MِِِِDD: Kisan Kare Dangin Da Isra’ila Ta yi A Gaza Shi Ne Farko Da Yafi Jan Hankalin duniya
Published: 8th, December 2025 GMT
Wakiliyar musamman ta majalisar dinkin duniya kan yankin falasdinu da aka mamaye Francesca Albanese ya bayyana irin halin da ake ciki a yankunan falasdinu da isra’ila ta mamaye a matsayin babban bala’I, ta ce kuma shi ne kisan kare dangi na farko da ya tada hankali duniya sosai.
Da take bayani wajen rufe taron da aka gudanar a birnin Doha na kasar Qatar a jiya lahadi ta bayyana cewa kusan komai ya lalace a yankin, wanda hakan ke nuna kusan rushewar harkokin siyasa da tarbiyar alumma,
Wannan ba shi ne kisan kare dangi na farko a tarihin dan Adam ba, wannan shi ne kusan karo na 3 na kisan kare dangi idan bai zama na 4 ko na 5 ba da ya faru a tsawon rayuwata, amma wannan shi ne kisan kare dangi da ya farkar da alummar duniya kuma ta mayar da martani akai, falasdinawa sun bamu damar mu ga yadda doka take a hannu masu karfi.
Babbar kotun duniya mai hukumta laifukan yaki tuni ta riga ta bayyana a fili cewa Isra’ila ta kawo karshen mamaya, kuma ta janye sojojinta ta kuma rusa matsugunnan yahudawa yan share wuri zauna, da kuma dakatar da lalalata muhimmman gine-gine na falasdinawa, wannan shi ne Adalcin da ake bukata .
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasashen Iran Da Azarbaijan Sun Amince Da Ci Gaba Da Tuntubar Juna Domin Warware Duk Wani Rikici December 8, 2025 Iran Da Kasashen Afrika Sun Daura Dammarar Karfafa Alakar Kimiyya Tsakaninsu December 8, 2025 Ecowas Ta Tura Sojoji Zuwa Jamhuriyar Benin Don Dakile Juyin Mulki December 8, 2025 IRGC: Makaman Iran Sun Fada Kan Matatan Man Haifa Har Sau Biyu A Yakin Kwanaki 12 December 8, 2025 Najeriya: Gwamnatin Tarayya Ta Bada Sanarwan Kubutar Da Yan Makaranta 100 Da Aka Sace December 8, 2025 Iraki Ta Musanta Cewa Ta Tushe Asusun Hizbullah Da Ansarallah December 8, 2025 Sabon Fada Ya Barke A Tsakanin Thailand Da Cambodia December 8, 2025 Iran Ta Yi Allawadai Da Kisan Fararen Hula A Kasar Sudan December 8, 2025 Macron Na Faransa Ya Yi Wa Najeriya Alkawalin Taimakawa Akan Matsalolin Tsaro December 8, 2025 Rasha Ta Yi Maraba Da Cire Sunanta A Matsayin ” Barazanar Da Amurka Teke Fuskanta December 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kisan kare dangi
এছাড়াও পড়ুন:
Hamas : ‘’Babu batun kwance damarar makamai matuƙar Isra’ila ta ci gaba da mamaya’’
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa Hamas ta bayyana cewa za ta mika makamanta ne kawai ” idan Isra’ila ta kawo karshen mamaya, tana mai jaddada cewa ba za a iya kwance damarar makamai ba a cikin yanayin da ake ciki na zaluncin soja da siyasa.
Babban jami’i a ofishin siyasa na Hamas kuma babban mai shiga tsakani na kungiyar, Khalil al-Hayya, ne ya bayyana hakan inda yake cewa idan mamayar ta kare, za a sanya wadannan makaman a karkashin ikon gwamnatin kasar Falasdinu.”
Ofishinsa ya fayyace cewa kalmar “ƙasa” tana nufin “ƙasar Falasɗinawa mai zaman kanta” mai cikaken iko.
“Har yanzu ana ci gaba da tattaunawa game da kwance makamai tsakanin kungiyoyi daban-daban da masu shiga tsakani, kuma yarjejeniyar tana cikin farkon matakanta ne kawai,” in ji shi.
“Mun yarda da tura sojojin Majalisar Dinkin Duniya a matsayin dakarun masu sa ido kan iyakokin da kuma tabbatar da kare yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza,” in ji Khalil al-Hayya.
Ma’aikatar Lafiya ta Falasdinawa a Gaza ta sanar a ranar Lahadi cewa tun lokacin da yarjejeniyar tsagaita wuta ta fara aiki, gwamnatin Isra’ila ta kashe akalla Falasdinawa 367 tare da raunata wasu 953.
Sojojin Isra’ila sun kuma karya yarjejeniyar tsagaita wuta akalla sau 591 tsakanin 10 ga Oktoba zuwa 2 ga Disamba, ta hanyar hare-haren sama, manyan bindigogi da kuma harbi kai tsaye, a cewar ofishin manema labarai na gwamnati a Gaza.
Tun bayan fara kai hari kan kisan kare dangi da Isra’ila ta yi wa Gaza a ranar 7 ga Oktoba, 2023, akalla Falasdinawa 70,354 ne aka kashe, yawancinsu mata da yara, yayin da sama da 171,030 suka jikkata.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Dole ne Amurka ta amince da ‘yancin Iran na samar da makamashin nukiliya cikin lumana (Araghchi) December 7, 2025 Iran : sabbin dabarun tsaron Amurka cimma maradun Isra’ila December 7, 2025 Masar : ba za mu bari a yi amfani da iyakar Rafah ba don korar Falasdinawa December 7, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 168 December 7, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 167 December 7, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 166 December 7, 2025 Rwanda Da Amurka Sun Rattaba Hannu Kan Tallafin Dalar Amurka Miliyon $228 Na Kiwon Lafiya December 7, 2025 Amurka: Mun Yi Kokarin Kifar Da Gwamnatin JMI Har Sau Biyu Ba Tare Da Samun Nasara Ba December 7, 2025 Iran Ta Gargadi Kasashen Larabawa Dangane Da Tsibiran Kasar Guda Uku A cikin Tekun Farisa December 7, 2025 Hamas Tace Zata Mikawa Gwamnatin Falasdinawa Makamanta Idan An Kawo Karshen Mamaya December 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci