Isra’ilaTa Kashe Wani Bafalasdine Matashi A Wani Hari Da Takai A Arewacin Kogin Jodan. December 14, 2025 Shuwagabannin Majalisar Kasar Iran Da Na Ethiopia Sun Gudanar Da Taron Manema Labarai December 14, 2025 Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani December 14, 2025 Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta December 14, 2025 Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah December 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sin Ta Gudanar Da Taron Tunawa Da Kisan Kiyashin Nanjing
Cikin makwanni shida, dakarun na Japan sun hallaka Sinawa fararen hula, da sojoji da ba sa dauke da makamai kimanin 300,000, a wata ta’asa mafi muni da ta auku yayin yakin duniya na biyu.
Memban ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS Shi Taifeng, ya halarci taron tare da gabatar da jawabi. Cikin jawabin na sa, ya yi kira ga daukacin Sinawa da su zage-damtse wajen ingiza farfado da kasa, da bayar da gagarumar gudummawa ga ayyukan wanzar da zaman lafiya da ci gaban bil’adama. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA