Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani
Published: 14th, December 2025 GMT
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin kasar Ghana ta kori wasu yahudawa guda 3 daga kasar domin mayar da martani kan matakin da isra’ila ta dauka na korar yan kasarta ta filin hawa da saukar jiragen sama na Ben Gurion.
Wannan mataki ya aike da wani sakon diplomasiya ne dake nuna cewa kasar Ghana a shirye take ta dauki matakin mayar da martani don kare martabar kasarta da hakkin yan kasarta kan duka wani matakin cin zarafi da isra’ila za ta dauka .
Ma’aikatar harkokin wajen Kasar Ghana tace tana kimanta duk wata dangantaka dake takaninta da kasashe don haka tana sa rana za’a girmama yan kasarta a duk mua’malar da za’a yi da su kamar yadda sauran kasashe ke sa ran ita ma za ta yi mua’amala cikin girmamawa da mutunta yan kasarta.
Tuni dai kasar ghana ta gayyaci mai kula da ofishin jakadan isra’ila a kasar cikin gaggawa ganin cewa jakadan baya nan domin amsa wasu tambayoyi, rahotanni sun nuna cewa yan kasar Ghana guda 7 da suka tafi Isra’ila an tsare su a filin jirgin sama, kafin daga bisani a koro guda 3 gida.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta December 14, 2025 Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah December 13, 2025 DRC: Kungiyar M23 Ta Kwace Iko Da Wani Gari Mai Muhimmanci December 13, 2025 Syria: Sojojin “Isra’ila” Sun Kutsa Cikin Yankin Qunaidhara December 13, 2025 Kalibaf: Iran Da Habasha Suna Bunkasa Alakokin Siyasa Da Tattalin Arziki December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 171 December 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasar Ghana yan kasarta
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta karbi Bakunci Taron Kasashen Dake Makwabtaka Da Afghanistan Da Rasha
Iran ta karbi bakuncin bude taron musamman da wakilan kasahen dake makwabtaka da kasar Afghanisatan tare da kasar Rasha, domin gudanarda tattaunawa mai ma’ana a yankin da kuma bayyana irin kalubalen da ake fuskanta a kasar Afghanistan.
Wannan tattaunawar ta bayyana irin mataken da za’a dauka da kuma bitar tattaunawa da aka yi kusan shekaru 2 da suka gabata, da haka yake nuna irin bukatar da ake da ita na yi sauri wajen yin aiki tare tsakanin kasashen , wanda kai tsaye zai shafi yanayin da ake ciki a kasar Afghansitan, domin samun tabbacin da daidaito a kasar Afgahnistan ya damu dukkan yankin.
Wakilai daga kasashen Pakistan, Rasha, china, Tajikistan, uzbakestan da kuma turkimanistan ne manyan jami’an su suka halarci wannan taro da hakan ke nuna kimar taron, ganin irin sauyin da ake samu a siyasar Afgahnnistan cikin sauri , taron yana son kawo daidaito a dabarun hadin guiwa a yankin da kuma warware matsalolin kasashen.
A wajen bayanin bude taron ministan harkokin wajen iran Abbas Araqchi ya nuna jin dadinsa ga dukkan mahalarta taron, yace halartarku ta kara tabbatar da cewa dukkan mu muna son ganin zaman lafiya da tsaro ya tabbata a yankin baki daya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Isra’ilaTa Kashe Wani Bafalasdine Matashi A Wani Hari Da Takai A Arewacin Kogin Jodan. December 14, 2025 Shuwagabannin Majalisar Kasar Iran Da Na Ethiopia Sun Gudanar Da Taron Manema Labarai December 14, 2025 Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani December 14, 2025 Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta December 14, 2025 Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah December 13, 2025 DRC: Kungiyar M23 Ta Kwace Iko Da Wani Gari Mai Muhimmanci December 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci