Shuwagabannin Majalisar Kasar Iran Da Na Ethiopia Sun Gudanar Da Taron Manema Labarai
Published: 14th, December 2025 GMT
Shugaban majalisar shawarar musulunci na kasar Iran Mohammad baqir Qalibaf da kuma takwaransa na kasar Ethiopia Tagesse Chafo sun yi taron maneman labarai inda suka jaddada game da kyakkyawar alaka dake tsakanin majalisun guda biyu, da kuma kafa kwamitin hadin guiwa na tattali arzki da kuma alakar kula da iyakoki
Wannan musayar ra’ayi da aka yi tsakanin shuwagabannin majalisar kasar iran da Ethiopia yana nuna irin muhimmancin karfafa dangantaka tsakanin Tehran da Adis Ababa a bangaren siyasa da tattalin arziki .
Ethiopia tana da matsayi mai muhimmancin a yankin kahon Afrika kuma kusa da tekun bahar maliya da kuma babul mandab wuri mai muhimmancin a matakin kasa da kasa da ake binciken jirajen ruwan kasuwanci da makamashi, wannan yasa iran take kokarin kara fadada hulda da kasashen afrika a matsayin wani bangaren na kare manufofinta bayan shiganta cikin kungiyar Bricks. Karfafa dangantaka da kasar Ethiopia zai sanya kasar Iran ta kara tasiri a yankin kuma ta samar da wani sabon wuri na tattalin arziki da hadin guiwar siyasa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani December 14, 2025 Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta December 14, 2025 Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah December 13, 2025 DRC: Kungiyar M23 Ta Kwace Iko Da Wani Gari Mai Muhimmanci December 13, 2025 Syria: Sojojin “Isra’ila” Sun Kutsa Cikin Yankin Qunaidhara December 13, 2025 Kalibaf: Iran Da Habasha Suna Bunkasa Alakokin Siyasa Da Tattalin Arziki December 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Araghchi ya bukaci Amurka da ta girmama al’ummar Iran da gwamnatin da ta zaba
Ministan Harkokin Wajen Iran ya bukaci Amurka da ta girmama al’ummar Iran da gwamnatin da ta zaba.
Abbas Araghchi ya yi wadannan kalaman ne a ranar Asabar, a wata hira da ya yi da tashar talabijin ta Al Jazeera ta Qatar, a matsayin wani bangare na wani shiri da ke nazarin bangarorin yakin kwanaki 12 a watan Yuni, wanda kawancen Isra’ila da Amurka ya yi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Ya sake nanata cewa al’ummar Iran ne kawai za su iya yanke shawara kan makomar kasarsu, yana mai shawartar Amurka da ta mutunta al’ummar Iran da kuma tsarin siyasa da ta zaba ta hanyar tsarin zabe na dimokuradiyya.
Araghchi ya tuna da rashin amincewar da Iran ta dade tana yi wa Amurka, wadda ba ta da girmamawa da gaskiya a mu’amalarta da Tehran.
Daga cikin wasu abubuwa, ya ambaci manyan takunkumin tattalin arziki da Washington ta sanya wa al’ummar Iran.
Ya sake nanata cewa kamar yadda matsin lamba da takunkumi na shekaru suka kasa magance matsalolin da ke tsakanin kasashen biyu, to matsin lamba na sojojin suma ba za su iya samar da sakamako mai dorewa ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya December 14, 2025 Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka December 14, 2025 Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja December 14, 2025 Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai December 14, 2025 Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah December 13, 2025 DRC: Kungiyar M23 Ta Kwace Iko Da Wani Gari Mai Muhimmanci December 13, 2025 Syria: Sojojin “Isra’ila” Sun Kutsa Cikin Yankin Qunaidhara December 13, 2025 Kalibaf: Iran Da Habasha Suna Bunkasa Alakokin Siyasa Da Tattalin Arziki December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 171 December 13, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 170 December 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci